Chapter 81
Chapter 81
consequences of what he has done and i feel that hak'k'i na ne a yanzun na had'a ku da y'an uwanku,itama Nusrah ina ganin lokaci yayi da za mu sake neman mahiafinta muji daga garesa,if har yanzun baya sonta,shi kenan sai na nemi izinin neman aurenta daga gurinsa,saboda hak'k'in sa ne a nemi aurenta a gurinsa,i'm tired da jin irin wad'annan maganganun,gaba bamu san me wani zai sake fad'a ba,raina yana b'aci gaskiya,,but even if they do not understand,shi kenan sai mu sake basu lokaci har zuwa sanda za su gane..." *#Wata sabuwa...* 😂 #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Alhamdulillahillaziiy bi ni'imatihi tatimmus'salihaat..! Thank u so very much dearies for the prayers,na tabbata godiyata gare ku ba zai fad'u a baki ba,and i made sure that wannan d'an tak'aitaccen shafin nawa yayi kad'an na bayyana muku irin farin cikin da addu'o'in ku suke sani,,my parents and I have nothing to pay u for the prayers,but duk da hakan bahot² shukhuriya.* Pᴀɢᴇ 31. #Rᴇᴍᴏʀꜱᴇ Since Nuraz walked out from his bedroom Rafeek could not lift his eyes daga kansa,and without even having the courage to speak har suka yi sallama da Hajiya suka bar gidan,after he made sure they left the house silently some tears of remorse da ke mak'ale a idanuwansa continued to pour over,ya jima yana kuka in such a moment har sai da yaji k'irjinsa ya fara masa wani irin ciwo,da kyar ya tsayar da hawayensa yana ta k'ok'arin d'ago hannunsa na dama sakamakon jikinsa da yake jin yayi nauyi ya dafe saitin zuciyarsa da yake jin tana masa wani irin azababben rad'ad'i,tunanin abubuwan da suka faru a baya ya dawo masa sabo kamar yanzun suke occurring,a sanyaye wasu sababbin hawaye suka sake gangarowa,kwatanta irin halin daya shiga in such a moment kusan za mu iya cewa abune mai wahalar gaske da har yayi sanadin da numfashinsa ya fara d'aukewa saboda damuwa da kukan da yayi,like an asthma patient haka ya shiga kokawa da numfashinsa yana fizgar iska da kyar,gumi kota ina sai keto masa yake yi,da kyar ya ja jiki ya zauna yana mik'a hannu a k'ok'arinsa na son d'auko bottle water,cikin wannan halin wani irin tari mai tsanani ya sake sark'e shi sakamakon yanayin da yake jan numfashi,a hakan yana tarin ba tare da ya samu damar aiwatar da abunda yake so ba yaci gaba da furta "Astagfirullah wa'atubu ilaiik.. Allahummagfirliiy warhamniiy",su Hajiya suna zaune a parlor kowa da abunda ya dame shi suka jiyo tarinsa,da sauri suka yo d'akin gaba d'ayansu lokacin yayi daf zai fad'o daga saman bed,a gaggauce Aryan da Maimunatu suka kamashi suka mayar saman bed d'in asking if he wanted something? Ya gyad'a kai da kyar yace he wanted to drink water,but no one understood what he was saying,Hajiya kam hankalinta duk ya gama tashi banda kiran sunansa da jera masa addu'ah babu abunda take yi,though halin da Rafeek yake ciki ya yi tsanani but that didn't stop him from smiling hawayen da suka taru gefen idonsa suka sake zubowa,muryarsa a can k'asa not being heard again yake cewa "Hajiyata please forgive me,and dan Allah ki rok'a min yafiyar duk wanda na yiwa ba daidai ba a tsayin rayuwata",kamar Hajiya ta ji abunda ya fad'a ta zauna daga gefensa tana jin zuciyarta a karye,hanunta ta d'ora akansa tana shafawa a hankali tana ta k'ok'arin ganin bata zubar masa da hawaye ba tace "In sha Allah ba zaka tafi ka barni ba",she saw that his mouth was moving but not being able to