Chapter 109
Chapter 109
gaba da d'aga k'afafunta tayi sallama duk da tare suke da masu gidan,kamar ance ta d'aga kanta idanunta suka sake sauka akan wani k'aton hoton Nuraz dake welcoming na duk wanda ya shigo apartment d'in,because of the size of the painting har kamar idan ka kira shi zai fito daga jikin picture d'in,ta tab'e baki a hankali suka k'arasa cikin parlor'n da yaji ado,kusan duk parlor'n were adorned with their pictures daga na ta sai na Nuraz kad'an ne na Rafeek a gurin,sun zazzauna aka fara gaisawa,kafin kace me maidservant d'in gidan sun fara jera musu kayan ciye²,yadda ake d'awainiya da su yasa jikin Lolly fara yin sanyi because not only Hajiya even their maidservant zuwa guards da duk wani mutum dake gidan kowa girmama su yake and to be ware of anything that might upset them,uban gayyar kuwa ganinsu ma kad'ai a gefensa yafi komai faranta masa rai,da ya juya ya ga sun yi shiru alamar tunani yanzun zai yiwa Maimunatu ko Hajiya alama to ask them if they had been hurt by something. Yadda mutanen suke yawan tambayarsu da tarairayarsu me suke buk'ata ko wani abu na damunsu yasa suka fara jin nauyinsu,wannan dalilin yasa har dare ya fara mik'awa basu iya cewa za su tafi gida ba,ko suyi complaint akan wani abu,hakan ya yiwa Rafeek dad'i sosai Hajiya kuwa who looks radiant in Rafeek's face does not even know ina za ta saka su because rabon da taga yana irin wannan rawar jikin tun kafin aurensa da baturiyar k'asar amuruka *(LYDIA)*,wajen misalin 9pm Maimunatu tayi sallama da su ta tafi ba don ta so ba,but Kalthom da Jian suka ce su ta barsu su kwana,Hajiya tana yi musu tsiyar basu isa su kwanar mata a gida ba sai sun zo sun tafi gidansu tunda basu tab'a kwana ba sai yau kawai dan kinibibi suce su kwana za suyi,suka hau bata hak'uri har da cewa za su dawo nan da zama gaba d'aya,suna ta zaune shiru babu wani conversation mai tsayi har to 10pm,Hajiya da ta fara jin bacci ta mik'e da nufin tafiya apartment d'inta,Rafeek yana kallonta ya marairaice fuska Hajiya tayi murmushi tana girgiza kai ta kira wata maidservant d'insu mai suna *Angelyn* tasa ta kaisu d'akin kwanansu daga nan ta tattara Jian da Kalthom za su wuce Jian tayi tsalle ta dire tace ita atafau sai ta kwana gurin Nusrah,da kyar Hajiya tayi mata dabara da cewa suje za ta bata sak'o ta kawo musu,ta bi Hajiya da sauri tana cewa Nusrah za ta dawo,suna ficewa Hajiya ta rik'o hannunta tana cewa "Ke dan gidanku ina kika tab'a ganin an kwana d'akin ma'aurata.? Kada na sake ji kince za ki kwana gurinta kin ji ko.?" Jian tace "Toh Hajiya in Allah ya yarda bazan kuma ba" suka wuce apartment d'inta tare da su sai hira suke yi mata. After Hajiya had left Lolly was quietly looking at her picture,tun da suka zo gidan she was busy and thinking of where they got their pictures but she couldn't find sai yanzun da take kallon wannan,ranar tana zaune a parlor'n gidansu na Albert street Nusrah ta fito daga bedroom za su fita da Nuraz zuwa Ali Jericho store she will pass by quickly ta dawo tana murmushi tace "Aunty na d'an yi miki photo wollahi kin yi kyau sosai" tayi murmushi ita kuma Nusrah ta d'auke ta,most of the time haka take mata idan taga ta yi kwalliyar da tayi kyau sosai ko tana zaune shiru tunani sai ta bijiro da abunda zai sa damuwarta tafiya,sake juyawa tayi tana kallon pictures d'in dake cikin parlor'n da mugun mamaki ta rik'e baki bcos duka pictures d'inta dake cikin parlor'n irin wad'anda Nusrah take yi mata