Chapter 34
Chapter 34
kuma,har ya fara tafiya wani zuciyar tace "Shin yanzun idan ka barta a wannan yanayin fa.!? Ka san mene ne zai faru da ita a wannan daren.!?" Dakatawa yayi a inda yake ya waiwayo kad'an yace "Come" ya yafito ta da hannu,ta sake yin kasak'e tana ta kallonsa,mamaki ne ya kamashi sosai,cikin abunda bai wuce mintuna uku ba yayi mata kallon nutsuwa,zuciyarsa banda bugawa babu abunda take after her physical reality exists only because of the mind's awareness da yayi,ya dawo gefen da take yana sake kallonta cikin son tabbatar da zarginsa akanta,aka yi sa'a lokacin yana kan nazartar halin da take ciki wani irin lightning yayi crossing,after then thunderstorm mai tsananin razanarwa ya ratso,jikinta ya d'auki rawa fiye da farko ta k'ank'ame alamun ta tsorata sosai hawaye ya fara bin fuskarta,yana kallonta da wani irin damuwa a fuskarsa yayi unbuttoning waistcoat d'insa duk da yasan ba lallai ta kare mata wani sanyin da take ji ba ya rufa mata a saman jikinta ya juya abunsa da niyyar barin gurin cos he don't know what to do,idan yace zai tafi da ita ma bai san da yaya zai yi hakan ba tunda bata fahimtarsa,har ya kai bakin motarsa yana tunanin rashin maganarta duk da ya fahimci matsalar,kamar wanda aka ce masa ya kalli inda ya barta,yana waigawa kamar jinn yaga bata wajen ta b'ace,fuskarsa da mamaki sosai yayi ta kallon wajen sai dai baiyi magana ba ya bud'e motar ya shiga yana tunanin inda ta shiga kuma,yana zama ya ganta tsaye kusa da motar ta gefensa kamar ghost,lumshe idanunsa yayi ya bud'e ya kalleta cikin zuciyarsa yana addu'ar Allah yasa ba aljana bace,saboda duk da yake namiji ya tsorata da wani irin murya yaji tace "Zan bika.." Da mamakin yadda aka yi tayi magana sosai akan fuskarsa ya kafeta da kallo kamar yadda tayi masa,yana fito da idanunsa waje yace "Ina za ki bini..!?" Tayi shiru kamar mai son tunawa tana ta kallonsa,ya sake lumshe idanunsa ya bud'e ya maimaita mata tambayar,wani irin gesturing tayi da idanunta da kanta,looks like ana tsikarinta da abu mai tsini ta sake cewa "Zan bika" Ya juya ya kalli arean da suke,gaba daya wajen yayi shiru babu kowa hasalima ko ababen hawa babu masu wucewa bare a samu mutum,ya kalli steat d'in kusa da shi ya kalleta yayi jimm yana tunanin anya ya tafi da ita,a hankali ya sauke dogon ajiyar zuciya ya girgiza mata kai yace "Toh taho mu tafi" Inda yake ta matso unlike ta koma ta d'ayan gefen tana k'ok'arin shiga,ya kalleta yace "ba nan ba,can za ki za kije" Tayi still tana kallonsa cikin rashin fahimta,a hankali ya fito ganin zasu b'ata lokaci yaje ya bud'e mota yace "Zo ta nan muje" tafiyarta da komai nata a nutse kamar mai cikakken hankali,ya taimaka mata ta shiga ta zauna,ya rufe ya koma mazauninsa ya tada motar suka d'auki hanyar Sardauna crescent,suna tafiya yana sake observing nata,tafiyar mintuna ta kawosu bakin get d'in gidansu,yayi horn get man da suka yi bayan dawowarsa babu jimawa ya bud'e masa ya shige,ya samu gefe yayi parking ya fito,ya bud'e mata k'ofa ta fito sannan ya wuce gaba ta biyo shi a baya tana ci gaba da wannan gesturing d'in da kanta da idanu,a bakin entrance yayi knocking maidservant d'insu Bareerah ta bud'e masa k'ofa,ya wuce ciki yana gaisheta,ta biyo shi a baya tana ta kalle²,ya wuce bedroom d'in Annie da yaga bata parlor da niyyar yayi mata bayani kafin ta sako shi gaba da tambayar wace ce ita.!? Ta sake biyo shi a baya,yaji kamar ana