Skip to content

Chapter 135

Chapter 135

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,287 words 0 views Progress saved
Download Book

ban sani ba,ina zaune aka yi sallama na amsa na bada izinin shigowa,Farouk ya shigo muka gaisa,har zuciyata na manta wancan abu da ya faru,da naga Farouk ya tsaya na kalleshi da tambayar "Lafiya dai ko Malam Farouk!" Yace "Ehh lafiya k'alau Alhaji,sai dai akwai wata y'ar matsala ne" nace "toh ina saurarenka" yace "Dama Alhaji akwai wata mata ce da take kawo mana abinci,wancan week d'in da ya wuce mun yi magana da ita ta fad'a min kun d'an samu sab'ani har ta fad'a maka magana,to shi ne tace tana so ta baka hak'uri kasancewar daga baya ta ji bata kyauta ba" nace "To Farouk banda abunka,ai wannan ba abune da za'a damu akansa ba,na tabbatar da ta san ko ni waye ba za ta yi min abunda tayi ba,but ka fad'a mata na hak'ura kuma na gode" Farouk yace "Ai Alhaji tare muke da ita,dama cewa tayi na nema mata izinin zuwa kuyi magana" Allah ya sani ba don son raina na amince nace Farouk yace ta shigo ba,yana fita ya sanar da ita ta shigo tana sunkuyar da kai shyly,muka gaisa ta ba ni hak'uri ta yi min gaisuwar Momman ki,i was very surprised but i didn't asked her where she knew an yi min rasuwa na sallameta ta tafi,tun daga wannan ranar ya kasance duk weekend ta mayar da plaza gurin zuwanta,wani lokacin har mamaki al'amuranta a cikin plaza suke ba ni,lokacin da na fara fahimtar inda manufarta yake,na yi k'ok'arin nuna mata tayi hak'uri because at this time i was not ready to get married,but i was committed to helping her whenever buk'atar hakan ya taso,but she didn't seem to care,ita dai kawai buk'atarta na aureta,nace "Ta yi hak'uri ta nemi miji ni kuma in Allah ya amince zan yi mata komai na kayan d'aki" ranta ya b'aci ta tashi ta kalleni bud'ar bakinta tace "Wollahi Alhaji duk yadda zan yi sai na yi ka aure ni" nace "Allah shi yake k'addara faruwar komai,duk abunda za kiyi ba zan hana ki ba,but aure tsakaninmu babu shi" ta kalleni tayi k'wafa tace "Well,let's see it",daga haka she didn't say anything ta fice daga office,tun daga ranar ban sake ganinta ba sai da aka d'auki tsayin wata guda,ranar ta shigo plaza cikin ado ta shigo office,i can't remember what really happened after this time,abunda kawai na sani shi ne lokacin da ta shigo bata yi sallama ba,na d'ago zanyi magana jin an shigo muna had'a ido na tsinci kaina in a state of kasa furta abunda nayi niyya,daga nan naji duk duniya ita kad'ai nake da burin aura,naje Gombe na sanarwa Malam yak'i amincewa,da na dawo bayan mun yi magana da Karima because lokacin ba na iya b'oye mata komai na sirrina tace "Ai ba dole sai ya amince ba,za mu iya zuwa a d'aura mana aure" na amince da shawararta daga nan muka sami limamin unguwarsu ya d'aura mana aure,,,wannan shi ne abunda ya faru a tak'aitace,abunda ya faru bayan haka tabbas ba na cikin nutsuwar da zan iya ganewa,but ki yi hak'uri da duk halin da kika shiga a dalilina,haka Allah ya k'addara and bayan nan komai ya zama tarihi tunda ga shi Allah ya sauya miki da mafi alkhairi.. " Murmushi tayi tana kad'a kai tace "Haka ne Abbah,Allah yasa hakan shi ne alkhairi a gare mu baki d'aya",ya amsa "ameen",hira suka ci gaba da yi cikin farin ciki,yayin da driver yake ta sharara gudu,tafiyar awanni biyar da wasu mintuna ta kawo su cikin k'auyen *KUMO* that located in AKKO Local government area,Gombe state,dai² k'ofar gidan su Abbah driver yayi parking lokacin ana fitowa daga sallar azahar,gidan gininzamani ne har da bene sai dai ba get bane wani irin babban zaure ne mai d'auke da k'atuwar k'ofa,as their car parked a k'ofar gidan suka fito,Nusrah was quietly looking at her legs da zama yasa su kumbura ta yamutsa fuska saboda jin suna yi mata wani iri,ta lumshe idanunta ta bud'e and continued to walk slowly,kafin su shiga cikin zauren gidan muryar dattijon dake fitowa daga masallaci ya daki kunnensu *"ABUBAKAR!"