Chapter 22
Chapter 22
durk'usa ya magana,yanayin yadda yayi shi zai tabbatarwa da duk wani mai ido lallai ya aikata gagarumin laifin da yake son neman yafiya,but kamar wanda ya rasa baki haka yayi ta zama da sunkuyayyen kai ya kasa d'agowa bare ya fuskance ta,Hajiya da duk wanda yake cikin parlor'n gaba d'aya sai kallonsa suke babu wanda ya iya magana har bayan wani lokaci sannan Hajiya tana jinjina kai tace "Rafeek.! Idonka kenan ko.? Anya kana son gamawa da duniyar nan lafiya,kana buk'atar albarka kuwa.!?" Ya sake sunkuyar da kai kamar zai tsaga k'asa ya shige cikin dauriya muryarsa na wani irin karkarwa yace "Ki garfaceni Hajiya ta,wollahi ba'a son raina na aikata haka ba,,kiyi hak'uri ki yafe.." Bai k'arasa ba ta dakatar da shi cikin fad'a² "Rafeek baka da bakin da zaka nemi yafiyata,tun da wuri kuma muna shaidar juna maza ka tashi ka fice min a gida kafin na sab'a maka." Saurin rik'o k'afafunta yayi,Hajiya ta lumshe idanu ta bud'e tana d'an janye k'afafunta,ya sake rik'owa sosai muryarsa na ci gaba da rawa yace "Dan Allah Hajiya ta ki gafarce ni,wollahi na tuba." "Baka ga komai ba Rafeek,me zai kaika saurin neman yafiya.? Mu laifin me ma kayi mana da zaka nemi gafarar mu,mu da muka yi laifi mu yafi kamata mu nemi yafiyarka saboda mun yanke hukunci ba tare da tunanin abunda gaba zata haifar ba,da ace tun farko mun tsaya munyi tunani da haka duk bata faru ba,amma tunda kai muka yiwa ba dai² ba kayi hak'uri ka gafarce mu,in sha Allah hakan ba zai sake faruwa ba." Tana kaiwa nan ta sauko daga saman kujera tayi tsugune akan k'afafunta tana kallonsa tace "Muna fata zaka yafe mana laifukan da muka yi maka,muna sane da wanda ma bama sane." Wani irin kunya ce ta dabaibayeshi ya kasa kwakwkwaran motsi a gurin bare yayi magana,Hajiya cikin fusata ta banka masa harara tace "Da kai nake isashshe uban mutane,,idan ma banda rashin kunya irin taka Rafeek har kana da idon da zaka kallemu.? Bayan tarin kunyar daka samu ji yanzun ka d'auko jiki mu yafe maka.. Idan munce mun yafe sai kuma ayi yaya.?" Shiru yayi bai yi magana ba,Hajiya taci gaba da fad'a son ranta ta inda ta shiga ba tanan take fita ba,Hauwa tunda ya shigo take jin gabanta na fad'uwa ta kalle su duka a hankali ta sunkuya ta d'auke y'an kayanta ta bar parlor'n,Hajiya ta bita da kallon tausayi bayan ta dawo da kanta kan Rafeek da yayi wani irin kicin² tace "Sai ka wuce ai kaga yaron,ka kuma tabbatar ka bata hakur'in abubuwan da suka faru a bayan,yanzun kam kayi kad'an kace yaron nan ba jikinka bane.." A karon farko ya d'ago yana kallon Hajiya data had'e girar sama dana k'asa yace "Hajiya ni kuma me zai had'a ni da yaro.!?" Yatsunta ta ware tana zaginsa tace "Zaka tashi kaje ko sai na sab'ar maka,kuji min futsararren yaro,to dan ubanka idan baka sani ba abunda kowa yake hangowa a fuskar yaron nake son ka gani da idanunka,,kuma bari ma kaji na sake fad'a maka kamar yadda kowa ya gani ya tabbatar yaron nan jininka ne yake gudu a jikinsa,kaf fad'in duniyar nan banga wanda za'a kira da ubansa bayan kai ba,tashi ka wuce ka bani guri,idan kak'i kuma salin alin maza wuce ka bar min gida.." Ta karasa maganar tana nuna masa hanya,girgiza kai yayi cikin bayyanannen b'acin rai zai yi magana ta sake tarar numfashinsa "Ka wuce nace ka gansu,ni ban b'ukaci jin komai daga bakinka ba.!" Bisa dole ya tashi yabi bayan Hauwa cikin bin umarnin mahaifiyarsa,shi