Chapter 84
Chapter 84
of story do i have to tell u.!?" Kai tsaye tace "Labarin wanda kasa aka yi arrest" saurin kallonta yayi zaiyi magana ta d'aga masa hannu "If u know u won't tell the truth kaja bakinka kayi min shiru,but be sure zuwa safiya before we leave the country ka fitar da wanda kasa aka kama" Lolly cikin tuntub'en harshe take tambaya "Annie waye yasa aka yi arresting.!?" Tsaki tayi tana girgiza kai tace "Yo banda shiririta irinta habibiiy wai wannan yaron tsohon saurayin baby fa yasa aka kama,yau tsayin sati iyayensa sai nemansa suke,amma saboda iya shege babu wanda ya sani" Lolly ta zaro ido tace "Why is he arrested.!?" Annie ta sake yin tsaki tace "Yo nima ina zan san meya sake had'o su,,nan dai kwanakin da suka wuce yazo ya bani labari nace yayi hak'uri ya bar komai a hannun ubangiji,yace min har sun had'u da shi Aatif d'in a can gidan,har yasa na kira Maimunatu na tambayeta ko suna da wani dangantaka ne da shi,tace min babansa ne abokin..." Sai kuma tayi shiru bata k'arasa ba,Lolly cikin jimami tace "Amma habibiiy baka kyauta ba gaskiya,me yasa za kasa a kama mutum a kulle.!? Ka san yaya iyayensa za suji da basu gansa ba.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,Lolly tayi masa nasiha sosai sannan tace masa yasa a sake shi tunda su police d'in da yake hannunsu sun ce sai ya bada umarnin a sake shi za su rabu da shi,Nusrah tayi tsagal kamar an tambayeta tace "Aunty da kun bari ya d'an k'ara ko 2 weeks ne ba zai sake shiga abunda bai shafe shi ba" Annie ta zuba mata ido tace "Saboda haka ake hukunci a garinku.!?" Tayi shiru tana kallon yadda ya tsare ta da ido tace "To Annie ba shi dai ya b'atawa mutane suna ba,gobe ma sai ya sake d'ora zato akan wani ai,dama ai hausawa na cewa *Igiyar zato tafi alk'ali iya d'auri"* dariya Bareerah tasa tace "Haka yake y'ar d'aki na" Annie dai basu sake cewa komai ba daga haka hiran sai ya koma tsakanin Nusrah da Bareerah kad'ai,shima Yallab'ai d'in k'arshe since his parents asked him to expel Aatif yayi musu sallam ya shige bedroom d'insa. In the morning after they had all packed up before su wuce airport yayi taking excuse na 20 minutes zai je ya dawo,Lolly tana tsare shi da ido tace "Ina fatan abunda can za kaje.!?" Ya gyad'a kai yace "Ehh! Zanyi sign ne shi yasa zanje" Ta jinjina kai suka yi masa fatan dawowa lafiya ya fita,before he returned they all covered everything in white,suna zaune daga su sai luggage's d'insu sunyi jigum² har ya dawo,yana shigowa after he had assured them Aatif had been released suka fita da kayan yasa a booth,kai tsaye daga nan airport suka wuce,bayan an gama musu checking kayansu da komai suka wuce Nuraz kuma sai daya jira k'arasowan wani drivern office d'insu ya bashi car keys d'insa ya mayar masa da motar gida sannan ya wuce inda su Annie suke,suna ta zaune and waiting for the time har aka fara kiransu,zuwa lokacin kam da suka ga suna shiga jirgi nan suka sake tabbatarwa lallai tafiyar za suyi da gaske,gaba d'aya jikinsu sai ya d'auki sanyi,har suka gama shiga suka zauna babu wanda ya sake magana da d'an uwansa until their flight flew into space. *Travel safely Nuraz's family...