Skip to content

Chapter 169

Chapter 169

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,264 words 0 views Progress saved
Download Book

bed ya mayar walking along like a drunkard,yana zuwa yaga Angelyn tsaye ya dafe glass wall da ya rabasu da parlor yace "what?" Cikin kame² bata yarda ta kallesa ba tace "sir ma'am akace na fad'awa baby ta fara kuka,and u have a guest" ya tab'e baki yace "Who?" Tayi k'asa da kai tace "AATIF....." #Woah! Aradu ba don na gaji ba da na k'are labarin nan in just this single page kowa ya huta.😢 #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 53. #Cᴀsᴛɪɢᴀᴛɪᴏɴ Da mugun mamaki shimfid'e a fuskarsa ya kalli Angelyn yace "Aatif?" Ta gyad'a kai tace "yes sir" ya wani had'e rai yana kallonta yace "ok" daga haka ya juya and ordered her to bring Maysam back,ta amsa with respect then ta juya da sauri dan aiwatar da umarninsa,ya waiwayo kad'an yana kallonta,yana tunanin ko ta ji maganar da suka yi sai yaga hankalinta sam ma ba ya kansu,yayi shiru yana tunanin abunda ya kawo Aatif,can dai ya tab'e baki yana mitar abun a ransa,ba'ayi taking long ba Angelyn ta dawo d'auke da Maysam in the white baby towel,looking at how she really trying to tasa hannunta a baki ya karb'eta,da sauri ya juya ciki yana janye hannayen da take kaiwa k'aramin bakintan,tana jin an rik'e mata hannu an hanata abunda take so ta bud'e baki da iya muryarta and began to weep,kafin ya k'araso Nusrah ta tashi daga kwanciyar da take da sauri daga ita sai pant ta ja spreadsheet ta rufe k'afafunta har zuwa wajen cikinta,yana k'arasowa ta karb'eta da sauri tana sakin murmushi tace "yarinya kamar Daddy'nta sam ba ku da hak'uri" murmushi ya saki and relaxed himself daga saman thighs d'inta near Maysam wacce tunda ta kama abincinta tayi shiru,yana kallon fuskarta da take murmushi yace "yarinya na fiki hak'uri fa" ta wani zaro ido tana kallonsa tace "ka fi wa?" Yace "u" tayi dariya tace "A'a'a! Ka sake magana dai" murmushi yayi yana kallon yadda ta rufe d'ayan breast d'inta da spreadsheet ta k'i yarda ta sauke hannunta a wajen,ya sake yin murmushi a hankali ya janye idanunsa yace "ni wai kike cewa kinfi hak'uri?" Tace "sosai fa" yana kallon cikin idanunta yace "alright! But tell me something mana" tayi squeezing face tace "what's it?" Ya d'age gira yace "about our first night" wani kallo ta bishi da shi ba tace komai ba yayi murmushi yace "If u really forget,let me remind u of what it was like" sai ya lumshe idanunsa a hankali yana blushing yace "lokacin ya kasance wani irin yanayin da ba zan tab'a mantawa da shi ba,and time d'in ya kasance da dare cikin ranakun da suke da matuk'ar muhimmanci a rayuwa na.. I was sitting in the parlor together with Hajiya,Mom da su Kalthom suna hira,kwatsam sai ga kiran waya ya shigo min na kalla ina tunani,though na d'an ji mamaki da na duba naga ke ne kike kira,but na daure nayi answering call d'in,a nan kawai sai naji kina kuka and shouted "ka zo ka duba ni ba ni da lafiya" duk muryar ki baki ji yadda yake ba time d'in,na tab'e baki like u were near nace "alright" and then na taho with intention of na duba halin da kike ciki,ina shigowa here i just found u laying on the floor,na zaro ido looking up at u and asked what was happening,kawai sai kika wani d'ago idanunki da suka k'ank'ance kika fad'a jikina kina wani irin kuka mai tab'a zuciya" yayi furucin yana dafe