Chapter 43
Chapter 43
ta kasance mai cike da soyayyar iyayenta har ta kai shekaru sha biyar bata san wani abu damuwa ba,bcos a lokacin tana tare da farin cikinta,sai ga shi within 2 years gaba d'aya al'amura sun canja mata,bayan k'addara ta raba ta da mahaifiyarta,duk wani farin cikinta ya fara rushewa,again yau rana a tsaka an sake wayar gari mahaifin da take tak'ama da shi shima yayi mata nisa,wasu irin hawayen k'unci ne suka ci gaba da zirarowa ta fashe da wani irin kuka mai tab'a zuciya,knocking aka yi tayi saurin goge hawayen kafin ta kwanta ta lullub'e jikinta ya shigo,ya kalleta yace "Annie fa.!?" Tayi ajiyar zuciya tace "bata shigo ba" har ya juya zai fita ya fasa ya dawo ya zauna kad'an daga gefen bed ya kalleta na wasu mintuna yace "Kuka ko.!?" Tayi saurin girgiza masa kai tana sauke idanunta k'asa,ya lumshe idonsa ya bud'e yace "D'azun na manta ban tambayeki wani abu ba!" Ta d'ago kad'an bata yi magana ba Yace "where's ur mom.!?" Taji hawaye sun sake gangaro mata tace "Allah ya yi mata rasuwa." Yace "Eyyaahh.! Allah yayi mata rahama." Tace "ameen" suka d'anyi shiru na wani lokaci,ya mik'e slowly yace "good night" tayi shiru bata amsa ba,ya juya yana tafiya ta bishi da kallo,har ya je bakin door d'in zai fita ya waiwayo zai yi magana yaga shi take kallo,tayi saurin d'auke kanta,ya girgiza kai yace "ko na dawo ne.!?" Tayi saurin kallonsa tana k'ik'k'ifta ido,haka nan ranar yau take jin ta zame mata wata daban,tun abunda ya faru a gidansu da yace tayi addu'ah take ta maimaita "Allahumma laa sahala illaa maa ja'altahu sahala wa'anta taj'alul-hazna izhaa shi'ita sahala.. Allaahumma inniiy a'uzhu bika minal-hammi walhazan,wal'ajazi walkasal,walbukhli waljubn,wa-dhala'id-daini wa-ghalabatir-rijaal.. Laa ilaaha illallaahul-azhiimul-haliim,laa ilaaha illallaahu rabbul-arshil-'azhiim,laa ilaaha illallaahu rabbus-samaawaati wa rabbul-ardhi wa-rabbul-arshil-kareem.." Ta ji sanyi a zuciyarta,snapping yayi tayi saurin kallonsa yace "Uhn" ta tsaya kame²,ya tsaya a inda yake yana kallonta yace "What.!?" Ta girgiza masa kai alamar babu,yace "Allah yasa" tayi saurin kallonsa,ya juya yaci gaba da tafiya,yana fita babu jimawa Annie ta shigo,tana kallonta tace "Daughter ba kiyi bacci ba.!?" Ta gyad'a kai tace "Yanzun zan yi" tace "Ok! Allah ya bamu alkhairi" Nusrah ta amsa sannan ta kwanta ta rufe jikinta bcos garin akwai sanyi sosai saboda ruwan da aka yi da safe,bayan kwanciyarta tunani still ta ci gaba da yi,tana tuno yadda komai ya faru a d'azun,damuwar daya gwada akan matsalarta da yadda suka yi hira yasa tayi luf a cikin spread,hiran da yayi mata da labarinsa taji inama lokaci yana komawa baya,da ta tambaye shi asalin labarinsa,wani irin tausayinsa taji data tuno maganarsa,a hankali ta sauke ajiyar zuciya tace "Every being has his own problems,and a reason to live,,ya rabbi kai ka tsara mana yadda zamu rayu,ubangiji kasa duk k'addarar da zamu gamu da ita ta kasance mai sauk'i a gare mu.." Ta jima sosai tana tunani kafin bacci ya d'auke ta,shima a b'angarensa lokacin da ya barta,d'akin da mahaifiyarsa take ya fara shiga ya duba ta,sannan ya wuce bedroom d'insa,daya kwanta kasa bacci yayi yana ta tunani sai da dare yayi nisa sosai. Da safe lokacin ya fito ya samu Annie a parlor ya zauna kusa da ita kamar wani orphan,Annie ta kalleshi tana shafa kansa tace "What happen habibiiy.!?" Ya sake marairaicewa yace "Annie.! Tafiyar nan fa saura kwana uku,,ni ban san yaya za muyi ba.!" Annie ta kalleshi sosai tace "Kamar yaya baka san ya za'ayi ba.!?" Yace "Annie gani nayi wai tunda tare za mu tafi da ita,waye zai zauna da ita a can d'in,kinga akwai buk'atar mu tafi da wani ko.!?" Ta tab'e baki tace "Na san da haka,but ma'anar tambayar naka na kasa fahimta" yayi shiru na wani lokaci yana tunani can ya d'ago yace "Annie kawai fa na tambaya ne nima" tayi tsaki tace "Shirme kawai" yana kallonta yace "Annie" tace "Mene ne.