Chapter 39
Chapter 39
da Annie ta gwada,tana hararar ta ta amsa,Annie ta d'auki wayarta dake ajiye bisa cinyarta ta shiga kiran Bareerah through video call,Bareerah na yin connecting tayi sallama,Annie ta amsa taga tana kitchen tace "Yawwa Bareerah,ina Nusrah take.!?" Bareerah tace "taught tana bedroom a kwance" Annie tace "ok.! Ki kai mata waya za muyi magana" tace "toh",Annie na kallonta ta fito ta wuce bedroom d'in sannan ta kalli screen d'in tace "Ga ta zan bata wayar" Annie ta gyad'a mata kai,dukan su suna jin lokacin da Bareerah tace "Nusrah anshi waya Annie tana son magana dake",a hankali ta tashi ta zauna tana sakin ajiyar zuciya,alamun tayi kuka sosai da suka fita,ta karb'a ta d'an kalli screen d'in taga Annie zaune a parlon gidansu,sallama tayi tana sauke idanunta k'asa,Annie ta amsa tace "daughter d'ago ki kalle ni" a hankali ta d'aga idanunta da suka kumbura,Annie tace "Stay still,ina son nuna miki wani abu ne yanzun kin ji ko.!?" Ta gyad'a kai,a hankali Annie tace "Wannan wace ce d'inki.!?" Ta fad'a tana juya cameran saitin Hamshak'iyar Hajiyar,Nusrah na ganinta gabanta ya fad'i,ta daure tace "She's my mommy" Annie ta jinjina kai ta juyo fuskan cameran kanta tace "Kin tabbatar.!?" Ta amsa tana share siraran hawayen da suka zubo mata,Annie tace "Good! Shi kenan ajiye waya,za muyi magana idan mun dawo" ta amsa da "toh" a sanyaye tayi musu addu'ar dawowa lafiya,Annie ta amsa sannan tayi disconnecting kiran,ta d'ago tana kallon Hajiyar tace "Ina fatan kin ganta kuma kin shaida ta.!?" Cikin kame² Hajiyar tace "Kamar yaya na gane ta.!? Taught na fad'a muku bamu da wata yarinya a gidan nan.!?" Nuraz ya mik'e tsaye yana tura d'ayar wayarsa a aljihun trouser d'insa,duka suka kalleshi,ya sake d'aure fuskarsa yace "Hajiya for sure wannan yarinyar a gidan nan take,so ki daina pretending kina denying ba nan take ba" ta d'ago ranta a b'ace tace "K'arya zan maka kenan.!?" Ya dage shoulders yace "Ban fad'a ba,amma dai na tabbatar kusan hakan kike shirin yi,y'ar mijinki ce itan ke kuma bakya sonta a gidan nan ko..?" Ranta a mugun b'ace ta gimtse fuska tace "Kada ka fad'an bak'ar magana" yace "Babu bak'ar magana,amma na tabbatar kema kin san hakan ne" ta kautar da kanta gefe tayi k'wafa,Annie ta kalleshi tace "habibiiy! Ka yi shiru" ya sauke kansa k'asa bai sake magana ba,Annie ta kalleta tace "Shi kenan Hajiya tunda kince ba y'arku bace,mu zamu koma" bata kalli inda suke ba tace "Okay.!" Daga haka bata sake magana ba har Annie tayi mata sallama,da suka fito babu wanda yayi magana suka kamo hanyar dawowa gida,suna tafe cikin mota shiru kowa da tunanin dake ransa,Nuraz yayi saurin kallon Annie yace "Annie.! this woman ko is a devil" Ta gyad'a kai tace "agreed",yace "didn't u understand something.!?",tace "like what.!?" Yace "she lies twice fa,first lokacin da kika sanar mata sunan yarinyar ta shiga mamaki,and then ta tambaya wani abu ya same ta.!? Kinga kenan ta santa ko.!?" Annie ta gyad'a masa kai,yace "secondly tace su yarinyar su ta b'ace har sun yi jana'izarta,,if u compares both statements of her,u will proved that she lied to us" Annie ta sake jinjina kai tace "na fahimci haka,shi yasa ma na taso muka taho,cos idan muka takura ta dawo bamu san mene ne zaiyi going through ba kuma,,so yanzun na riga na yanke shawaran kawai zata ci gaba da zama tare da mu,zuwa nan da d'an wani lokaci,kafin mu sake tuntub'ar su muji." Ya jinjina kai alamun hakan yayi,har suka k'araso gida maganar da suke ta tattaunawa kenan akai. Bayan sun huta Annie ta kira Nusrah tayi