Skip to content

Chapter 51

Chapter 51

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
Download Book

d'inka ta kaika makaranta,and ka ce saboda mahaifiyarka ka zab'i wannan b'angaren,shin mahaifanka suna nan a raye ne ko kuwa mutuwa suka yi a lokacin,sannan mene dalilin duk da ka ce mahaifiyarka ce.!?" Sai da yayi taking deep breathe kafin ya d'ago idanunsa da suka fara sauyawa ya furta "Suna nan a raye" Jennet ta kalleshi tana murmushi tace "Masu sauraro da ni za mu so jin su wane ne mahaifan DR NURAZ,and yaya ne ka yi rayuwa da family'n ka a tak'aice." Ya lumshe ido ya bud'e yayi ajiyar zuciya mai nauyi yace "Mahaifana ba wasu bane,sannan na kasance ni kad'ai ne a gurin mahaifana,na taso a rayuwata ba ni da elder brother ko wasu little siblings,na rayu a wajen Big mom d'ina,duk da a cikin gidan mu bamu kasance da wani relatives namu ba,mun rayu mu kad'ai big mom d'ina da maidservant,sai Mommy na though she was unconscious bayan ta haife ni,sai kuma ni kai na kenan,dalilin da yasa na zab'i zama psychiatrist kamar yadda na fad'a a bayan saboda Mommy na ne,,sanadinta na zab'i wannan field d'in.." A hankali cikin sanyayyar muryarsa ya fara finding out irin rayuwar da suka yi tun kafin a haifeshi,irin wahalhalun da suka sha kafin ya zo wannan matakin har ya dire a k'arshen,but abu guda ne bai yarda ya fad'a ba,sunan mahaifinsa though Jennet ta so ya fad'a,ya tsaya a nan yace "Idan har lokacin sanin ko wane ne mahaifinsa yayi zai bayyanawa duniya,though ya san ba b'oyayye bane,sunan sa kad'ai idan ya fad'a gaba d'aya duniya zata girgiza,but shi har yanzun yana doubting ne akansa,anya ya cancanta ya zama uba.!? Mahaifiyarsa ita ce komai nasa a rayuwa,,dan haka yana so al'ummar duniya su shaida hakan,kamar yadda mutumin da yayi ik'irarin shi ba mahaifinsa bane,shima ba yau zai fad'awa duniya shi d'ansa bane,saboda haka zai ci gaba da amsa sunansa na *'DAN MACE..* Kamar yadda society da k'abilar malam bahaushe take kiransa da shi.." Yadda tattaunawar ta kasance zuwa bayyanar tarihin sa yasa al'ummah da dama kuka,Rafeek na zaune ya k'afe screen na cinema da ido yana hawaye da wani irin nadamar abunda ya aikata a zuciyarsa,he feels that time where running back,surely da there is nothing will stop him from turning it first,a hankali yayi descending daga saman chair yayi collapsed on to the ground,bakinsa na wani irin karkarwa yake fad'in "Astagfirullah wa'atubu ilaik.. Allah na tuba,na san ni bawanka ne mai tsananin taurin kai,na wulak'anta kyautar da kayi min a lokacin da ya kamata ace na nuna godiya ta gare ka,na tozartar da su,ya Allah ka dubi halin da nake ciki ba don hali na ba ka dawo min da su cikin rayuwata.." A cikin wannan mawuyacin halin da yake ciki Clark ya shigo masa da report d'in binciken daya sa shi yayi masa ya riskeshi hankalinsa a tashe,ganin uban gidansa na kuka babu ji ya kira Hajiya ya sanar da ita,ita kanta hankalinta a tashe ta zo apartment d'in ta tarar da shi durk'ushe a k'asa hawaye wasu suna bin wasu a fuskarsa,idanunta sun yi wani iri saboda tausayinsa ta rik'o shi tana tambayarsa "RAFEEK kanka d'aya ka ke neman mayarwa da kanka bara ta za dawo bana.!?" Jin muryar mahaifiyarsa yasa ya d'ago jajayen idanunsa da sauri ya kalleta yana girgiza kai,muryarsa sai rawa take da kyar yace "Hajiya ina jin tsoron abunda zai faru da ni gaba,tun a baya kunyi k'ok'arin fahimtar da ni abunda zai iya faruwa amma a lokacin sai nak'i saurarenku,na watsa muku k'asa a ido,bayan na butulcewa mahalicci na ta hanyar nuna masa kyautar da ya bani ba komai bace face