Skip to content

Chapter 59

Chapter 59

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,282 words 0 views Progress saved
Download Book

ba,ta wuce hankalinta duk a tashe. Tana shigowa gida ta wuce ta nufi hanyar bedroom ko kula da su Annie bata yi ba,suna kallonta ta wuce bata yi magana ba da alamun kamar ba ta cikin hayyacinta,Lolly was strong enough to call her "Angel.!" A tsorace ta juyo tana kallonsu tana raba idanu she didn't expect to find them here,da hannu ta yafito ta cikin mutuwar gab'b'ai ta fara dawowa,Annie ta zuba mata ido tana kallonta har ta k'araso cikin parlor'n tana had'iye wasu irin terrified saliva's saboda bata san amsar da zata basu ba idan suka sako ta a gaba da tambaya,lolly ta kama hannunta ta zaunar da ita kusa da ita,kallo d'aya Annie tayi mata tace "Daughter what's going on.!?" Taji tambayar har tsakiyar kanta,a firgice tayi k'asa da kanta tana kame²,muryarta a raunane tace "Nothing Annie" sun zuba mata ido as each of them wanted to find out where the problem was,Lolly ta shafa kanta cikin salon bata kariya tace "Ko duk gajiyar skul ne baby.!?" Da sauri ta girgiza kai bakinta cike da in'ina tace "Hhhh.. Ha..ka ne Aunty",murmushi kad'an tayi mata tace "sannu baby,karatu akwai wahala,sai dai ki sake dagewa,in sha Allah nasara tana tare da ke" Bareerah dake neman gurin zama tace "In sha Allah",Annie kam ta kasa magana sai kallonta take,cos ta gama fahimtar tana cikin damuwa mai tsanani,har ta mik'e ta fara tafiya da lolly tace taje ta huta duk dan kada su takura mata,Annie tace "Daughter.!" Ta k'ame a inda take ta kasa yin gaba,Annie tace "No matter the stress is,misery or anxieties that u are going to,never forget Allah,and take ur cry to him,he will always listening and wait for ur du'a to wipe out ur tears,all the pain is with ease (Fa'innama'al usru yusra) In sha Allah he will protect us,,but one thing i want to remind u is,that anxiety and many thoughts are nothing but trouble and self-destruction.." Jikinta ya sake yin sanyi taji wasu irin hawaye sun fara gangaro mata a hankali,tuna yadda suka yi da Aatif yanzun babu jimawa yasa bata san lokacin da kuka ya kwace mata ba,ta zubar da komai dake hanunta ta durk'ushe a gurin,hankalin Annie da lolly a tashe suka nufo ta kowanne burinsa yaji matsalarta,ta kwanta a jikin Annie tana kuka,rarrashinta ta ci gaba da yi until her mind came back to her,babu wanda ya takura mata lallai sai ta fad'a musu damuwar,but nasihar da Annie ta ci gaba da yi ta sake sanyaya mata jiki,a hankali kamar wacce aka matsa bakinta tana sakin ajiyar zuciya tace "Annie.!" Suka yi shiru duka suna kallonta,ta dago a hankali tace "For example it is said that a man says he loves a girl,and his mother does not approve the girl.. How should she do.!?" Suka kalli juna kafin Annie tayi magana Bareerah ta tari numfashin Nusrah "Tabbb'! Wannan ai babu amfanin b'atawa kai lokaci ma,idan har na tabbatar mahaifiyarsa bata k'aunata ni kuwa wane tsautsayi zaisa na kai kaina gidan d'anta.!?" Nusrah tana kallonta with her pale eyes tace "But u know he loves u,and u just make sure u love him,kawai saboda mahaifiyarsa sai kice kin hak'ura.!?" Bareerah tace "Of course i will,no matter how long we have spent together,duk son da muke yiwa juna tabbas zan ce masa na hak'ura,Allah ya had'a kowa da rabonsa na alkhairi" Nusrah tayi kasak'e tana kallon yadda Bareerah ke rairayo bayani tayi tagumi har ta dasa aya,tayi ajiyar zuciya a hankali