Chapter 46
Chapter 46
ta dariya,ta girgiza kai tayi murmushi sannan ta k'arasa kusa da Annie ta zauna tace "Annie ga ni..!" Lolly dake murmushi ta kalleta tace "Zo Baby ni nake kiranki" ta mik'e a hankali zuwa gurinta ta zauna,lolly ta shafa kanta tace "me kike yi ne a d'aki ke kad'ai.!?" Tana squeezing face tace "Karatu nake yi Aunty i've a test gobe" Lolly tace "Ok.! Je kiyi karatun ki kada na takura ki,thought babu abunda kike yi ne ki rakani,but bari muje tare da Bareerah" Tayi saurin yin murmushi tace "No.! Aunty muje na raka ki" su Annie suka yi dariya,Lolly tana kallonta taga yadda tayi da fuska,tayi murmushi tace "Je ki gyara fuskarki mu tafi to,tunda kina son fita." Ta mik'e da sauri ta koma bedroom tana dariya,kaya ta canja zuwa wani simple gown daya sha adon stone's milk colour tasa milk flat shoe ta nad'e kanta da vail d'in rigar,ta feshe jikinta da turaruka masu dad'i ta fito rik'e da wayarta k'irar iPhone8,su Annie duka suka kalleta suka yi murmushi,a yangance ta matso kusa da Lolly tace "Aunty na shirya" Lolly tayi murmushi ta mik'e tana gyara nad'in vail d'inta tace "Muje ko kada mu b'ata lokaci" suka yiwa su Annie sallama,Annie cike da zolaya tace "Allah yasa ayi min surukai" Suka kalleta babu wanda yayi magana suka fita,,Ali Jericho Store dake 9 albert street cikin oxford city d'in suka nufa,suna tafe cikin farin ciki,kai da ganinsu kasan suna cikin jin dad'i,babu wanda zai kalli Lolly a yanzun yace ta tab'a yin wani jinya,ko yace tana da saurayin d'a kamar Nuraz mai shekaru 28,yadda tayi kyau tayi y'ar k'iba ta samun lafiya da kwanciyar hankali duk sai girmanta ya b'oye,,sun shigo cikin mall d'in suka wuce Nusrah tana taya ta duba abunda take so,suna yi suna hira cikin nishad'i kamar wasu k'awaye har suka gama d'aukan abunda suke so,suna shirin barin gurin wasu turawa da suka shigo arean da suke suna magana,hankalin Lolly ya kai kansu,su biyu ne sanye da shigar da kana kallonsu zaka tabbatar basu had'a alak'a da musulunci ba,d'ayar tana bawa d'aya labari cikin harshen nasara "Jenny.! I don't understand what u are saying." Wacce aka kira da Jenny ta kalli y'ar uwarta tace "Ohh.! Thania don't u recognized his face.!?" Thania ta gyad'a mata kai tana tab'e baki tace "I don't know him,and i don't think.." Jenny tayi dariya cikin harshenta tace "k'arya kike yi,kawai dai kice baki gane shi ba.!" Thania ta tsaya kallonta tace "Kamar yaya.!?" Jenny ta harareta tace "Ohh No.! Thania.. Don't u know who *SUPERIOR* is.!?" Thania ta fiddo k'ananun blue eyes d'inta tana rik'e waist,Jenny ta sake yin dariya tace "Shi kika gani yanzun fa za mu shigo.." Thania tayi dariya tace "Da gaske shi ne wannan,ina guards d'in kuma,naga duk inda za shi a zagaye yake da guards.!?" Jenny ta gyad'a mata kai tana lumshe idanunta tace "Kin san su manya wani lokacin suna yin b'adda kama su shiga cikin mu",Thania ta fara waiwaye ta marairaice tana rik'o hannun Jenny tace "Please dear,muje na sake ganinsa,i so much love him deadly,kin san na tab'a baki labarin matarsa ta kusa kashesa ko.!?" Jenny ta gyad'a kai tace "Haka kika fad'a min,ita da boyfriend d'inta ko waye ma.!?" Thania tace "Yes of course." Jenny tace "To wai duk ita mene ne ya kaita.!? Ta samu miji kamarsa ta wulak'anta,ai gashi nan yanzun ta yi mana bak'in ciki,yace ba zai sake aure ba,lokacin da akayi hira da shi a news yake fad'a" Thania ta tab'e baki "Ki bar mahaukaciya,kuma fa wai ashe wannan yaran da ake cewa