k'azantacciya,al'halin ni nayi silar samar da ita ta tsarkakakkiyar hanya,,Hajiya da wane idon zan kalli d'an dana wulak'anta.!? Da wane idon zan kalli mahaifiyarsa.!? Na wulak'anta su,na tozarta su,duk da haka ban tsaya a nan ba,sai dana tozarta su a idon duniya,na yi sanadin da mahaifinta ya koreta,Hajiya me zance da ubangiji a lokacin da na ganni a gabansa.?? Me zan fad'a na wanke kaina saboda hak'k'in dana d'aukarwa kaina.!? Ina dana sani a rayuwata,ba zan tab'a daina yin nadamar abunda na aikata ba har zuwa numfashi na na k'arshe.." Hawaye ne ya gangaro mata tana rik'e dashi a jikinta,ta rungume shi tana fad'in "Yi shiru haka nan,in sha Allah za su yafe maka,kai dai kayi k'ok'arin neman yafiyarsu,ta wannan hanyar ne kad'ai zaka samu sassauci.." "Ba zasu yafe min ba Hajiya,na cutar da rayuwarsu da yawa,ba zasu yafe min ba.. Na sani hakan ba zai tab'a kasancewa ba" Girgiza kai tayi ta d'ago fuskarsa ta masa whipping tears tace "in sha Allah za suyi hak'uri su yafe maka" ya girgiza kai da sauri wasu hawayen suna sauko masa zai yi magana Hajiya tayi saurin taron numfashinsa "Kada kace komai,kaci gaba da addu'ah in sha Allah babu abunda yafi k'arfin ubangiji.." Ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi,ya sake kwanciya a jikinta yana maimaita "Astagfirullah..! Astagfirullah wa'atubu ilaiik.!" A hankali ya lumshe idanunsa yana jin wani irin yanayi a jikinsa,Hajiya tana shafa kansa sai data tabbatar ya fara samun nutsuwa sannan ta barshi ta wuce nata apartment d'in. *** Yana gama aikin da zai yi ya fito daga asylum da yake yamma tayi sosai kai tsaye ya wuce gida,jinsa yake wani iri yau duk baya jin dad'in jikinsa,har ya k'araso harabar gidan yayi parking bai kula da mutum a gurin ba,ya fara tafiya ya jiyo sautin dariyar ta,ya juya a hankali zuwa side d'in da yake jin dariyar,zaune take saman ginannen kujerun dake lambun,su biyu ne ita tana facing d'insa shi kuma guy d'in da suke tare ya bashi baya,yadda take zuba murmushi da gani kasan abun da yake fad'a mata ne yake sata dariya,ta rufe baki da hannunta tana murmushi kad'an cikin son ta tsayar da dariyar dake taho mata,ta d'aga idanunta a hankali za tayi magana karaf suka had'a ido da shi yana tsaye ya kafeta da kallo,gabanta taji yana fad'uwa saboda yanayin kallon da yake mata,tayi sauri ta sunkuyar da kanta tana runtse ido,duk wani annurin dake shimfid'e a fuskar take ya b'ace,siririn tsaki yayi ya wuce yana tab'e baki,sai data tabbatar ya bar gurin kafin ta iya d'agowa ta kalli guy d'in da suke tare,ya kafeta da manyan idanunsa cikin nuna damuwa yace "What happen dear.?" Ta d'anyi murmushin yak'e tana kad'a kanta tace "Babu komai" da yake Aatif shima d'an 9ja ne aiki ya kai mahaifinsa can,sai suke zaune a k'asar kamar su,yawan shiga skul d'insu da yake yi ya sauke k'anwarsa suka had'u da jimawa sai dai bata yarda ta bashi fuska ba sai yanzun shima dalilin irin nacin da yake mata ne,tun ba ta saurarensa har ta fara sab'awa da shi,yau shi ne zuwansa na farko gidan shima ba'a son ranta ta yarda yazo ba,,a hankali yana marairaicewa cikin shagwab'a yace "Kin san bazan yarda babu komai ba ko.!?" Ta d'ago manyan idanunta ta d'an kalleshi kad'an ta tab'e baki tace "Saboda me.!?" Yace "Bcos that's not ur face before" tace "Uhn.!" Bata sake magana ba,ya kalleta yace "Me yasa ba zaki fad'a min ba.!? Ko har yanzun baki gama sab'awa da ni ba.!?" Ta d'ago ta kalleshi ta kawar da kanta gefe,yace "please Nusrah,ya kamata idan da wani matsalar da kika gani a tare

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180