* *** On Rafeek's side kuwa cikin wannan lokacin ma iya cewa Alhamdulillah.. Dalili kuwa shi ne tun a daren da al'amarin ya faru bayan Dr Stevens ya bashi kulawar data dace ya tafi,he was never able to wake up again until tomorrow morning,a safiyar kuma ko daya tashi jikin san yayi sauk'i kamar ba shi ne yayi daf da tafiya barzahu ba,in spite of all this there is a nurse da Dr Stevens ya ajiye ta dunga kulawa da shi but Hajiya tana nan a zagayensa,kullum safiya Dr Stevens yake zuwa ya duba jikinsan ya sake bashi shawarwari ya tafi haka Hajiya itama take saka shi gaba kamar k'aramin yaro tana sake d'ora shi a hanya har ta samu ya d'an fara samuwa. Ranar ana gobe za su bar k'asar da dare yana zaune a parlor'nsa yayi shiru Hajiya met him,after she came in she began to told him what had happened to Aatif but he said nothing,sai data gama zaunawa jin yayi shiru bai amsa ba sannan ta fahimci hankalinsa baya tare da ita,ta sake yin magana taji shiru,kallonsa tayi ta jinjina kai kafin ta dawo kusa da shi ta tab'a shi,saurin dawowa duniyarsa yayi ya kalleta a hankali yana lumshe idanunsa,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "ina ta magana na ji baka ce komai ba,tunanin me kake yi ne.!?" Yayi ajiyar zuciya yace "Nothing Hajiya" ta girgiza kai a hankali tace "Ina fad'a maka abunda ya faru da Aatif ai naji baka ce komai ba,tunanin kake ci gaba da yi ko.!? Anya Rafeek ba zaka sawa ranka hak'uri ba?" Yayi shiru baice komai ba,ta d'an yi masa nasiha sannan ta fad'a masa abunda ya faru da d'an abokin nasa,har wayar da Maimunatu tayi mata yanzun babu jimawa ta sanar da ita,Rafeek was silent and wondered what had happened between Nuraz and Aatif,but till morning his thoughts were gone and he could not find anything,,yana zaune da safen tunanin abunda Hajiya take yawan fad'a masa ya dawo masa,cikin sauri ya kira Clark bcos yau dai ko me zai faru he wanted to go out and ba wani guri yake son zuwa ba illa gidan,so yake ayita ta kare tsakaninsa da su,bcos he's tired of punishing himself,what ever he has done for them tuni ya gane kuskurensa and yayi nadama,but his intention is now to continue to live in peace..... *So sorry dearies wollahi these days i don't feel to type,a page d'aya sai nayi kwana biyu ban gama ba,abunda a lokaci guda nake yinsa that's why za kuga bana posting muku a kan lokaci,,but kuyi addu'ah na dawo dai² in sha Allah sai kun gaji da ganin update..*🏃🏻♀️🚴🏻♀️ #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 32. #Iɴᴛᴇʀᴠᴀʟ My deepest and best wishes to u *JAMILA MUSA (MEELAT TA-MU)* truly appreciate ur efforts in running of the book *KWARATA*,labarin da yayi shura,suna tare da share fage cikin zak'ak'uran litattafai a duniyar mawallafa *KWARATA* comes with a new style and structure,certainly *KWARATA* is a story full of enlightenment with preaching ta ko ina ya yi,though y'an hana ruwa gudu sun so ganin bayan labarin but ubangiji bai nufa ba sai da muka je k'arshensa,ubangiji yaci gaba da d'ora mu akan mak'iyanmu,ya raya mana zuri'ah,ya jik'an magabatanmu tare da dafa mana,,fatan alkhairi y'ar uwa ta gari ubangiji ya baki ikon fara *B'OYAYYAR SOYAYYA* lafiya. *Ur's ASLI SMASHER😍* nake cewa ki huta ta wajena.♥ 💃 In just a short time ya gama tsara yadda yake son komai ya kasance,at 8:00am he was dressed cikin wani long sleeve mai had'e da suspenders which are called braces/garter belt in the United Kingdom (is a kinda straps of cloth that go over a man's shoulder and down to the front of his trousers,where they either clip or button to the waistband),k'afafunsa sakaye a cikin takalmin rossi skin laceup black one,sumar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180