Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,315 words 0 views Progress saved
Download Book

armchairs tace "sit here,,lemme give her a call" shi dai Nuraz kallon gidan kawai yake yana mamakin dalilin da zaisa har ayi mata wani abu dan a cutar da ita,suna zaune maidservant d'in ta d'auki telephone ta kira ta sanar da matar gidan akwai bak'i a k'asa,mintuna kad'an ta ajiye ta fad'a musu tana zuwa,Annie kad'ai ta amsa,sun d'auki mintuna sama da thirty suna jira Nuraz ya mik'e tsaye cikin b'acin rai yace "Annie! Let go home,baza su fito ba fa!" Annie tace "let's wait a little longer habibiiy if they don't come sai mu koma gida" Ya jinjina kai kawai amma bai zauna ba,again five minutes passed yaga nan ma shiru,ya kalli Annie ransa ya gama sosuwa yace "Annie.! We need to go home now,,I told u baza su zo ba,kina kallon fa yadda aka ajiye mu muna jira almost forty minutes,me muka zo nema ne da za'a wulak'anta mu.!? Ki tashi kawai mu tafi.." Annie ta girgiza masa kai ta rasa abunda zata fad'a masa,ta mik'e jikinta a sanyaye,ya jinjina kai ya juya ya fara tafiya Annie ta bi bayansa,k'arar sautin takun takalma yasa Annie tace "Habibiiy.! Munyi gajen hak'uri" bai damu ba yace "A'a Annie suma ai wulak'anci ne a sanar da su suna da guest su ajiye mutum almost an hour yana jira,ko dai wani abu mutum ya zo nema ai bai kamata ka yi masa wannan wulak'ancin ba" Suna fita ta k'araso cikin parlor'n tana zabgawa Binitta kira,daga kitchen ta fito a guje tana amsawa,ta zo gabanta ta durk'usa jikinta na kyarma tace "here i'm Aunty" ta kalleta tana gesturing face tace "where are the guests.!?" Tayi saurin kallon inda ta barsu taga basa nan,har ta juya zata ce mata wani abun ta hango sun fita,da sauri tace "Aunty look.!" Binitta ta fad'a tana nuna mata k'ofa,ta tab'e baki tace "Sai kije ki ce musu ga ni na fito ko.!?" Da sauri kamar zata fad'i ta mik'e tabi su Annie har tana had'awa da gudu..... #Anya za su dawo kuwa..!? Na ga Nuraz ya d'au zafi fa.. #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 15. #Aᴘᴘᴇᴀʀᴀɴᴄᴇ *The hole 2dayz page goes to: My Rooh Hjy Maryam Alhassan (Mammanah),Aysha,Mmn Abdallah,Zainab,Amina,Nabeela Abduljalal,Queen Acid,Ummu Adnan,Xee Mama,Momy Faruk,Ummul Sudais,Fatima Bello Adam,Lilmama,Sa'adat (Momy's gurl),Maryam T Baliya,Mum Sudaiz,Xeinab Ismael Kassim,Zainab Ahmad,Amal,Ummu Razaan,Maman khaleed,Myrah Muh'd,Hussaina Isah Aliyu,Rabi'atu Maharazu,Napeesa,Mr's Yaseen,Aisha Idrees,Najida A Bicca Zulaiha Ibrahim,Kamala Minna,Smaishera,MSKutama,Muneerat,Aisha Isma'il,Maryam Uba,Maman Dijah,Ubeey,Aysherudahmad,Ummu Hummaira,Khadeejat M Zangina,Sarah,Hazeenat Usman,Raliya KK.* *Kuji dad'in ku mutane na,yawan ku yasa har na kasa ci gaba da zayyano ku,aradu comments d'inku na tsumani bahot² khushu habibtiiys.💕* A harabar gidan Binitta ta iske su suna shirin shiga mota,ta ci burki a gaban Annie cikin hausarta da bata fita sosai tana haki tace "Madam ka yi hak'uri,ga aunty d'in can ya fito bai same ka ba." Nuraz ya kalleta a fusace saboda ya je mak'ura a jin haushi yace "Go back and tell ur madam not asking for her help brings us here and we didn't came for the capable of being humiliated,we just come up for our own opinions.." Annie ta kalleshi taga ransa a b'ace,a hankali ta d'agawa maidservant d'in hannu alamar taje,a tsorace Binitta ta kalli Annie za tayi magana Annie tace "Je abunki zamu dawo" tayi springing tace "Thank u Hajiya" sannan ta juya da gudu²,Annie ta kalli Nuraz tace "Sorry habibiiy! Muje" ya kalleta yace "Annie gaskiya banda yau,kawai mu koma gida" ta girgiza kai tace "A'ah