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,ta kalleshi ta d'auke kai,ya d'ago a d'an tsorace cos bai san yaya zata d'auki lamarin ba yace "Annie.!" Tayi saurin juyowa ta kalleshi,ya sauke idanunsa k'asa yace "Dama fa ina son fad'a miki ne,ko za mu tafi da ita.!?" kai. Tayi saurin tarar numfashinsa "Ku tafi da wa.!? Ku biyu kake nufin kace min za ku tafi ko me.!?" Yayi saurin girgiza kai,tace "To kai da waye.!?" Yace "Da ita" tace "ita wa.!?" Ya kalleta yace "Waccan yarinyar" ta tsaya kallonsa da mamaki tace "Wace yarinyar.!?" Yayi jim a hankali ya furta "NUSRAH.!" Tana kallonsa tace "Saboda me.!?" Bai iya d'ago kansa ba yayi shiru ya kasa amsawa,tayi tsaki tace "Saboda ni bani da amfani ko dan mene ne kake son tafiya da ita.!? A hakan ma ka rasa wacce zaka ce min sai yarinya k'arama da bata gama sanin kanta ba bare ta iya sanin yadda zata jurewa wahalar jinya. Ni mene ne amfani na kenan.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,tace "Tambayarka nake,ka bani amsa." Ya d'ago a hankali yace "I'm sorry Annie,but ba da wata manufa nace haka ba" ta harare shi tace "Fad'a mini manufar da tasa kace hakan" ya sake yin shiru,tayi tsaki tace "Zancen banza zancen wofi,idan banda yarinta da shiririta ina raye da lafiyata kana ganin akwai wanda yafi cancanta ya kula da Hauwa.!?" Ya girgiza mata kai yace "Babu" tace "Ka san da haka kake son tafiya da wata kenan.!? Idan kunje amfanin me za tayi maka kenan.!?" Ya gyara zama a hankali yana sunkuyar da kansa k'asa yace "Dan Allah Annie kiyi hak'uri,i swear to God abunda kike tunani ba shi bane,duka manufar bai wuce na son nisanta ta da k'asar nan ba,I've already told u abunda ya faru jiya,wannan dalilin yasa na yanke shawaran sanar dake ko za'a nema mata admission a can itama cos hakan zai taimaka mata sosai,ina tsoron abunda ya faru da mahaifiyata ya faru da wani,yarinya ce ita k'arama,besides ba lallai ta iya jurewa ba saboda shekarunta" Annie tayi shiru tana saurarensa har ya dasa aya taja ajiyar zuciya a hankali,cikin sanyi tace "Kana ganin tafiya da itan zai bata kariya.!?" Ya gyad'a kai yace "Haka dai nake tunani,kamar idan bata k'asar abun bazai yi affecting tunaninta ba sosai" ta gyad'a kai a sanyaye tace "Shi kenan zanyi tunani,amma ka san babu yadda za'ayi ko na amince na barku tafiya da ita,dole tunda ka kawo maganar neman admission akwai buk'atar wanda zai zauna da ku duka,kuma ni a nawa tunanin idan haka ne gara mu tafi gaba d'aya,zuwa lokacin da Allah ya nufi zamanmu a can" yayi ajiyar zuciya yace "Hakan ma ina tunanin zaifi mu tafi taren" Annie ta sake sauke ajiyar zuciya tace "Shi kenan,Allah ya iya mana" yace "Ameen". Kwanaki biyu tsakanin zuwansu gidan su Nusrah shirin tafiyarsu ya kankama,duk abunda ake buk'ata Annie da Bareerah sun shirya musu,Nuraz ya je ya nema musu Visa tafiya U.K,washe gari da safe jirginsu ya bar k'asar,su biyar ne duka har mahaifiyarsan,Nusrah tana gefen window tayi shiru tana tunanin rayuwarta,ita da Nuraz seat d'insu yana kusa,Annie,Bareerah da Hauwa kuma suna bayansu,har suka sauka babu wani kwakwkwaran kalmomi goma da suka had'a su,daga airport suna sauka charter cab suka d'auka zuwa Albert street,babban apartment suka kama haya tunda ba zama duka suka dawo yi k'asar ba,suna sauka suka tarar komai a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180