Skip to content

Chapter 121

Chapter 121

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,252 words 0 views Progress saved
Download Book

ta d'ago,he slowly turned to speak to Hajiya,Lolly tayi k'arfin hali muryarta tana rawa ta daure tace "Sannu da dawowa,an dawo lafiya,ya sauk'in jiki.?" *Ku yi hak'uri wollahi these days wayana ke neman ba ni ciwon kai..* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* Pᴀɢᴇ 42. #Oʙᴇᴅɪᴇɴᴛʟʏ Not only Rafeek even Nuraz,Hajiya and Nusrah were also surprised to hear her speak to him,because tun bayan dawowarsu three months kenan but bata tab'a kallonsa ba bare tayi attempting yi masa magana,shi kuwa yallab'ai Rafeek ai ji yayi kamar a mafarki hakan ya faru,bakinsan nan har b'ari yake wajen amsawa,Nuraz stared at Lolly and feels like he's about to fly ya d'auko Annie ta zo ta ga abunda yake faruwa,parlor'n yayi shiru maganar da Rafeek zai fad'a ya manta,saboda tsantsar farin cikin yau ta kula shi har wani sabon kuzari ya ji ya k'ara samu,he blinks his eyes slowly yana godiya ga Allah and hoping that the future will be the complete solution of everything,sai da aka d'auki lokaci babu wanda ya sake cewa komai a parlor'n,suka ji maganarta ta furta "Allah ya k'ara lafiya" he completely closed his eyes again ya bud'e yana jin wani irin sanyi mai tattare da farin ciki da nutsuwa mara misaltuwa yana sauka masa a zuciya,ya amsa "Ameen! Thank u very much" ta sunkuyar da kai tayi shiru,Hajiya tana kallonsu zuciyarta cike da farin ciki a ranta ta furta "da yardar Allah k'arshen wahalar ku ne ya kusanto,Allah ka nuna min ranar da wannan al'amari zai faru" she smiled as she looked at Lolly's side tace "Wai nace me yake damunka ne?" Rafeek ya d'ago kansa ya kalli Hajiya bakinsa ya kasa rufuwa yace "Ciwon kai ne kawai yake damuna Hajiya,ban san wane iri bane,but idan na sha magani yana lafawa" Hajiya ta jinjina kai tace "And ka je ka ga likita ne a can?" Ya tab'e baki yace "Hajiya kin san idan na yi irin tafiyar nan ba ni da lokacin kaina,ta yaya zan samu lokacin ganin likita?" Hajiya tana kallonsa tace "Ai ka ga matsalarka tunda ka san larurar dake damunka,ta ina za ka k'i zuwa ka ga likita? Sai na yi magana kuce ina da fad'a bayan fad'an nawa akan gaskiya nake yi" he smiled ganin za ta fara yi masa fad'a a gaban yara cikin salon kwantarwa da mutum hankali yace "Hajiya this is not what u think fa" ta harareshi tana cewa "kai tafi can haka ko wane lokaci kake fad'a,saboda kada nayi magana" teasingly ya sake kallonta but bai iya yin magana ba saboda hankalinsa da ya koma kan Lolly wacce ta sunkuyar da kai,Nuraz who sit besides was unprepared to look at Nusrah,quietly as if he don't want to speak yayi musu sallama,Hajiya was watchful as he stared at Nusrah ta d'auke kai because ta san k'arshen zancen,cikin sigar tsokana tace "ku kuma sai ana fira,ka sata dole sai ta bika,ku shige d'aki kamar daddawa" Rafeek yayi murmushi saboda ranar yau ji yake kamar an y'anto shi,Nuraz ya kalleta yana shafa beard d'insa yace "To Hajiya idan mun zauna aikin me za mu yi miki?" Tace "Kai tafi can ni ba da kai nake magana ta ba" yayi murmushi yana gyara tsaiwarsa yace "Idan ba ni ba dawa kike da?" Ta harare shi tace "me za ka yi min da zan yi magana