tace "So what is ur fact da kika ce u can bear.??" Bareerah ta gyara zama tace "Na farko dai shi kansa auren dan me ake yinsa.!? In order to get calmness,to have peace of mind and happiness ko.!?" Nusrah ta gyad'a kai tace "Haka ne" Bareerah tace "Toh ni da mother in-law d'ina bata k'aunata how can i get all this.!? A tunani na da kuma nawa ra'ayin tunda har ta furta bata so na kinga duk wad'ancan abubuwan dana lissafa bazan tab'a samun su ba,to kinga kenan babu amfanin nayi auren ko ba haka ba.!?" Nusrah ta gyad'a kai,Bareerah tace "and if my mother-in-law didn't love me abunda zai faru shi ne duka y'an uwansa would not like me,kinga kenan a gurinsa kad'ai nake da mutunci,and it shows that zuga da k'iyayyarsu zai yi tasiri har ya zama mun rabu,one day he will despite the love we have built since the beginning of our relationship" tayi shiru tana tunani kafin ta sake furta "To kuma bayan kin san mahaifiyarsa bata sonki,da kansa ya tabbatar miki ta k'i amincewa kuyi aure,sai ya zo miki da maganar kuyi secret marriage yaya za kiyi.!?" A tare su duka ukun suka furta "What.!?" She stared at them as they were doing,Bareerah tayi k'arfin hali tace "This is a great mistake which if i finally trust zan zo ina dana sani" ta sake yin shiru tana tunanin maganar Bareerah "To amma ai kuna son juna fa" Bareerah tayi tsaki tace "Son banza son wofi,da yawan lokaci wannan kalmar so d'in ita ce take rud'a mu mata,but u're still a girl but surely next time u will understand what i mean to u,idan lokaci yayi ko shawara ba sai kin tsaya tambaya ba za ki yanke hukunci a take" ta gyad'a kai a hankali bata sake yin magana ba tun daga nan,Annie ta zuba mata ido na wani lokaci kafin tayi magana "Daughter who's the boy!?" Tayi saurin kallonta,lolly ta shafa kanta tace "fad'a mana wane ne.!?" Kamar wacce kwai ya fashewa a ciki ta furta "Aatif sunan sa" Annie tace "Yaya kuka yi da shi.!?" Kaf duk yadda suka yi sai data fad'a musu,Annie tayi ajiyar numfashi tace "Daughter tun farko kika yi KUSKURE da kika nuna masa so irin haka,baki san d'a nimiji ba and u don't know their side effects,but ban ce miki duka suka zama d'aya ba,kamar yadda muma a cikin mu ba'a rasa b'ata gari,amma had'arin su abun gudu ne,duk yadda kike da shi and all ur love for him at the same time it can change especially bcos his mother data nuna bata gamsu da auren ku ba,a matsayin y'a muka d'auke ki mu duka shi yasa nake fad'a miki,if u are unhappy with ur marriage,muma duk baza muyi farin ciki ba,duk d'a namijin da zai zo miki da maganar aure matuk'ar ya sanar dake mahaifiyarsa bata sonki ki hak'ura da shi ki ci gaba da addu'ah in sha Allah canjin alkhairi yana nan zuwa" tayi shiru tana sauraren nasihar Annie,bayan tsayin lokaci ta numfasa tace "In sha Allah Annie i will do as u say" tace "O daughter God bless u,and may he changed it with good one" ta amsa a sanyaye,umarni lolly ta bata to go to rest saboda yadda tayi shiru tana tunane²,and she should not think of anything to worry about,ita taga sharrin tunani,dan haka her story is a great example for her,tace "in sha Allah Aunty this would never happened again.!" Since she finds herself in the bedroom taji shawaran su Annie yana sake shiga kunnuwanta,a nutse bayan ta fito daga wanka taci gaba da al'amuranta,duk yadda suka yi da Aatif again ta zauna ta turama Nuraz and she's also waiting for what he'll say,since she sent

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180