Chapter 28
Chapter 28
ta tsaya da tunanin yadda za tayi ta samu damar yin magana da ni,ta jima sosai tsaye tana kalle² da tunanin wanda zata aika ya kira ni,tana nan tsaye ta rasa mafita k'arshe taga tana b'ata lokaci,ta yanke shawaran zuwa da kanta,,ta nufo k'ofar gida tana tunanin idan ta samy Baba a gida kuma fa.!? suka kusa bugar juna,yana k'ok'arin fita zuwa wajen taron su na siyasa,tayi saurin komawa baya muryarta na rawa tace "Kayi hak'uri Baba,ban san kana hanya ba" Ya kalleta ya d'aure fuska cikin hayaniya yace "Wa kika zo nema a nan.!?" Tayi shiru tana sunkuyar da kanta k'asa,a bakin hanya ya kafe ya kama waist ya k'i matsawa,ta d'ago a hankali tana gaida shi,bai amsa ba sai tambayar daya sake jefo mata "waye tazo nema a gidansa.!?" Ta daure tana jin fad'uwar gaba sosai tace "Baba na zo naga Yaya Maryam ne" Ya kalleta kamar zai yi magana ya fasa,cikin gidan ya wuce ya barta a tsaye,zuciyarta a lokacin har ta fara saka mata Baba ya tafi ya kira mata ni,kamar yadda tayi zato haka ce ta faru sai dai sab'anin da aka samu,ko da Baba ya sako ni a gaba muna fitowa ya kalleta yace "Ita ce wannan.!?" Hauwa ta gyad'a kai tana kallonsa idanunta cike da hawaue,Baba ya juyo ya kalkeni yace "Maryam kin san wannan.!?" Jikina yana b'ari na amsa na santa,yace "Wace ce ita kuma mene ne alak'ar ku.!?" Nayi shiru ina tunanin tambayar da amsar daya dace na ba shi,ya daka min tsawa,cikin hargari yace "Ba da ke nake magana ba dan uwarki" Ban iya kallonsa ba nace "Na santa" yace "A ina.!?" Nace "A nan gidan" Ya girgiza kai "ita wace ce d'inki.!?" Na d'ago kaina na kalli Hauwa a sanyaye nace "Y'ar uwata ce." Wani irin girgiza kai naga babanmu yana yi,kafin ya juyo kaina yace "Maryam.!" Na amsa "Na'am" yace daga yau "ita ba y'ar uwarki bace" Na d'ago zanyi magana baba yace "Kul! Kika ce min wani abu,yanzun nan zan sallamaku duka" nayi shiru ban ce komai ba,ya kalle ni yace "kin ji me nace!?" Na girgiza kai" yace "Daga yau na haramta miki zama ahalinta,na raba ku rabuwa ta har abada,idan ta sake zuwa ta aika a kira ki,kika kuskura kika tsaya magana da ita Allah ya isa ban yafe miki ba,kuma wollahi thumma billahi,kinji rantsuwa ko.!?" Na girgiza kai da sauri cikin tsoro yace "Sai kin bar min gidana,daga ranar ina so ki d'auka ni ba mahaifinki bane,tunda kin zama mara jin maganata" Ina kuka ina kallon Hauwa da tausayawa,baba ya wuce ya barmu tsaye a nan kamar wad'anda aka sassak'a,kusan zan iya cewa gara ni na samu hawaye sun zubo min,amma ita Hauwa tunda ta kafe a nan Allah kad'ai ya barwa kansa sanin abunda ya faru da ita,tana raye,suma ta yi ko ta mutu Allah shi ne masani,,bayan tafiyar Babah da jimawa yayi tunanin ya aiko yaro ya duba masa na shiga gida ko ina nan,yaro yazo ya koma ya fad'a masa ban tafi ba,sai ganin Baba nayi ya dawo da kansa cikin fushi,ina ganinsa na matso da sauri ina kuka zanyi magana tun kafin na bud'e baki cikin fad'a kamar zai dake ni ya korani gida,ina tafiya ina waiwayen y'ar uwata kamar ba zan tafi ba haka har na shiga gida,baba ya koma kan Hauwa da fad'a ta inda ya shiga ba ta nan yake fita ba,sai daya tabbatar ko zuwa unguwar ba lallai ne ta sake yi ba,sannan ya juya ya barta,,cikin tsananin tashin hankali bayan dogon lokacin da ta d'auka cikin halin da bata san a wace duniyar take ba ta ja