Chapter 99
Chapter 99
tun daga wannan ranar da Abba'n nata yaje gidan da magungunan ya ajiye su a d'akinsa idan dare yayi yake amfani da su,turare kuma kamar yadda ta fad'a masa ya dage yana shafawa duk lokacin da zai fita,as the medicine that is poured into it is not known for its color bcos the perfumes are dark and he doesn't realize that. On the first day of using it Hajiyar tana jin k'amshin taji bai mata ba,ta fad'a masa she did not want,yace tayi hak'uri shi dai turaren yayi masa kuma ai da shi yake amfani,data dage lallai he must change some,to say that it is not necessary if she does not want ta daina zuwa d'akinsa,shi ne fa tayi fushi ta daina zuwan a tunaninta zai zo yana rawar jiki ya bata hak'uri,shi kuma sai rashin zuwan nata ya zame masa kind of great opportunity da yake ci gaba da amfani da magungunan ba tare da an samu matsala ba. *2 weeks later...* Lokacin yayi dai² da kwanaki ya ragewa Nusrah su koma UK saboda skul wanda zuwa lokacin tuni shi Nuraz ya koma bakin aikinsa sai dai kusan a 9ja yake weekend,dan dama ko da suka tashi tahowa ba wai ya d'auki dogon hutu bane,kasancewar ranar Saturday in the morning both of them were sitting in the parlor suna hira wayar Nusrah tayi k'ara,a hankali ta kalla tana ganin sunan mahaifinta tayi murmushi ta amsa,bayan sun gaisa kafin suyi hira yana tambayarta iyayen rik'onta tayi murmushi tace suna tare yanzunma,yace ta gaishe su sai cewa tayi ga su Abbah ku gaisa,kafin ya furta wani abu ta yi sauri ta bawa Annie wayar,sun gaisa da su sai godiya yake musu saboda lokacin abunda yayi masa saura sihirin ya gama warwarewa duka kad'an ne,Nusrah picks up the phone and says "Abbah we will soon come to ur plaza" yace "Toh baby Allah ya kawo ku lafiya" tace "Ameen Abbah sai mun zo" suna gama waya Annie tana kallonta tace "Yanzun da kika ce za kuje,can k'ofar Na'isan fasa zuwa za ku yi.!?" Murmushi tayi tace "A'a Annie ai kinga gobe ba zan samu zuwa ba,saboda zan k'arasa shirya abunda zan tafi da su,kuma zanje ayi min wankin kai,tare za mu tafi sai naje na dawo ko?" Annie ta gyad'a kai tace "Sure,Allah ya nuna mana lokacin." As they had set out,in the evening bayan sun fito sai da suka fara zuwa K'ofar Na'isa suka ajiye su Annie,but su sau basu tsaya ba suka wuce Plaza wajen Abbah,since suka k'araso suka tarar da Abba'n cikin office d'insa na nan,suna gaisawa da Nuraz yace zai je ya dawo,nan ya barta sai hira take yiwa Abba'n yana biye mata,suna zaune kamar daga sama lokaci d'aya taji Abba'n ya yi shiru gumi sai keto masa yake kamar wanda ya had'iye kunama,ta kalleshi tana rik'o hannunsa da tambayar "Abbah.! Are u okay.?" Yayi shiru baice komai ba,juyawa tayi da sauri ta d'auki remote and increasing the speed of AC but still bai daina gumin ba,ta dawo kusa da shi hankalinta a tashe tana jera masa tambayoyi but baya cikin nutsuwar da zai iya amsa mata,after a while he began to squealed sai dai babu abunda yake fitowa face wani irin bak'in ruwa mai wari,hankalin Nusrah idan ya je d'ari a lokacin duk sun tashi nan ta fara k'ok'arin kiran Nuraz ta sanar masa halin da ake ciki,he did not take long ya k'araso da waya a kunnensa,tana kallonsa yana tsaye a gefe yana waya da Annie waiting him to finish and telling her what Annien had said,ganin bai gama ba ta kasa hak'uri ta fashe da kuka,zuba mata ido yayi while yana ci gaba da magana