nasa ne,duk babu nasa kids d'in boyfriend d'inta ne" Jenny ta zaro ido tace "Hey.! Yaran duka uku babu nasa.!?" Thania ta gyad'a kai tace "haka ya fad'a ai,kuma kin san DNA suka yi shi ya tabbatar masa babu kid d'insa a ciki" Da mamaki a fuskar Jenny tace "Ta cuci kanta,yanzun duk wannan expensive life mai cike da alatu ta cuce su ta fitar dasu daga cikinta.." Thania tayi murmushi tace "I wish za mu had'u ko sau d'aya,da na gwada sa'a ta.." Dariya sosai Jenny tasa mata har da kyakyatawa,sanda ta ga Thania ta ji haushi sannan ta dakata tana dafa kafad'arta,cikin rarrashi tace "Sure dear zai so ki kuma,bcos kema ba baya ba ai.. But kin makara dear" Thania ta washe baki tana kallon Jenny with her blue eyes tace "Ohh.! Thank u dear,,let go." Shiru tayi saurin yi tana had'e rai,tana kallon Jenny tace "Jenny me kike son cewa ne.!?" Jenny tayi ajiyar zuciya tana lumshe ido da bud'ewa ta dafa shoulder Thania tace "Dear bafa wani abu bane nake nufi,kawai dai na ce kin makara ne." Thania ta sake had'e rai tana taune lips d'inta,Jenny ta sake lumshe ido ta fesar da iska mai d'umi za ta sake yin magana Thania ta fizge jikinta ta wuce da sauri zata fita,Jenny ta fara kiranta tana cewa ta dawo ta ji abunda za ta fad'a,bata tsaya ba bare ta dawo,da sauri ita kanta Jenny ta ajiye abunda ta d'auko tabi bayan Thania da d'an gudu duk da tana saman hill shoe ne har suka fice. A hankali Lolly data bisu da kallo ta juyo tana kallon Nusrah,haka nan taji jikinta ya yi mata wani iri she feels not compatible,ta kama hannun Nusrah da sauri tana jin kanta na sarawa,ta lumshe idonta tana fad'in "Baby let go home" Nusrah tayi saurin rik'ota da hannu biyu ganin yanayin da take ciki ta fara tambaya "Aunty are u alright.??" Ta girgiza mata kai ta d'ago kad'an tana bud'e lumsassun idanunta,yadda tayi wani iri lokaci guda yasa hankalin Nusran ya fara k'ok'arin tashi da sauri tace "Mu tafi to." Suka kamo hanyan fitowa,sun tsaya sun biya charges e d'in abunda suka siya kafin suka fito,Nusrah na rik'e da hannunta tana mata sannu,ta girgiza mata kai a hankali tace "Thank u Angel",suna fitowa k daga Ali Jericho cab suka tsayar Nusrah ta fad'a masa inda zai kaisu,yace su shiga tana rik'e da hnnun Lolly har lokacin tace "Aunty muje" ta bud'e mata motar tana k'ok'arin taimaka mata ta shiga,kamar ance ta d'aga kai ta hango shi tsaye yana amsa waya,wani muguwar fad'uwa gabanta yayi da suka had'a ido,yadda ta sanshi haka nan dai yake har yanzun babu abunda ya canja,yana nan da kyaunsa,d'an gayu da shi first class,saurin d'auke kanta tayi daga kallonsa ta runtse ido tana karanto addu'o'i,da sauri ta zauna tana juya kanta d'aya side d'in,Nusrah ta shigo ta zauna ta rufe motar,ta yi shiru hawaye suna bin fuskarta,Nusrah ta juya tana kallon yadda jikinta ke tsuma da yadda ta rirrik'eta,ita dai duk ta shiga tunanin abunda ya tada mata hankali,da sauri tace ma drivern ya ja su tafi,baturen ya amsa sannan ya fara k'ok'arin tada mota. Da wayar a kunnensa tunda suka had'a ido da ita ya kasa ci gaba da magana,suka wuce ta gabansa,,har suka tsaya bakin apartment d'insu jikinta bai daina kyarma ba,Nusrah ta rik'ota suka wuce ciki bayan ta sallami mai cab d'in,suka shiga cikin parlor'n tana rik'e da ita,tana ganin Annie da sauri ta saki Nusrah ta fad'a jikinta tana fashewa da kuka mai tsanani,hankalin Annie a tashe ta kalli Nusrah ta kalleta ta rik'o ta da sauri za
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180