saitin zuciyarsa,ba tare da ya damu ya bud'e idanunsa ba ya ci gaba da fad'in "na rik'o ki a hankali ina rarrashi,sai kika fizge kina sake kwanciya a jikina,i don't know what is going on but i can understand akwai abunda kike buk'ata,and at that right time na gama finding u are in an emotional state of despair,all because of yadda nake k'ok'arin d'ago ki daga jikina kina komawa,na jinjina kai ina rik'e da ke a jikina har lokacin nace "What wrong with u?" Duk da na sani fa,but sai naga kin kasa magana,na daure saboda ina so ki fad'a da bakinki nace "sake ni tunda babu abunda yake damunki" kina kuka kika ce "Ai ka san abunda yake damuna" ni kam na zaro ido nace "ta ina zan sani?" Kina kuka da wani shagwab'ar ki nan kika ce "Well,ain't u a doctor?" Yadda ya siranta murya yana kwaikwayonta bata san lokacin da ta fashe da dariya ba,yayi murmushi shima yace "when i realized what u were insisting sai kawai na dage nace likitan mahaukata ba!" Da kika ji na ce haka u just squinted in misery kina cewa "please do something" nace "what should i do?" Sai kika ce "do everything u want" nayi dariya saboda ranar na san tarko na ya kama tsuntsu nace "Banda komai baby" kika sake b'are baki za kiyi min kuka sai nace "Well,fad'i naji what do u want me to do?" Once again u breathed heavily but couldn't say anything sai wani lalubena da kike yi,nayi saurin rik'e hannunki ina zaro ido nace "What are u doing?" Sai kawai kika fashe da kuka kina dukana,da kyar na lallab'aki because i already knew what u meant tun farkon da na shigo ina son gasgata al'amarin ne kawai,looking at ur crying face nace "u want it.. Right?" Kika wani gyad'a min kai,nayi murmushi a raina nace "well anzo wajen" a fili sai nace "Tunda Allah ya kamaki yau ke ne kike so,na amince zan baki kada ubangiji ya kama ni da laifin na cutar da ke but sai dai muyi deal saboda kada wani ya cutar da wani" kai tsaye sai kika amsa,nace "No quarrel?" Kika gyad'a kai,na sake cewa "whenever u cry or said na kyale k'i zan kyaleki,agreed?" Kika ce "Ehhh" here nace "Oyah! Let's get up" daga jin na ce haka kawai sai kika ci gaba da kuka with ur own words of shagwab'a "Bazan iya ba ni",na dafe kai ina had'e rai kada ki gane nace "za ki iya yi min shiru ko sai na tafi na barki?" Da sauri sai kika had'iye kukan saboda tsoron kada na tafi na barki,na gyara tsayuwa na d'auke ki,looking to ur crying face dariya sai so yake ya kufce min but nayi k'ok'ari na danne na kwantar da ke saman bed,daga ajiye ki sai kika wani narke a kan gadon,na kalleki ina had'e rai nace "Get up Hajiya ai yau ba ni nake nema ba ko kin manta? Tunda ke kike so sai ki tashi kiyi aikin ki,ni babu abunda zan yi miki" kika d'aga idanunki da kyar kina kallona,kika wani had'e hannaye guri d'aya,kin ga yadda kika yi time d'in? Sai da naji tausayinki sosai fa,kika ce "Pleaseee..!" Ni kuma i was very pleased lokacin ina kallonki kawai sai nace "alright! C'mon.!" Na fad'a ina zaunawa next to u and uncovers my hands,quickly sai ga ki kin matso jikina with ur eyes closed duk kin fita kamannin ki,ina kallonki tausayin yadda naga kinyi yana tab'a min heart here nasa lips d'ina against ur's na yi sucking,cikin azama sai kika rik'e ni numfashinki yana canja salon fita,supporting ur facial expression against na fara sending miki hot and warmth messages,sai

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180