da ita cikin nutsuwa,basu kai ga gama maganar ba Abba'n ya fad'o daga saman kujerar da yake zaune and a time d'in was breathing hard,Nusrah knelt down in front of him looking at him in tears tana tab'a shi,tasowa shima Nuraz d'in yayi ya matso kusa da inda suke yana fad'a mata ta dunga masa addu'ah,wiping away the tears da suke zubowa take k'ok'arin karanta masa,wata irin mik'ewa gab'b'ansa suka yi da k'arfin gaske ya furta "Hasbunallaahu wa-ni'imal wakiil" yana damk'e saitin zuciyarsa da yake jin kamar ana hura masa wuta a ciki. ***** The thing that happened during the time at home,dai² lokacin da Nusrah suke zaune tare da Abbah,Binitta ta shigo bedroom d'in Hajiyar quickly and bring her phone back that she leave it there in the parlor,tana shigowa ciki sai ta tarar ta shiga toilet,Hajiya who heard her coming in,from the toilet tace "What brings u there Binitta.?" Binitta tace "i'm sorry Aunty,dama waya na kawo miki ana kira" still bata fasa ba tace "Ajiye ki tafi" amsawa tayi da toh,she turned around in front of the mirror and left the phone,bisa tsautsayi garin ta ajiye waya ta jefo wani abu dake d'aure cikin kyalle,fad'uwarsa da k'arar fashewarsa yasa Hajiya dake cikin toilet daka mata tsawa tana tambayar "Uban me kika tsaya yi Binitta.?" Cikin Binitta ya bada wani irin sauti k'uuuu! In fear of the consequences tace "Ka yi hank'uri Aunty yanzun zan tafi" cikin masifa Hajiya take fad'in "Kada ki tafi ki jira na fito kiga yadda zai mayar miki da wannan bak'ar fuskar ta ki" jikin Binitta yana kyarma to know that if she came out and found bata tafi ba had'uwarsu would not be good for her,har ta kama hanyar fita ta waiwaya and looked at what she had thrown down da sauri ta dawo ta tsuguna a gurin ta d'auka and then she quickly went outside,since she felt like something was moving inside a tsorace ta fita daga cikin gidan,can bayan apartment d'in ta zagaya tana zuwa without ta jinkirta she begins to unties the threads da aka d'aure bakin kyallen da shi,tana gama warwarewa her eyes settles down on the broken bottle that holds kinda black water,looking out for something like a heart moving ta dafe k'irji tana fad'in "Hey Jesus!" Gyara tsaiwarta tayi tana kallon kayan after an exploded bottle da wannan abun dake motsi mai kama da zuciya a gefe,on the other side kuma ga b'awon kwai wanda ruwansa bai gama tsiyayewa ba,tana jinjina kai da mamakin amfanin me Hajiyar take yi da su ta koma apartment,kai tsaye kitchen ta fara nufa da zuwa ta d'auko ashana bayan ta fito da gudu² taje gurin mai gadi ta rok'e shi ya samo mata kerosene a waje da sauri,yana tambayarta abunda za tayi da shi ta k'irk'iro k'aryar gas ne ya k'are yanzun and she forgot to tell Aunty earlier idan taje yanzun ta fad'a mata za ta iya korarta bcos ta yi mata warnings ba sau d'aya ba,mai gadi cikin tausayawa ganin yadda Binitta tayi with a face full of pity yace ta kawo yayi sauri ya siyo mata,bottle d'in ta mik'a masa da k'udi a hannunta ya karb'a ya fita da sauri and tell her to wait for him here,ta amsa jikinta sai kyarma yake she was standing there waiting for his return,it didn't take long sai ga shi ya dawo,ta karb'a tayi masa godiya ta wuce cikin sauri da gudu,direct inda ta bar kayan ta wuce tana zuwa bata tsaya jira ba ta kwance bakin jarka ta kwarara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180