mata bayanin komai,Nusrah tayi kuka sosai sannan ta yiwa Annie godiya,tun daga ranar take ta zaune a gidan,tun bata saki jiki sosai ba,har ya zama ta saba da su sosai,zamanta a gidan yasa tayi gaining some peace of mind,ta sake yin y'ar k'iba tayi fresh da ita,a kullum idan ta tashi za ta taya Bareerah su yi aikin gidan tare,though she knew idan Annie ta ganta tana hanawa amma ta dage sosai wajen ganin ta kyautata musu itama,and har lokacin ba wani sosai take zama ayi hira da ita ba,tafi dai ta shiga d'aki ta kwanta tana tunani,sai idan Annie ta shigo ta ganta tayi mata fad'an ta ragewa kanta yawan tunani sannan zata fita parlor ta zauna ko ta kunna TV. A gefen mahaifiyarsa kuwa zuwa yanzun jiki Alhamdulillah! Ko dai da yake har yanzun bata magana sosai sai kad'an² suma words ne da basu wuce a lissafa,kuma still tana kan magani,sai ya yanke shawaran kawai idan zai tafi U.K zai tafi da ita can,yana ganin can suna da na'urori masu kyau kulawar da zata samu da canjin gurin zama,yanayin sauyawar iska zai sake taimakawa jikinta sosai. A week after ya gama shirin tafiya training d'insa,,Nusrah na zaune a parlor ya fito sanye cikin shigarsa ta yau da kullum yana sanye cikin V-neck double breasted waistcoat red wine da suke colour d'aya da trouser d'insa,sai bak'ar long sleeve,da bak'in cover shoe na maza,hannunsa d'aure da agogon Omax black leather,sumar kansa ta sha gyara tayi luf² sai baza k'amshi yake,har ya fito bai kula da mutum a gurin ba,sai daya ratso cikin parlor'n sannan ya ganta kwance saman armchair tayi shiru tana tunani,kamar zai wuce kuma ya fasa,ya k'araso inda take yayi making snap a dai² fuskarta,suddenly sound d'in da suka yi releasing yasa ta firgita da sauri ta dawo duniyarta,ya kalleta kad'an yace "Tunanin me kike yi ne.!?" A daburce ta girgiza kai tana b'oye idanunta,ya tab'e baki kad'an yace "Ok! Bring ur hijab and come with me.!" Ta d'ago da sauri ta kalleshi,yayi saurin wucewa ya barta yana tafiya yana fad'in "don't keep me waiting" Har ya fita bata iya motsawa ba,tana ta tunanin inda za suje,ita dai ta san magana ba had'a su take ba,daga gaisuwa shi kenan,a kullum kuma abunda yake raba su kenan,,yana zaune cikin motar ya sako k'afarsa d'aya waje yana wasa da ita,ya kira Annie,tana d'auka yayi sallama then yace "Annie.! we'll just go out and get back right now",tace "kai da waye.!?",yayi jim yana tunani kafin yayi k'arfin hali yace "with her" ta gane wa yake nufi,sai tace "okay! May God keep the way and return u safely" ya amsa "ameen,thank u Annie",suka ajiye wayar a tare,shiru² yana jira har ya fidda rai zata fito,a hankali ya gyara zama yana shirin rufe k'ofar ya hangota tana fitowa,k'arasa abunda yayi niyya yayi,yana ta kallonta har ta k'araso,ya bud'e mata gefensa ta shigo ta rufe,a hankali ya fara driven d'insu har suka fita daga gidan,yana hawa kan titi ya fara gudu,tayi ajiyar zuciya ta saci kallonsa ta gefe,ta ji gabanta yana fad'uwa a hankali ta dafe k'irjinta tana addu'ah,har suka tsaya bakin get d'in gidan yayi horn aka bud'e musu suka wuce,ita dai har sannan bata yarda ta dago ba sai da yayi parking ya fita a hankali taji yace "come down" ta d'ago a hankali zata bud'e ta fita taga gidansu suka zo,a tsorace ta waiwayo tana kallonsa yana daga waje yana kallonta,ta dunga girgiza kai tace "let's go home,i don't want to come here.!" Yana kallonta yace "Why don't u.!?" Tana girgiza masa kai a tsorace hawaye na bin fuskarta tace "Please.! Let go back",ya girgiza kai yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180