Skip to content

Chapter 154

Chapter 154

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,270 words 0 views Progress saved
Download Book

su ke zuwa yi sai Hajiya Mariya tace bata garin ta yi tafiya,a hakan kwanaki suka fara juyawa zuwa sati abu kamar wasa har aka fara neman shafe kwanaki 20. The days are long gone,yayin da zuwa wannan lokacin komai ya gama k'azanta,al'amarin Hajiya Karima sam ba'a cewa komai,a ranar da ta cika kwanaki talatin cif kamar yadda Bokan ya fad'a sai ta tashi da wani irin special attitude that has never appears since incidence d'in ya faru,Hajiya Mariya ta fito za taje d'akinta sai taji tana iface² da kiran sunan Abbah tana shek'a dariya,abun nata dai sak hauka,agurguje Hajiya Mariya ta k'arasa shiga tana kiranta,abunda ya bata mamaki sai taga Kariman tana yi mata wani irin firgitaccen kallo,da gudu kuma ta nufo inda take tana fad'in "Sai na kashe ku,duk wanda yace zai raba ni da miji na sai na kashesa" tana maganar tana yowa kanta bakinta har wani irin kunfa yake like ta sha liquid soap,Hajiya Mariya taga babu sarki sai Allah ta fita daga d'akin but sai ta manta bata rufe k'ofar ba,Hajiya Karima tana ganin k'ofa a bud'e itama ta fito ta kama hanyar fita daga parlor dake a bud'e,Hajiya Mariya tana hangen lokacin da ta fito,da gudu² ta biyo bayanta tana fad'in "na shiga uku,shi kenan za ta fita ta tona mana asiri" a gaggauce ta biyo bayan Karima d'in da tayi nisa da tafiya tana yi tana surutai wanda duk wanda ya ganta zai fahimci ba lafiyarta k'alau ba. Sun yi tafiya mai mugun tsayi,Hajiya Mariya was in a napep suna binta duk inda tayi da son dakatar da ita,duk magiya da yaudarar da tayi mata da taga yak'i aiki a kanta sai ta hak'ure tace mai napep d'in yayi ta binta har suje inda za ta gaji ta tsaya,mai napep yace "Hajiya kud'in ki fa k'aruwa yake yi" tace "Muje kai dai ba ka da matsala" haka mai napep yayi ta binta duk inda tabi,wajen maghreb har an fara kiran sallah sannan ta dakata bakin get d'in gidan Abbah had'e da fashewa da dariya tana kwala masa kira,mai gadi ya lek'o da ya gansu sai ya bud'e musu saboda wancan ranar sun yi masa barazana za su had'a shi da Abban,kafin Hajiya Mariya ta sakko a napep ta tuni Karima ta shige gidan tana zabgawa Abbah kira,Binitta dake can kitchen ta window d'in da yake a bud'e ta jiyo ana kiran ubangidansu da sauri ta lek'o wajen,tana tsayen taji Hajiya Karima ta kece da wani irin k'ak'k'arfan dariyar da ko namiji ba lallai yayi irinta ba,and then she began to reveal everything da suka aikata,cikin hauka ta bada labarinsa,jikin Binitta yayi mugun sanyi,tsoron Hajiya Karima ya sake shiga jikinta,leaning her back on the cabinet ta fashe da kuka,ta jima sosai a kitchen d'in,da ta daina jiyo surutun Hajiya Karima ta mik'e ta fito jikinta har lokacin bai daina rawa ba ta wuce d'akinta ta fara had'a kayanta,tana kuka tana fad'in tafiya za tayi,yau kam a gurin mamanta za ta kwana,baza ta sake zaunawa ba,but kafin ta tafi she decided to call Nusrah saboda kada ta tafi kai tsayen gara ta fara sanar da su za ta ajiye aikin. ***** A mugun firgice Annie dake bacci ta farka bakinta yana jeranta fad'in "A'uzhubillahi minashshaid'anir rajiiym.. Laa ilaaha illa anta subhanaka inniiy kuntu minaz'zalumiiyn!" Yanayin da ta farka da shi jikinta ya had'a gumi duk uban sanyin dake cikin k'ayataccen bedroom d'in,su suka ja hankalin Abbah dake aiki kan computer,da sauri ya nufo inda take fuskarsa cike da damuwa yana tambayarta "my dear are u alright?" Ta kad'a masa kai