Skip to content

Chapter 144

Chapter 144

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,290 words 0 views Progress saved
Download Book

hira,Nusrah ta shigo bedroom bata yi sallama ba sai b'ata rai take,ya d'ago kansa daga aikin da yake yi a computer ya kalleta bai ce komai ba,tana zuwa za ta wuce ta gabansa yayi saurin rik'o ta ya dawo da ita,ta kalleshi bata ce komai ba,yayi ajiyar zuciya yana k'ureta da kallo yace "what happen?" Ta girgiza kai bata ce komai ba sai k'ifta ido da take yi,a hankali ya janyota ya zaunar a jikinsa ya rik'o fuskarta,muryarsa k'asa² yace "Ba za ki fad'a min ba?" Kuka ta fashe masa da shi,ya lumshe idonsa yayi shiru sai da yaga ba ta da niyyar dainawa ya bud'e idonsa yana kallonta da kyar yayi ta maza yace "Shhhh! Be quite please" ya rungumeta yana shafa bayanta,da kyar ya samu tayi shiru tana yin ajiyar zuciya yace "Mene ne aka yi miki?" Sheshshek'ar kuka ta fara,za ta ci gaba yayi saurin cewa "u know ba na son kuka,yana tayarmin da hankali duk lokacin da naji ana yinsa kusa da ni,sau nawa kike so na fad'a miki ba na son kina yin kuka?" Tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya,a hankali ya sauketa daga jikinsa ya fita,ta bishi da kallo har ya dawo tana inda ya barta,yana zuwa ya mik'a ruwa,ta karb'a ta sha ya sake zaunawa a gefenta,sai da ya bari ta samu nutsuwa then yace "Za ki iya fad'a min abunda aka yi miki?" Ta lumshe ido fuskarta tana bayyana damuwarta cikin shagwab'a tace "ba Abbah ne saboda nace ya kaini family'n Mamana.." Bata k'arasa ba yace "Me za kiyi musu ne kike son zuwa?" Tayi saurin kallonsa,ya kalleta yace "Uhn! Tell me" ta had'iye saliva's da kyar saboda yadda fuskarsa ta koma tace "Dama fa ban sansu ba sosai,kuma tunda ta rasu bamu sake zuwa ba" ya gyad'a kai yana rufe computer da ya bari yace "Yanzun kuma kina son zuwa?" Ta gyad'a kai tace "Ehh!" Ya kad'a kai yace "Ok! Bari mu gani k'arshen session d'in ku yayi" tayi saurin kallonsa tace "will u..?" Bata k'arasa ba ya girgiza kai yace "Ban yi alk'awari ba" tayi murmushi mai burgewa saboda da farko da ya girgiza kai bata yi tunanin abunda zai fad'a ba kenan,da sauri ta haye jikinsa cikin murna duk da bai amsa zai kaita ba,but ta sani tunda yace idan sun yi hutu tana da tabbas zai kaita. Kwanansu biyu da sauka a k'asar suka shirya zuwa ziyara gidan yayan Abbah,da yake tun da suka had'u a Nigeria wajen biki sun yi alk'awarin k'arfafa zumuncinsu kasancewar a bayan sun watsar da shi,wannan dalilin yasa suka shirya duka da yamma suka nufi gidan Mr Muhammad Sajid,lokacin da motocin su suka shigo harabar gidan iyalan gidan dukansu suka fito tarbarsu because sun san wane ne Rafeek,Abbah ne dai basu sani ba duk da kasancewarsa matsayin k'ani a gurin mai gidan,but yaran gidan suna samun labarinsa sosai a gurin Daddy'nsu da yake shi d'in mutum ne mai son nasa,ta nan suka samu sab'ani da matarsa,motocin su suna yin parking suka fara fitowa fuskokinsu a sake,suma mutanen gidan duk suka fito tarbarsu sun saki fuska sosai,Mom ce kan gaba tana kallon Annie da Lolly ta nufesu,cike da wayewa had'e da ilimi suka rungume juna tana sake welcoming nasu,duk sunyi farin ciki sosai da suka tarar da ita hakan,yaranta mata biyu *AFAF* da *HANNAH* suka nufi Nusrah,duk suka rik'e ta suna mata barka da zuwa,cikin sakin fuska tayi musu murmushi kamar can da sun san juna,Mr Rafeek dake kallon Dad (Yayan Abbah) suka tab'a tsokanar juna na kwanaki biyu da ba'a had'u ba,daga nan aka d'unguma ciki duka,sun shigo babban parlor'nsu da yaji alatun rayuwa aka zauna ana gaisawa,ko ina da komai fes gwanin sha'awa tsaftar Mom ya sake bawa su Annie damar sakin jiki sosai da ita,here maidservant suka fara hidima da su,da aka dasa hira here aka fara gabatar da juna,su Nuraz ana gefe an kame kamar baya nan,sai idan anyi abun dariya yayi murmushi,bayan haka ko tari ya k'i yi,ana tsaka da hiran ne Abbah ya juya ya kalli Yayansa bud'ar bakinsa yace..... #Ina kuke masoya *REAL-SMASHER?