kam ba don plans d'insa na son raba Hauwa da gidan daya k'ullo da baya so yayi ruining d'insa da baiga abunda zaisa yaje ba,wannan shi ne dalilin da yayi masa jagoranci zuwa d'akin Hajiya inda yake tsammanin nan ta shiga,a saman bed d'in mahaifiyar tasa ya hango ta zaune ta zubawa guri d'aya ido ko k'iftawa bata yi,kana gefenta a kwance kana bacci cikin kwanciyar hankali,da ganinta kasan tana cikin tsananin damuwa but bata san wane ne ya kamata ta fito ta fad'awa ba,har ya k'araci kallonta bata sani ba,sai daya shigo cikin room d'in kafin ta farga ta san wane ne a kusa da ita,saurin mik'ewa tayi tsaye tana ja da baya like taga abun cutarwa kusa da ita,kad'an ya kalleta ya d'auke kansa a kanta,yaci gaba da takawa har ya k'arasa inda take tsaye kamar wacce ke jiran ace kyat ta zura a guje,ta ci gaba da matsawa tana saita entrance da zai kaita waje,still ya sake tab'e baki ba tare daya sake kallonta ba ya fara magana "Me yasa kike da tsananin taurin kai ne.!? Bayan duk maganganun da muka yi dake a bayan,nayi tsammanin zuwa yanzun da kika tabbatarwa kanki nan d'in ba gidan mahaifinki bane zanzo na iske kin koma naku gidan... But sai naga ashe baki yi zuciya ba kina nan still.!" A karon farko ta d'ago ta kalleshi bata ce masa komai ba ta d'auke kanta daga gare shi,harararta yayi yana tab'e baki "Hakan yayi miki kyau,but kamar yadda kika ga na dawo a yanzun ina so ki sawa ranki lokacin barinki gidan nan ne yayi,cos ni banga amfanin zaman ki a k'ark'ashin inuwar mahaifana ba,ko muna da wata alak'a ne kuma bayan waccan ta baya.!?" Sake d'aga kai tayi ta kalleshi suka had'a ido yana jifanta da mugun kallo,juyawa tayi tana kallon baby'nta da yake motsawa alamun yana son tashi,dakatawa shima Rafeek yayi da zancen da yake har sai da yaga yaron bai tashi ba sannan ya juya zai fice daga d'akin muryar Hauwa ta dakatar da shi "Duk abunda kace naji but har yanzun maganar kawai kake yi babu evidence,,idan dan kana ganin bazan iya barin muku gida bane kake tunani ina so ka cire wannan a ranka,in sha Allah zan tafi cos ba'a binne kurwata a nan ba bare kace na zaune muku a gida.." Wani irin juyowa yayi yana murmushi da gefen bakinsa ya tako ya dawo gabanta "Kika ce mene ne.!? Ba'a binne ruhinki ba.? Idan ba shi d'in aka rufe a gidan mu ba zaman mene ne kika ci gaba da yi daga lokacin dana furta cewa na yanke alak'ar dake tsakanin mu.!? Why don't u leave us.!?" Ya k'arashe yana zare ido da d'agawar sauti,murmushi tayi mai ciwo "Wannan kuma ba ruwanka bane,zama na ko tafiyata duk basu shafi mutum ba.." "Sun shafe ni,,cos nan gidan mu ne kuma gidan mahaifina na asali,me zai sa ke baza ki gwada komawa naki asalin ba.!?" Kallonsa ta sake yi ya d'aga mata gira d'aya "Yeah I mean it.! Ki gwada mana.." Sauke kai tayi k'asa bata ce komai ba sai dai taji k'irjinta ya fara zafi,Rafeek cikin wani irin murya yace "I knew baza ki tab'a iyawa ba,wannan gidan naku dai mai kama da village's graveyard babu yadda za'ayi na yarda zaki iya komawa cikinsa.." Yayi mata murmushi yana shafa sumar kansa,a d'an fusace ta kalleshi "Kada ka sake ko da wasa ka zagarmin asali na,,gidan mu it's for us ni da y'an uwana da shi muke alfahari,haka kuma naku it's urs,so kowa ya zauna iya matsayinsa,ni bance ka zagarmin asali ba,kuma naga ai nan d'in da kake magana bani na zaunar da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180