Chapter 126
Chapter 126
what kind of words should i use to express my happiness,na yi farin ciki sosai and i'm always proud of u dearies,whoever loves Smasher may he for whose sake u love me,love u ❤,live longer my foes i don't really have time to waste akan maganganun kun nan bare raina ya b'aci,for sure wanda suke yi dan naji haushi za ku shekara a nan baku ga fushi na ba. Thank u so much my people for sending ur best wishes and warmth prayers. A duk inda kuke Smasher loves u fisabilillah.!☝* 💕 Tana shigowa cikin parlor'n she goes straight to where he was,very calmly ta ajiye tray d'in a saman table,remote d'in da yake ajiye next to him ta wuce ta d'auka had'e da turning TV d'in off because ta fahimci hankalinsa ba ya tare da abunda yake yi,da sauri ya dawo cikin hayyacinsa yana kallon TV d'in da aka kashe,yayi ajiyar zuciya ya lumshe idonsa without bothering to find out who had turn it off,ta kalleshi ganin bai yi magana ba though fuskarsa ta bayyana damuwa,jikinta a sanyaye tace "Barka da dawowa" kamar a mafarki yaji maganarta,he quickly opened his eyes ya sauke a kanta tana tsiyaya ruwa a glass cup,ya kasa amsawa saboda mamakinta har yau ya k'i barin zuciyarsa,ta d'ago kanta lokacin da ta mik'o masa cup d'in suka had'a ido da shi,yayi still bai karb'i cup d'in da take mik'o masa ba,da taga kallon ya yi yawa ta bud'e bakinta tace "Ka karb'a" without any doubt ya kawo hannunsa zai karb'a ta mik'o masa,kasancewar bai rik'e dai² ba garin ya karb'a cup d'in ya fad'o daga hannunsa,the sound of the explosion na cup d'in yasa ta rufe idonta,yayi still yana kallon yadda tayi,a hankali yayi ajiyar zuciya a nutse ya d'auki telephone ya k'ira kitchen,Angelyn came out quickly za ta gyara wajen Lolly ta d'ago idanunta jin abunda yace a wayar,ta kalli Angelyn tace ta tafi za ta gyara,Rafeek ya sake zuba mata ido,yana kallonta ta gyara gurin without even having a chance to talk until ta dawo ta zauna kanta a sunkuye tana kallon k'asa,he took a deep breath zai yi magana itama ta d'ago with the intent to speak,yayi shiru ya fasa yin maganar,itama ta yi shiru ganin yana son fad'ar wani abu,they took a moment a haka babu wanda yayi magana ya bud'e baki a wahale yace "Fad'i abunda kike son cewa" she nod her head and said "A'a ka fara fad'a" he said "don't worry ki fara fad'a" tace "ai kai ne namiji kai ya kamata ka fara fad'a" yayi shiru yana tunanin abunda zai fad'a,da taji shiru ta d'ago kanta a hankali ta kalleshi,yadda yayi shiru kasan ba wai abunda zai fad'a ya rasa ba he just didn't know how to start,ta numfasa a hankali ta fara magana "D'azun mun yi magana da Hajiya,and she said za ku yi magana idan ka dawo.." he quickly stared at her ganin she picked up the thread he had lost yace "wane magana kuka yi?" As she bowed her head yanayinta kamar na mutumin dake cikin damuwa tace "She said!" Before tayi concluding statement that she were intended to say yace "she will split up our marriage idan bamu daidaita kanmu ba?" She quickly looked up at him,ya had'iye saliva's very hardly yana jan numfashi,ta girgiza kai a hankali tace "this is what she said" ya rufe idanunsa that he feel as if they were being filled with soil,muryarsa a low tone yana jin fad'uwar gaba yace "I don't really know how to say it out,even though i knew it was my fault and i accepted my mistake but i couldn't figure out how to apologize to u,i'm ashamed of my Lord for the blame i have inflicted on him,no matter what happens though akwai k'addararmu a ciki but the mistakes i made have been worse,abunda kowa ya dunga hango min zan aikata tun wancan lokacin i just closed my eyes because my thoughts and knowledge were showing me akan gaskiya nake,this gave me opportunity to do what i did yau ga shi ranar da kowa yake jin tsoron ta riske ni ta zo,i'm ashamed to apologize,ina jin tsoro and infinite remorse,a times i feel as ina ma ace ina da dama to look back,probably da na yi hakan for nothing other than to correct my mistakes,but duk hukuncin da kuke ganin ya dace da laifina,idan har daga gare ku ne,and doing so will make u feel at ease from the suffering da na saka ku a ciki,a shirye nake na karb'i duk hukuncin da kuka shirya yi min,ni na janyowa kaina faruwar komai,duk da na san abunda ya faru was heavy and painful a hakan na dage sai da na rabaku da duk wani farin ciki,i still apologize to u and asking u again for forgiveness,i don't really know what happened saboda tsananin kunyar laifukan da na aikata,but of course everything that happened at that time was linked to my lack of religious knowledge,i know kina da sani akaina da rayuwana,kasancewar kin zauna a cikin gidan mu,ba sai na fad'a miki wannan ba,kin sani i'm more focused on ilimin boko,that is why i have never known that daga kwanciya sau d'aya u could easily become pregnant,but later i just heard one of our religious teacher explain akan irin matsalar mun at a preaching conference that we attended,here i realized what i had done wrong,and thought to go and get an education,because i don't know what will happen next,and na nemo ku na rok'i afuwa,but a lokacin i didn't get this opportunity because of an incident da ya faru,which is why i didn't do it until later,na shiga Nigeria neman ku but i have never found u,because a lokacin shekaru biyar kenan da rabuwarmu,kamar yadda Baba ya fad'a muku yadda al'amarin ya kasance na jima ina zuwa tun ba ya kula ni because he was so angry har ya fara tsayawa and to listen to the words i had with him,this was only bayan na samu Abbah (Alhaji Zakar) nayi musu bayanin abunda suka faru,later on na samu suka shiga cikin maganar da kyar,tare da su muka yi nemanku but we couldn't find u,wannan dalilin yasa dole muka hak'ura bayan mun ba da cigiya,bayan wasu lokaci na dawo aiki bisa umarnin Abbah,i became deeply disturbed by the uncertainty of where u were going,the severity of the events and problems i was experiencing with *LYDIA* na gamu da heart attack,i've been suffering for 23 years but it didn't get worse until later,i suffered a lot,duk inda nake tunanin za ku iya zuwa mun duba but babu wani labarin da muka samu mai dad'i game da b'acewar ku,sai a ranar da muka je Ali Jericho here in Albert street,i was very surprise lokacin da na ganki tare da Nusrah,sai dai at that time i thought she's ur kid wannan ne dalilin da yasa ban fara yi miki magana ba,because i never thought zan ganku a cikin k'asar da muke zaune,in my opinion ku da muka neme ku a Nigeria bamu same ku ba me zai kawo ku London? Na jima ina sawa ana bibiyarku saboda rashin k'arfin guiwan da zan iya fuskantar ku,and ban sani ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180