* tofa yau ga damar ku ta samu,whoever like my story if kin/ka/kun san u are all ready to read just follow as soon as na fara updating sai dai wannan lokacin labarin zai zo da sabon salo ne kasancewarsa paid story,the story is unlike any other,so kada ku bari a barku baya,and dan Allah ina rok'on alfarma d'aya gare ku duka,duk wanda yasan he'll just follow the story for nothing other than ya b'ata min rai da wani magana akan story d'ina ya yi hak'uri please,akan *D'an Mace!* I have been hurting a lot,but na danni zuciyata ba wai don basu b'ata min ba,please and please idan kun san za kuyi min abunda zai b'ata min,dan Allah stay away from reading my stories,because ba na yin rubutu dan na b'atawa kowa,why za ku b'ata min? Abun nan babu dole sai ka yi ra'ayi za ka bi and babu wanda na takura sai ya karanta,hopefully this honor will be given to me,thank u. Ga wanda suka shirya littafin *MAKTOUB* paid story ne saboda wasu dalilai sun sa dole zan siyar da shi,ga masu buk'ata/wanda suka shirya siyan labarin #300 ne,zan fara posting littafin cikin tak'aitaccen lokaci,da zaran na kammala *'DAN MACE* in Allah ya amince,for more enquiry za ku iya tuntub'a na ta 08085701562 or 08165726609. #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 48. #ʟᴜsᴛ Bud'ar bakinsa yace "Brother wai ina yaro na? Tunda muka zo ban gansa ba?" Daddy yayi murmushi yana kallon Mom yak'e baiwa Abbah amsa "Yaronka yayi min laifi,na tura shi Amsterdam k'arin karatu" Rafeek ya zuba masa ido yana kallo yace "Shi *AATIF* d'in ne ka tura karatu amma babu labari?" Not only Nusrah ta shiga shock da jin an ambaci sunan Aatif,hatta Nuraz,Lolly da Annie sai da suka saurara da hiran da suke yi suka kalli Daddy,suna jira suji amsar da zai bayar,yayi murmushi yace "Shi d'in fa,al'amarin yaron nan ya fara bani tsoro,na yanke wannan hukuncin,but kuyi hak'uri duka ban sanar da ku ba" Abbah ya kad'a kai yana sauraren Yayansan while Rafeek shi kuma yake sake tambayar "Tun wane lokaci ka yanke wannan shawaran?" Daddy yayi murmushi yace "Not too long" duka daga haka wani abun mamakin sai duk suka yi shiru babu wanda ya sake tada maganar Aatif d'in har suka zo tafiya,Daddy da iyalinsa suka yi musu rakiya har bakin mota,ciki kuma har a time d'in babu wanda ya canja fuskarsa duk da sanin Aatif ya fito ne ta tsatson Daddy,da za su tafi Hannah da yake ita ce babba,tun zuwan su gidan itace tayi ta shigewa Nusrah sai suka fi sabawa da ita,but ko da suka fito tafiya nan Nusrah taga salon da take yi na tafiya a gaban Nuzar kishi yayi ta cin jikinta,tunda ta tsime bata sake bada fuska ba har suka shiga mota,Nuraz ya kalleta yayi murmushi sai baice da ita komai ba,sunyi sallama bayan duka sun shiga motoci da suka zo da su driver's suka ja suka bar gidan,Daddy suna d'aga musu hannu har motocin su suka fita,it was there Nuraz ya rik'o hannunta yana k'unshe dariyar dake son kama shi,ta d'auke kai gefe

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180