k'afafunta da kyar ta shiga shop d'in dake a nan line mu ta siya Biro da takarda,doguwar wasik'a ta rubuto min mai d'auke da duk wani abu daya faru da ita a zaman da tayi da Rafeek da ahalinsa,a k'arshe ta rok'i alfarmar na nema mata yafiyar Baba,,bayan ta tabbatar sak'onta ya iso gare ni ta juya ta bar unguwar zuciyarta cike da k'unci. Ina cikin gida bak'in cikin abunda ya faru ya same ni,d'an sak'on data aiko ya kawo min wasik'a,na warware bayan na keb'e kaina na fara karantawa,tun ban yi nisa karantawa ba hawaye sun wanke min fuska,na daure na karanta,lokacin da Baba ya dawo na je masa da wasik'a,dana fad'a masa duk abunda yake faruwa ya nuna bai yarda ba,na karanta masa takardar da ta aiko min. Baba ya kalle ni ya jinjina kai yace "Na ji wannan tatsuniyar,,sai dai abunda nake so ki gane Maryam ni ban amince haka ta faru ba,kuma ko na ce na yarda shin zancen ya wuce ko.?" Na girgiza kai nace "Ehh.! Baba" Ya kalle ni yace "To ban yarda ba.." Na d'aga kaina nace "Saboda me ba zaka yarda ba Baba.!? Kai nefa ka haifemu dukan mu,ka san halin kowa a cikin mu,duk abunda za mu iya aikatawa ka san shi haka ma wanda ba za mu iya ba" Baba yayi min kallon banza yace "Idan na yarda shin sauran mutanen gari za su yarda.!? Ko kuwa su d'inma za ki bisu da takarda ki karanta musu ne.!?" Na girgiza kai cike da bak'in ciki,baba yace "Though tunda kin san da haka,ko da wasa kada ki sake nufo ni da irin wannan shirmen,na riga na yi muku shamaki da juna,idan har kin d'auke ni mahaifi ki bi maganata,idan kuma y'ar uwarki kike son bi,k'ofa a bud'e take dan na cire y'ay'a biyu daga cikin ahalina ba abune da zai tada min hankali ba,zab'i ya rage naki ni ko ita.!" Nayi shiru ban iya cewa komai ba,Baba yace "Za ki iya tafiya idan maganar da ta kawo ki kenan" jiki a sanyaye na juya ina ci gaba da kukan zuci har na koma d'aki,babban abunda yafi damuna ya tayarmin da hankali a lokacin ba komai bane,illa rashin sanin address na inda Hauwa take,tunda ta kama hanya ta tafi kuma ko a labari banji wani mutum d'aya da ya zo yace ya san inda take ba,a haka kwanaki suka yita zuwa suna wucewa ba tare da na samu wani gamsashen labarin inda kuka nufa ba,,na ci gaba da rayuwa a gida amma fa tamkar mutum-mutumi na zamewa y'an gidanmu,idan aka yi min magana daga Umm sai um'um,na daina shiga maganar kowa,idan hayaniyar su ta tashi can suke yin abunsu su kad'ai,,kullum cikin jiran tsammani da tunani nake naji ko da wucewarta ne wani ya zo yace min ya gani,amma shiru tamkar an shuka dusa har muka cinye sama da sati biyu. 3 Month later... Laying and rising is loss of living,haka nan a gurin ubangiji a year is like a day,cikin hukuncin ubangiji tun daga wannan tafiyar da Hauwa tayi sai ya zama bata sake tunanin waiwayar gida ba saboda abunda ya faru tsakaninta da Baba,bayan tafiyarta babu jimawa damuwa tayi mata yawa,har ya zama ciwo ya fara k'ok'arin kayar da ita,tun tana yi a tsaitsaye taba jurewa har lamarin ya so fin k'arfinta,damuwa da fargabar abunda zai iya faruwa da rayuwarta yak'i barin zuciyarta ta samu nutsuwar sake dawowa,ta ga al'amarin still ba mai k'arewa bane,duk da tsoron dake tare da ita ta sake yanke shawaran dawowa ko da zai kasance skasance wannan shi ne zuwanta na k'arshe,but ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180