idanuwanta a rufe,a hankali ya zauna next to her sosai kamar za su shige cikin jikin juna saboda son sanin abunda ya tayar mata hankali,ta had'iye saliva's da kyar tana kallonsa sai ta k'irk'ira murmushi tayi saboda ta ta yadda hankalinsa ya tashi,a hankali Abbah yayi ajiyar zuciya yana kallonta hannunsa rik'e da nata yace "What happened?" Tayi jim tana tunanin abunda za ta fad'a,a hankali ta lumshe idanunta tace "mafarki nayi" ya sake yin ajiyar zuciya yace "Ok! Ai kinyi addu'ah,in sha Allah nothing will happen" Annie tace "in sha Allah" daga hakan ta fara sauke k'afafunta,Abbah ya kalleta kad'an yace "Where are u going?" Ta d'aga kai tana kallonsa tace "lokaci ya k'ure ne,and ya kamata ace na fara preparing mana dinner" ya kad'a mata kai a hankali yana dawo da ita kusa da shi yace "kamar ba kya jin dad'in cikin kwanakin nan,ya kamata ki huta yanzun zan fita idan ina dawowa sai na siya mana abunda ya dace" tayi murmushi idanunta akansa but sai bata ce komai ba ta hak'ura bata sake yin maganar girkin ba,Abbah yana gama abunda zai yi ya fara shirin fita kamar yadda yace Annie ta taimaka masa,har bakin mota ta rakasa na nan cikin apartment d'in ya wuce tana d'aga masa hannu har ta daina ganinsa sosai sannan ta koma,tana shigowa direct kitchen ta wuce ta fara preparing musu healthy food as their dinner,ta gama shirya komai kafin lokacin maghreb yayi,brown rice da cabbage stew sai butter lettuce and fresh herbs,sai fruits da ta yanka different styles,duka a gaggauce tayi aikin ta kammala ta fito da komai ta jera a dining,lipton data bari kan gas d'in ta shiga saukewa saboda ya tafasa k'amshin herbs da ta sa duk ya cika parlor'n,da sauri taje ta juye a flask ta ajiye saman cabinet ta kashe gas,ta juya da niyyar d'aukan flask d'in ta fita k'aurin gas da ta shak'a,in time taji zuciyarta ta fara tashi a gurguje ta isa inda flask d'in yake tana rik'e da numfashinta,tana d'aukar flask d'in ta fita a kitchen d'in har tana had'awa da gudu,tana fitowa ta rufe kitchen d'in,sai ta lumshe idanunta a hankali tana sakin ajiyar zuciya,ta bud'e ido da nufin k'arasawa inda dining yake ta fara ganin komai yana juya mata,da sauri ta dakata tana ware idanunta sosai,a jima kad'an ta daina ganin komai duka. Some hours left ... Annie who was lying bayan farkawarta,ba tare da ta bud'e ido ba ta kai hannu ta dafa kanta da take jin yayi mata nauyi tana yamutse fuska,haka ma duk tana jin jikinta yayi mata babu dad'i,a hankali ta furta "Alhamdulillah alaa kulli shaii'iy" rik'e hannunta da taji anyi sai ta fara bud'e ido,Nusrah ta gani zaune kusa da ita quickly tayi yunk'urin tashi ta zauna Nusrah ta dafeta tana mata murmushi,a hankali ta waiwaya tana kalle²n wajen da suke,ganinsu a hospital ta zaro ido tana fad'in "me muke yi a hospital daughter?" Nusrah tayi mata murmushi tace "Muma fa Annie we just come and found u lying on the floor,but not knowing what was happening" Annie tayi shiru kamar tana tunani can ta d'ago ta kalleta tace "me yake damuna to muka zo hospital? Ni lafiya ta k'alau daughter" ta fad'a tana k'ok'arin sauka daga saman gadon,da sauri Nusrah ta rik'e mata hannun da ake mata k'arin ruwa saura kad'an ta cire cannular d'in,cike da mamaki Annie tabi hannun ta da kallo ta d'ago ta kalli Nusrah kafin tayi mata wani tambayar aka turo k'ofar aka shigo,Abbah ne tare da Nuraz kallo d'aya za kayi musu kasan suna cikin farin ciki,Annie ta bisu da kallo but ta kasa fahimtar yanayin su

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180