understand what he was saying,shi kuma a hakan bai fasa ba sai magana yake musu sai dai an rasa wanda zai fahimci abunda yake nufi,cikin wannan halin Dr Stevens ya tarar da shi,duk iya k'ok'arin da zai iya yayi akansa,bayan wuceqar wasu sa'o'i tarin yayi sauk'i sai dai numfashinsa da bai gama daidaita ba dole tasa ya sa masa oxygen. Bayan Dr Stevens ya gama bashi taimakon daya dace,har bacci ya d'auke shi sakamakon allurai daya sa a cikin drip da yasa masa,ya juya ya kalli Hajiya dake gefensa tayi shiru abun duniya duk ya isheta,fuskarsa da wani irin damuwa yace "Ma'am it is good to take good care of him,in fact the situation i find him in today or that the situation he was trying to threw himself at the time was very dangerous,bcos zan iya cewa nan gaba kad'an idan har ba'a samu wani canji ba the truth is that he will find it difficult to regain a chance to live,and the truth of what's happening now i can say that u have neglected the principles of his illness,u know it is good to calm him down especially at this time,u know the cause of everything,so that u know where his problem is and u don't want me to say anything,or tell u what to do,if that's been kept haka muke so dama.. But true idan muka yi sakaci sai dai nace muyi hak'uri." Hankalin Hajiya ya sake tashi fiye da ganinsa a kwance cikin halin jinya,shima kuma Dr Stevens could not failed to inform her of what to do with Rafeek's health care expectancy,which if they kept up and following the new rules there might be opportunities that might otherwise keep him safe,,Hajiya ta yiwa Dr Stevens godiya sosai shi kuma yayi musu sallama ya tafi yana sake jaddada mata a kula sosai,tace if God willing they would care. Bayan tafiyar Dr Stevens gefen bed d'in da Rafeek ke kwance ta sake zaunawa tana kallonsa cike da tausayi,so da kulawa irin na mahaifiya,Maimunatu da yaranta suka shigo duba jikinsa bcos lokacin da Dr Stevens ya shigo fita suka yi sai Hajiya kad'ai da ta kasa matsawa nan da can,Maimunatu ta kalli Hajiya cikin damuwa tace "Anya Hajiya ba za mu sanar da su halin da ake ciki ba,u hear the doctor's words,and even though we all know they have forgiven him,i think if he'll even see the kid a kusa da shi tunda abunda ya sawa ransa kenan kamar hakan zai bashi k'warin guiwa ko yaya kike ganin za ayi.!?" Hajiya said nothing sai dai ta yi ajiyar zuciya and then ta girgiza kai,Maimunatu ta samu guri saman Arabian setting dake gefe ta zauna fuskarta tana sake bayyanar da damuwa tace "Well Hajiya kince a'a ni kuma a nawa tunanin ina ganin kamar hakan ya kamata ayi,tunda Allah ya sa mun gane inda suke ya kamata ace zuwa yanzun sun san komai,duk abunda ya faru fa a bayan idan muka tsaya muka yi tunanin duk da yake Rafeek ne mai laifi tun farko,but we should not forget that Ubangiji ya tsara faruwar komai,babu wani bawa da ya isa ya tsallake k'addararsa,but Alhamdulillah since he realized he was wrong and asked for their forgiveness,i think yin hakan ko yi musu bayanin abunda ya faru by then was nothing" Hajiya was silent tana tunani bata ce komai ba,Maimunatu kuma was tired of talking alone,cikin alamu na mutumin daya sire tace "Hajiya yanzun ko fad'a musun ma ba za ayi ba su san halin da yake ciki.!?" Hajiya ta girgiza kai tace "Tunda yanzun da sauk'i ki bari kawai don't let them know,yin hakan ma zai iya sawa idan basu amince ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180