Skip to content

Chapter 35

Chapter 35

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
Download Book

yace "wato baza ki daina bina ba kenan.!? Ke haukar naki haka ya nuna miki ki yi,toilet d'inma sai kin bini.!?" Tayi shiru tana kallon bakinsa da yake motsawa,ya daka mata tsawa yace "koma can ki zauna ki jira ni nace" Annie data shigo d'akin a time d'in tace "A'ah A'ah.! Habibiiy,ya zaka na mata tsawa,ka bita a hankali mana" Ya d'ago kai ya kalli Annie kamar zai fashe da kuka yace "To Annie fisabilillah sai kawai ta dunga wani bina duk inda nayi,nace ta zauna na fito,har fa mayar da ita nayi ta sake biyo ni" Annie tayi murmushi tace "To yi hak'uri je kayi wankan bari na tafi da ita" Ya juya ya banka mata harara ya wuce bathroom ya kulle,ta tsaya a bakin k'ofar tana ta kallo,Annie ta matso inda take ta kama hannunta,ta juya ta kalleta Annie ta sake yi mata murmushi tace "Muje ko daughter.!" Tayi shiru ta k'ura mata ido,Annie ta fara tafiya tace "muje maza kiyi wanka kema" ta fara binta kamar ta gane abunda Annien take nufi,suna tafiya tana waiwaye har suka fita,Annie ta kaita bedroom d'inta ta zaunar gefen bed tace "maza zauna nan ki jira ni,bari na had'a miki ruwan wanka." Tana fad'a ta wuce bathroom d'inta ta had'a mata ruwa mai d'umi ta fito,tana shirin yin magana taga wayam babu kowa a gurin ,da mamaki tace "Toh! Ina tayi kuma.!?" Ta fito tayi following footstep d'inta,ta duba parlor bata sameta ba ta wuce bedroom d'insa,tsaye ta ganta a bakin entrance na bathroom tana waiting fitowarsa,Annie ta girgiza kai taje ta kama hannunta,saurin kallon Annie tayi ta kalli entrance d'in,Annie cikin sanyi ta shafa kanta tace "u don't worry ur self daughter,muje zai zo gurin ki idan ya fito" Ta k'urawa Annie ido,Annie ta kama hannunta suka fita,har bathroom ta kaita ta rufe mata k'ofa ta waje,almost thirty minutes da shigar da ita wanka ya shigo cikin shirin bacci,Annie ta kalleshi tace "Yanzun ya zamu yi ne da k'anwar taka.!?" Yayi saurin kallonta yana bud'e idonsa sosai yace "Annie.! K'ANWATA kuma.!?" Tayi murmushi ta gyad'a masa kai,ya tab'e baki yace "Kiji Annie wai K'ANWATA,daga ganinta yau har ta zama relative d'inmu.!?" Tayi y'ar dariya tace "sosai ma,tunda bata da kowa yanzun sai mu ai ta zama ahalinmu" Ya sake tab'e baki yana k'arewa d'akin kallo yace "Annie where's she.!?" Tace "Na sa mata ruwa tayi wanka" Yayi murmushi da gefen baki yace "Annie! Wai ita ce za tayi wankan..?" Tace "Ehh! Mana wani abu ne.!?" Yace "A'ah! Nothing" Ta kalle shi tace "ka fad'a dai idan da matsala" Ya girgiza mata kai,ta kalleshi sosai ta d'auke kai,ya zauna saman couch yana jira ta fito,kusan mintuna ashirin yana ta zaune yaji shiru ya kalli Annie data fita ta sake shigowa d'akin yana squeezing face,Annie ta kalleshi ta kalli k'ofar bathroom dake rufe har lokacin da mamaki a fuskarta tace "Wai har yanzun bata gama ba.!?" Ya girgiza kai yace "Ehh",wucewa tayi wajen k'ofar toilet tayi knocking,mintuna biyu sannan ta bud'e ta shiga,tsaye ta ganta sai raba idanu take bata yi wankan ba,ta dunga mamakinta though she knew something was wrong with her brain,lek'owa tayi ta ganshi yana kallon k'ofar kamar yana tunani tayi ajiyar zuciya tace "Habibiiy! Ka jira mu zan mata wanka" Ya jinjina kai ya tab'e baki kad'an daya tuna abunda ta yi masa,Annie ta koma tayi mata wanka ta wanke mata kanta da yayi datti sannan suka fito tana rik'e da hannunta,ya d'ago kansa a hankali ya kallesu,akan santala² k'afafunta idonsa ya