muje" zai yi magana ta katse masa hanzari "Ka san bana son musu da jan zance ko.!?" Kansa ya sauke k'asa ya fara tafiya without ya furta even a word ta biyo shi a baya,har suka dawo bakin entrance d'in inda suka iske Binitta tana jira,tayi sanyayyar ajiyar zuciya da ta gansu sannan ta wuce tana fad'in "Aunty ga su nan" tana hakimce a saman armchair na wani rantsatstsen royal set tayi facing k'aton plasma dake manne jikin wall ta amsa "Su k'araso" not to look at their direction,Nuraz ya sake k'ulewa yayi k'wafa,Annie tayi masa ido akan kada yace komai,ya daure suka k'arasa tana danna remote tace "Sit here" tana nuna musu chairs dake side da nata,k'atuwa ce ta gaban kwatance,yadda fuskarta da jikinta suke lub² farare tas da su kamar a tab'a jini ya fito kad'ai ya isa tabbatarwa mai kallonta tana cikin jin dad'i,ta d'auki kusan mintuna biyu kafin ta waiwayo ta kalle su tana yatsina,akan dank'eriyar aura batik ta over 100+K dake jikin Annie idonta ya fara sauka akai,kafin ta hango bangles da manyan a gold rings guda hud'u,da wuri tayi gaggawar gane bak'in ba irin wad'anda suke zuwa neman taimako bane,amma da yake akwaita da izza and bata yarda ace wani ya fita bata kuma k'aunar a rainata,a wani iri ta yatsina fuska tace "Sannu ko.!?" Annie ta daure suka gaisa duk da ta fahimci matar tana wulak'anci,yallab'ai kuwa ko kallon inda take bai yi ba bare yasan Allah yayi halittarta a wajen,ta kalleshi tana jira taji ya gaisheta taga ko gezau bai yi ba,ta kalli Annie kafin tace "Meke tafe da ku.!?" Annie ta gyara zama tace "Ehh! Toh a zahirin gaskiya Hajiya wani al'amari mai girma ya kawo mu gurinku.." Ta sake yatsina fuska tace "Gurinnu kuma.!?" Annie ta girgiza kai,tana kallon gefen da yake zaune yayi crossing leg's yana pressing iPad d'insa cikin k'warewa tace "Ok! Ina sauraren ki" Annie tace "Shin ko kin san *NUSRAH.!?"* Tayi jim kafin ta tab'e baki tace "Ehh! Wani abu ne ya same ta.!?" Ba don ta damu da sani ba tayi furucin,daga Nuraz har Annien suka kalleta da mugun mamaki,Annie ta girgiza kai tace "Ehh! To zan iya cewa wani abun ya faru da ita,but for now sai dai muce Alhamdulillah.!" Tayi saurin kallon Annie tace "Kamar yaya.!?" Annie tace "Ehh! Kamar yadda kika ji na fad'a,tabbas rayuwarta ta shiga had'ari a baya.. But now she's safe" tayi squeezing face looks like tana buk'atar k'arin bayani,tiryan² Annie tayi mata bayanin yadda al'amarin ya faru,tun daga had'uwarsu da Nuraz,kawo ta gida zuwa abunda ya faru a jiya zuwansu gurin Malam,,abunda ba su yi tunani ba shi ne ya faru,bayan Annie ta gama bata labari,babu damuwar komai akan fuskarta ta kalli annie tace "Kun kyauta kam da kuka taimaka mata,but zance kun yi rashin sa'a bcos mu nan gidan ba mu da wata yarinya kuma mai wannan sunan,idan ban manta ba ina tunanin da jimawa ta mu Nusran ta b'ace,munyi cigiya har gidan televisions,so da bamu same ta ba muka yi jana'izarta,,ina ganin kunyi missing road gaskiya,ba nan gidan kuke nema ba" Tun da ya zauna bai fi sau d'aya ya d'ago ba yana ta pressing phone sai data fad'i wannan maganar,ya janye wayar gefe a hankali ya d'ago kansa ya zuba mata idanunsa,the way take yi tana magana ta gama tabbatar masa ba ta da gaskiya and duk abunda ya faru a jiya yanzun ya tabbatar she's the devil da ta shirya komai,,muryar Annie ya ji tana cewa "Amma Hajiya,ko dai mun yi b'atan kai ya kamata ki ganta ko Allah zai sa y'arkun ce da kuke nema.!" Ta girgiza kai alamun A'a,Annie ta takurata akan lallai ya kamata ta daure ko sau d'aya ta ganta,ba dan ta so ba sai dan nacin

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180