Skip to content

Chapter 125

Chapter 125

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,281 words 0 views Progress saved
Download Book

a tashe yana rarrashinta because he didn't know what caused her to cry,tana farin ciki ne ko kishiyar sa ne? She hugged him again with a sigh of relief and said "Take me to the hospital please" he hugged her tightly and said "do u want?" Instead of ta ba shi amsa sai tace "Please mu tafi" yayi dariyar da ta bayyana fararen hak'oransa yace "We will go but not this sooner" tace "please" ya shafa bayanta yace "ok we will but for now muje mu yi wanka" cikin zumud'i ta amsa tana rik'o hannunsa suka wuce bethroom,sun b'ata lokaci suna soyayya a cikin tube then suka yi wanka suka fito,a gaggauce suka shirya suka fita ba tare da sun fad'i inda za suje ba. Bayan fitarsu daga gidan Rafeek ya shigo kai tsaye ya wuce apartment d'in Hajiya saboda kiran da tayi masa babu jimawa,he came in and found her in the parlor,ya risina ya gaisheta ta amsa tana kallonsa tace "Sit magana za muyi da kai" ya ji gabansa ya fad'i but ya daure ya zauna,yana kallon gefe for not knowing what Hajiya would say to him,quietly Hajiya whispered "Rafeek I want u to tell me the truth,,do u love ur wife or u don't?" He quickly looked at Hajiya da ta had'e rai as she saw that he had no intention of speaking tace "da kai nake magana ka tsaya kallona" Yayi saurin k'ifta ido yace "Hajiya ina sonta" ta gyad'a kai tace "Me yasa duk tsayin wad'annan watannin ka kasa daidaita al'amuranka da iyalinka?" He bowed his head and said nothing,Hajiya said "Well,what i'm going to tell u is,if u don't want me to ruin ur marriage,nan da wasu y'an kwanaki na baka idan ka bari na yi fushi ka ji na fad'a maka zansa almakashi na raba abunda yake tsakaninku" saurin d'agowa yayi fuskarsa babu walwala yace "ki yi hak'uri Hajiya in Allah ya yarda zan yi yadda kike so,amma Hajiya ki taya ni addu'ah wollahi ban san da yadda zan fuskanceta na yi mata bayani ba amma da tuni na yi hakan" ta d'aga kafad'a tace "wannan kuma kai ya dama,na riga na yanke hukunci ko ka gyara ko kada ka yi duk wannan kai zai dama ba ni ba" kamar zai kurma ihu haka ya tsaya kallon Hajiya yana son yin magana but damuwar halin da zai shiga idan Hajiya ta raba auren sun kamar yadda ta fad'a yasa shi yin shiru zuciyarsa cike da nadamar k'in nemawa kansa mafita tun dawowarsu,Hajiya dake kallon yanayinsa tace "u can go but remember what i told u" ya gyad'a kai ya yi mata godiya when he gets up,he goes out but zuciyarsa a cunkushe da tunani iri-iri especially Hajiya's word su ne abunda yafi komai tayar masa da hankali,ya fito daga apartment d'inta guard d'insa da suke jiransa wani ya zo zai bud'e masa mota,ya dakatar da shi ya wuce apartment d'insa,yana shigowa kai tsaye ya wuce bedroom d'insa with his suit in his hand ya ajiye a gefen bed ya zauna and dropped the suspender above his shoulders,ya fara unbuttoning long sleeve d'in dake jikinsa due to the kind of sweat da ya fara tsatstsafo masa,his thoughts and anxieties were now on nothing but the way to overcome the problem sai dai ya kasa,he was afraid to look at her bare ya yi mata magana all because of what he had seen in her eyes,ya lumshe idanunsa da suka yi masa nauyi continued to pray in his heart akan Allah ya ba shi juriyar fuskantarta. He spent long time sitting here ba tare da ya san adadin lokacin da ya b'ata ba then ya tashi ganin lokaci ya tafi sosai ya wuce bathroom after ya yi wanka ya shirya cikin lightweight outfit masu haske ya fito parlor saboda jin apartment d'in da yayi shiru,he sat on the armchair and powering the plasma,BBC NEWS channel ya kamo,yana zaune shiru shi kad'ai ya rasa abunda zai yi,a zahiri duk wanda ya kallesa zai ce TV d'in yake kalla but inwardly his attention turned away from what was said in the news,Lolly da tun d'azun ta ga shigowarsa lokacin tana fitowa daga bedroom ta zo wucewa ta ga ya fito yana zaune a parlor shi kad'ai,ta kalleshi a hankali ta yi masa sannu da dawowa,da yake hankalinsa ba ya tare da shi sai bai ji ba,ta yi kamar za ta wuce sai kuma ta dawo ta wuce ta d'auko ruwa da drink a medium tray ta d'auko cup,even though she was afraid of what might happen but ta daurewa zuciyarta because she wanted to forget the past and agreed to accept him as her husband for the second time,for no other reason than kyautatawar da mahaifansa suka yi mata,their love,care and respect da suka ba ta tun a wancan lokacin,and then she wanted to show Annie she's always ready ta sadaukar da farin cikinta akan duk wani umarnin da za ta bata,for nothing but to show respect,love,willingness and obedience to her..... *#Not everyone can get it the way he wants,ita rayuwa dole ne kamar yadda Ubangiji (S.W.T) ya halicce mu differently ka fi wani ne,wani kuma ya fika,we are not all alike,and ko a jikinmu idan muka duba even our fingers ba dai² suke ba,so this is how Allah creature is wani ka gansa dogo,wani gajere,wani fari,wani bak'i,wani kyakykyawa,wani akasin haka,wani mai lafiya,wani mara lafiya,wani mawadaci,wani talaka,whatever God wills to see his servant a haka zai barshi,Alhamdulillah da yadda Allah ya halliceni kuma yaso ya ganni,i won't say anything to u,but u have to know duk wanda ya zage ni ko yayi min abunda ban ji dad'in sa ba na barshi da Allah,iyawa ko rashin iyawa Allah (S.W.T) has create my existence in between,but abunda kuka manta ku d'in da kuka iya why don't u decide to fix it? Ba ni da girman kai and ba wai ina alfahari da kaina ba,turanci da nake sawa a book ba damuwarku bane idan har wad'anda nake yi dominsu suna fahimta Alhamdulillah,every language in the world uses English ba Smasher ce ta fara ba da zai zama abun magana and ba za'a gama akanta ba,number na da kuke nema zan ajiye muku duk mai k'arfin guiwa a cikinku da kuke maganata ya dawo min,i would like to please from now on duk lokacin da kuka ga ya yi muku ku neme ni,not to ask for my forgiveness but to know that ubangijin da ya haliccemu yana kallonku kuma maganganunku ba za su rage komai ba sai abunda Allah ya so,kada ku yi tunanin na yi fushi,ur words are nothing and bai dame ni ba,but ko dan gaba da ku zauna kuna yi da mutum behind his eyes gara kai tsaye ku same shi ku yi magana da shi,idan mai fahimta ne zai gane,if akasin haka yake shi kenan,no one is capable of doing wrong,and babu wanda yafi k'arfin ayi masa gyara. But thank u very much. And anyone who's looking for Smasher here's my number 08165726609 u can save ko wata rana a gaisa.* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* Pᴀɢᴇ 43. #Tʜᴇ ᴄᴏғғᴇᴇ ᴛɪᴍᴇ *I don't really know

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180