fara sauka,ya dunga d'agowa a hankali har ya kai kan gashinta da yake jik'e,gabansa yayi mugun fad'uwa da suka had'a ido,ya d'auke kansa daga kanta ya kalli Annie a rikice yana mik'ewa tsaye yace "Annie good night" Ta kalleshi tace "toh Allah ya bamu alkhairi" ya fita yana amsawa,ta bishi da kallo ganin ya fita kamar zata bishi,Annie dake rik'e da hannunta ta kaita saman stool ta zaunar sannan taje ta rufe k'ofa,ita ta yi mata kwalliya ta gyara mata gashinta tayi masa tufka d'aya ya sauka saman shoulder d'inta,ta bud'e closet ta ciro mata wani sleeping gown mara nauyi data siya da jimawa yayi mata kad'an tana ta ajiyarsa,taje ta sake bud'e d'ayan bedroom da take ajiye wasu kayan idan order su yazo,ta zab'a mata inner wears masu kyau,ta dawo ta ganta a tsaye sai kalle² take saboda data fita rufe k'ofa tayi shi yasa bata samu damar fita ba,tayi murmushi sannan ta kamata ta saka mata kayan ta kama hannunta ta kaita saman bed d'inta ta zaunar da ita,abinci taje kitchen ta had'o mata ta dawo,tana bata tana ci tana kallonta har ta k'oshi,Annie tayi mata murmushi sannan ta fita da kayan ta dawo,still a tsaye ta ganta kamar wacce ta had'iye spears (mashi) kama ta tayi ta suka zauna shiru,har to 11 tana zaune,da Annie ta gama abunda za tayi lokacin tana ta hamma cos a time d'in Nuraz ya sake dawowa abunda yazo yi dama kenan ganin da ya yi mata yasa shi fita d'azun babu shiri ya yi mata allurai suka yi sallama da Annie,kamata tayi a hankali ta kwantar da ita ta rufe ta saboda sanyi,ta musu deactivating light ta yi musu addu'ah ta tofa duka edges na d'akin sannan ta kwanta itama. Da safe Annie ta fita kitchen around 7am ganin tana bacci har lokacin sai bata kulle door ba ta barshi a bud'e,suna ta aiki a kitchen ita da Bareerah,wajen 9am sun gama abunda suke ta dawo da niyyar ta tasheta tayi mata wanka,tana shigowa ta iske gurin data kwanta babu kowa,Annie ta girgiza kai ta juya,bedroom d'insa da take tunanin tana can ta nufa,dai² zata shiga ta jiyo muryarsa cikin fad'a² yana mata masifar zuwa masa d'aki ta tsaya masa akai yana bacci,Annie ta k'arasa da sauri ta kamo hannunta ko magana bata yi masa ba ta wuce da ita bedroom d'inta ta mata wanka ta shiryata cikin wasu English wears riga da skirt,sosai tayi kyau kayan sun zauna mata dai²,ta bata abinci sai da ta k'oshi sannan ta kyale ta,,bayan Nuraz ya fito ya yi break ya dubata sosai,a nan ya tabbatar tana da damuwa sai dai kuma lamarin nata ya shige masa duhu bcos ba hauka take da Allah ya d'ora mata ba kamar na mahaifiyarsa. Ya kalli Annie da damuwa a fuskarsa yace "Annie matsalar nan fa ina tunanin bana hospital bane" Annie tayi shiru tana kallonsa har ya gama fad'a mata kan matsalar,ta juya ta kalli inda take kwance tana bacci tace "Yanzun yaya za muyi kenan.!?" Yace "ina tunanin ko za mu gwada kaita gurin malaman addini maybe a dace a can ko.!?" Annie tace "to shi kenan,zansa a tambaya mana a cikin gari,idan Allah ya sa an dace sai muje." Ya jinjina kai yace "Allah sa a dace" tace "Ameen",kusan kwanakin ta goma a gidan Annie ta bada cigiyar a nema mata malaman da suke ruk'yah,a cikin sati na uku Allah yasa aka dace,aka turo mata address d'in malamin,a ranar da aka fad'a mata an samu malamin ta fad'awa Nuraz,yace washe gari zasu je in sha Allah gudun sake b'ata lokaci. Da safe Annie tana kitchen kamar kullum,though tun washe garin zuwanta gidan data fita sakamakon barin k'ofa a bud'e, Annie

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180