ne,but bata yi magana ba ta wuce tabi Angelyn who guides her to the bedroom next door to Rafeek,bayan ta rakata ta wuce ta nunawa Nusrah bedroom d'in da Hajiya ta fad'a mata,she goes in after she thanked Angelyn and sat down on the couch tana kallon yadda aka tsara d'akin with the remembrance of her past life from childhood till rayuwarta a gidansu gurin mahaifiyarsa and how they held her in a high position,duk wasu alkhairan iyayensa babu wanda bata tuna ba,tana zaune jigum wata zuciyar ta umarceta da yin alwala tayi nafila,ta mik'e tsaye tana sake kallon d'akin da mamakin irin dukiyar da aka narkar wajen gina sa ta shiga bathroom ta d'auro alwala,bayan ta fito ta bud'e luggage d'inta da Angelyn ta shigo mata da shi ta d'auko hijab ta saka,ko da ta tsaya sosai da niyyar yin takbiratul'ihraam kasa gane gabas tayi she went back to think of how they had entered the house sannan ta gane da kyar,tayi sallah raka'a biyu tayi addu'o'i had'e da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi a rayuwarta data Yaranta and then tayi shafa'i da wutr. A b'angarensu Nusrah kuwa lokacin da Angelyn ta nuna musu bedroom d'insu tana tafiya Nusrah ta had'e rai as if she had never known how to laugh,Nuraz who was standing behind her yana kallon yadda aka k'awata d'akin da pictures d'insu ya tab'e baki lokacin da yake k'ok'arin zama saman d'aya daga cikin armchairs dake gefe guda,kamar ance ya d'aga kansa idanunsa suka kan Nusrah dake had'e rai,zuba mata ido yayi yana nazartar yanayinta kafin daga bisani ya gyara zama yace "Zo ki fad'a min abunda nayi miki kike hararata." Saurin kallonsa tayi har lokacin fuskarta tana yadda take bata sake ta ba,sai ma tab'e baki da tayi tana k'ok'arin wucewa ya rik'o hannunta tayi saurin kallonsa za tayi magana ya tsareta da idanunsa masu cike da kwarjini,cikin yanayin rashin son wasa yace "sit down!" Babu musu ta zauna kusa da shi,hannunta a cikin nasa yana murzawa yace "Uhn.! Me aka yi miki ko nace laifin me nayi kike hararar na.?" Gyara bakinta tayi kada yace ta murgud'a masa baki kuma ba tare da ta kalleshi ba tace "Babu abunda aka yi min" yace "Amma kike kallona haka.?" Sakin baki tayi tana kallonsa a hankali tace "Ni wane kallo nayi maka.?" Yace "Oho! Ke za'a tambaya" jikinta taji yana mata wani iri like irin small insects suna binta tsikar jikinta ta fara tashi so she tried to grab her hand which he was holding yana mata wani irin abu,once again ya sake damk'e hannun she closed her eyes as she was breathing heavily,bai wani damu da yanayinta ba yace "I'm listening u,tell me what are u angry about?" she did not say anything but straight to the point she wants to leave him close,tana tashi ya fizgota ta fad'o jikinsa,a tsorace ta bud'e idanunta tana kallonsa,ya d'age mata gira da tambayar "What happen.?" Kai tayi saurin girgizawa,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana sassauta muryarsa yace "Then fad'a min laifina sai na kiyaye gaba pleaseee.!" The expression of how he pronounced please d'in yasa tayi shiru tana tunanin yadda za ta fad'a masa,hannunta dake cikin nasa ya d'ago ya sumbata,carefully yayi separating fingers d'inta ya had'a palms d'insu yana goga hannuntan a jikin beard d'insa da lumshe idanunsa but not completely closed yace "Please!" As he tug his head to side like a fatherless,ajiyar zuciya tayi and then gently she whispers "If i said it out baza ka ji
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180