binsa yana juyowa ya ganta ta biyosa ya dakata yace "Koma parlor ki jira ni" Ta tsaya tayi shiru tana kallonsa,ya juya yaci gaba da tafiya ta sake biyo shi,ya shiga bedroom d'in Annie ya ganta zaune saman pray mat tana addu'ah,ya zauna gefenta ya d'ora kansa a saman shoulder d'inta har ta idar,gogar tana ta tsaye daga bakin k'ofa tana kallonsa ta kasa shigowa,Annie ta shafa kansa tace "HABIBIIY.! Ina ka fita ne naji motsinka babu jimawa.!?" Ya bud'e lumsassun idanunsa yace "Annie kawai fita nayi amma nima ban san mene ne ma ya fitar da ni ba" Ta kalleshi tace "Allah ya kyauta" Yayi saurin tashi daga jikinta ya zauna sosai,yana niyyar yi mata bayani yace "Annie.!" Kalmomin suka mak'ale a saman lips,ya k'urawa ind take tsaye kallo,saurin tashi yayi ya nufi inda take yace "Ba sai da nace ki jira ni a parlor ba.!?" Cikin had'e rai ya k'arasa,tayi saurin kallonsa,Annie ta kallesu duka kafin ta tashi itama tana fad'in "A'ah.! Habibiiy bak'uwa muka yi.!?" Ya juyo fuskarsa da damuwa yace "Annie bayani fa zan yi miki ta wani biyo ni." Annie tayi murmushi tace "to mene ne dan ta biyo ka.!? Ce ta shigo" Ya kalleta ya zabga mata harara yana had'e rai,bai yi magana ba ya juya gurin Annie ya barta a tsaye a inda take,duk yadda al'amarin ya faru daya fita ya fad'awa Annie ta d'aga kai tana kallonta da tausayawa dan ko itama daga zuwansu ta fahimci kamar ba lafiya yarinyar take ba,ta kalleshi tace "To yanzun habibiiy yaya za'ayi kenan.!?" Yace "Annie nima dai ban sani ba,amma na taho da ita ne saboda ina so na gwada na gani ko Allah zai sa na iya taimakawa akan matsalar ta,da na yi tunanin barinta a inda na ganta but sai nayi tunanin idan ta had'u da wasu suka cutar da ita fa.!?" Annie ta jinjina kai tace "Ka yi tunani mai kyau,in sha Allah babu damuwa sai ta zauna tare da mu zuwa lokacin da zata samu lafiya,,ubangiji yayi maka kyakykyawan jagoranci akan niyyar ka ta alkhairi" Yace "Ameen Annie,bari na barta a nan ko,zanyi wanka but zan dawo" Ta amsa masa da "toh" ya tashi ya fita,tana ganin ya fita ya fara tafiya ta bishi,kai tsaye ya wuce bedroom d'insa bai san tana binsa ba sai daya shiga yana k'ok'arin rage kayan jikinsa da niyyar shiga ya watsa ruwa,ya ganta tsaye a wajen study table d'insa,mamakin lokacin data biyo shi bai sani ba yasa shi tsayawa yana ta kallonta,ya sake had'e rai ya cire kayan bai kulata ba,ya wuce bathroom ya barta nan tsaye,tana juyowa taga zai shige tayi tunanin fita zai sake yi tayi sauri ta biyo shi,ya juyo zai rufe k'ofar ya ganta a gabansa ya tsaya yana kallonta fuskatsa a matuk'ar d'aure yace "why are u still following me.!?" Ta kalleshi tayi shiru,a fusace ya daka mata tsawa yace "ba dake nake magana ba kin kafe ni da ido.!? Za ki daina bina duk inda nayi ko sai na faffalla miki mari.!?" Nanma tayi shiru tana ta kallonsa,ya fito daga toilet d'in ya kama hannunta ya shiga janta,sai daya kaita gefen bed d'insa ya zaunar da ita idanunsa cike da tsoratarwa yace "Nan za ki zauna,idan kika sake bina sai na zane ki" Ya k'arasa yana zare mata ido,jikinta ya hau b'ari,tana ta kallonsa bata ce komai ba ya juya ya tafi,sai daya kai bakin k'ofa kamar ance masa turn,ya sake ganinta biye da shi sau da k'afa,ransa a b'ace fiye da karon farko ya tsaya ya rik'e waist,itama ta tsaya a inda take tana ta kallonsa like ta ga sabuwar halitta,ya jinjina kai cike da b'acin rai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180