* ya kira sunan Abbah cikin tsananin mamaki,a tare suka juya suka kalli inda suka jiyo maganarsa,Abbah ya sunkuyar da kai ganin mahaifinsa tsaye yana k'are masa kallo yace "Malam barka da fitowa" dattijon ya kad'a kai yace "Idonka kenan?" Abbah ya d'an waiwaya ya kalli inda suke ya sake sunkuyar da kai yace "Ayi hak'uri Malam,yanzu ne Allah yayi nufin mu zo" Malam ya jinjina kai yace "Mu shiga ciki",babu musu suka wuce,sun fara tafiya Malam yaga Nusrah yace "Tare kuke ne?" Abbah yace "Ehh! Malam baka gane ta ba?" Malam yayi murmushi yace "Ina kuwa zan kasa shaidata,duk da ba kwa zuwa ai ba zan manta da jik'ata ba." Abbah ya kad'a kai yace "Ayi hak'uri Malam" He did not say anything at all suka shiga cikin gida,a parlor'n k'asa wanda kusan a nan Malam yake ganin bak'i suka zauna,Nusrah ta nemi guri ta zauna tana sauke numfashi,Malam ya kallesu bayan sun gaisa yace "ABUBAKAR! Ina labarin matar da ka aura?" Abbah bowed his head yace "Malam mun rabu da ita watanni hud'u da suka wuce" Malam yace "Mene ne musabbabin rabuwarku?" Abbah yayi shiru ya kasa magana,Malam ya kad'a kai yace "shaid'aniya! Tun farko da ka zo min da labarin aurenka sai da na nuna maka ka fara yin bincike,idan halayenta masu kyaune shi kenan,amma k'arshe me ya faru? Ka rabu da mu saboda ita,baka sake waiwayar mu ba,shin wani ya fad'a maka tun da ka tafi bama sanin halin da kake ciki?" Abbah ya sake sunkuyar da kai,Malam ya kalle shi yayi murmushi yace "duk abunda ya danganci rayuwarku muna sani,na zuba maka ido ne kawai,amma a kullum ina bincikawa kuma ina yi muku addu'ah akan al'amuranku" waiwayawa Malam yayi gefen Nusrah yace "ko abunda ya faru da ita wannan yarinyar Allah ya taimaka na yi bincike a lokacin amma abunda aka so ya sameta Allah kad'ai ya sani" Abbah yayi saurin d'ago kansa zai yi magana,Malam yace "An so a jefa rayuwarta a cikin matsanancin hali,bayan an rabata da gidan mahaifinta,an had'a ta da shaid'anun aljanu wanda a wannan fitar da tayi so aka yi ta bar nahiyar nan gaba d'aya,sannan idan ta tafi ta fad'a hannun mutanen da basu san taimako ba,cikin hukuncin Allah,ubangiji ya nufe ni da yin bincike akan halin da kuke ciki,a nan na gano wasu daga cikin k'ulle²n da ake yi,,to kasancewar mun yi nisa ba zan iya samun damar ganinta ba bare nayi mata ruk'yah,na yi mata rok'on Allah ta tsaya nan cikin gari,Ubangiji kuma ya had'a ta da mutanen kirki,duk da anso a b'ata rayuwarta ta bibiyi maza,Allah ya kareta ya had'a ta da mutum mai tsoron Allah,mai tsayawa akan addini,wannan ma abun farin ciki ne.." Nusrah dake zaune gefe tayi shiru tana tunanin labarin da Nuraz ya bata lokacin da ya ganta,taji hawaye sun cika mata ido,her thoughts return to a life of mental illness da tayi,briefly idan har ta fahimci bayanin Malam yanzun da kuma wancan labarin da Nuraz ya fad'a mata a baya so aka yi lokacin da take bibiyarsa duk inda yayi,idan ba mai tsoron Allah bane sai ya keta mata haddi,ta sunkuyar da kanta hawaye suna zubo mata,yayin

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180