da kai,mutum kullum fuskarsa babu fara'a" murmushin da ya bayyana hak'oransa yayi yace "well Hajiya kin fi so mutum yayi ta dariya ne?" Tace "zai dai fi yi maka kyau" ya d'age gira yace "ni ba mahaukaci ba kawai sai na fara dariya babu dalili?" Ta kalleshi tace "sai mahaukata ne suke dariya?" Yace "to Hajiya dama duk mutumin da kika ga yana dariya haka kawai ai matsala ce da shi" harararsa tayi tace "waye ya fad'a maka?" Yace "ni da nake ganinsu kullum",ta tab'e baki tace "kai ni wuce ka bani guri na san dai tunda ka tashi ba zama za ka yi ba" yayi murmushi yace "Haka ne kam",tace "Allah ya ba mu alkhairi,umma ta gaida ashsha" bai amsa ba ya sake murmusawa,kallon Rafeek ta sake yi tace "Kai kuma ka samu lokaci ka kira likitanka saboda irin wannan ciwon idan ba ana tuntub'ar su likitocin ba matsalar da suke bayarwa yana wuce misali" yace "If Almighty God please allow me i'll call him" because yana son ta bar maganar,tace "it will be better" Nuraz who was about to go yace "Well,Hajiya since he said he will call mene ne abun fad'a kuma?" Ta juyo ta kalleshi ganin yana tafiya tace "Ja'iri da ka tsaya ai" yayi murmushi bai juyo ba ya wuce bedroom d'insu. Shortly bayan tafiyarsa Nusrah set out to follow him,Hajiya ta bita da kallo tace "Ja'ira kema guduwa za ki yi?" She laughs shyly tace "A'a Hajiya bacci zan yi ina da class da safe" Hajiya tace "to Allah ya bada sa'a" ta amsa tana sake yi musu sai da safe,tana shigowa bedroom ya bita with a tired look ta d'auke idonta daga kansa ta wuce closet da nufin rage kayan dake jikinta,ya biyo bayanta ya sameta tana cire turban cap dake kanta,ta baya ya rungumeta had'e da d'ora fuskarsa a saman wuyanta yana sauke numfashi,as he breathed out ta sauke ajiyar zuciya itama,ta d'an karkata kanta kad'an tana kallon yadda ya zagayeta da hannunsa,kafin ta yi magana ya rigata "Shi ne kika barni ina jiranki?" Tace "Uhn!" she was silent daga hakan and said nothing at all ya d'ago kansa yana bud'e idonsa dake lumshe yace "speak ur mind" she closed her eyes very calmly tana girgiza kai tace "I have nothing to say" juyo da ita yayi suka fuskanci juna,hannayensa a saman waist d'inta ya rik'eta sosai yace "u will say it right now" murmushin yak'e tayi ta sake girgiza kai bata ce komai ba,forehead d'insu ya had'a yana kallon cikin idonta yace "Ba za ki fad'a ba?" It was as if she were going to crying tace "I have nothing to say fa" yace "Ok then?" She nodded and said "Nothing!" yace "Mu je ki yi min wanka to" dariya ta yi masa cikin zolaya tace "I'm not going to bathe u,sai dai ka kwanta haka" ya shagwab'e fuska kamar yaro yace "Please Aunty" ta zaro ido tace "Aunty? Who do u call Aunty?" Fuskarsa har lokacin tana shagwab'e ya nuna ta kamar yadda sangartattun yara suke yi,ta had'e fuska tana kamo kunnensa tace "From now on kul ka sake cewa Aunty" yace "Ok Aunty" ta rik'e waist da hannunta d'aya tana zare masa ido tace "ban fad'a kada ka kuma ba?" Yace "Kin fad'a but ai ba zan iya fad'an sunan ki ba" tace "Daga yau *NUSRAH!* za ka dunga fad'a ka ji? Maimaita na ji" he nodded and said "Aunty Nusrah" cheeks d'insa ta kamo tace "Aunty ne ba za ka daina fad'a ba?" Ya gyad'a kai tace "Oyah kneel down here tunda ba ka ji" he said "ban iya ba ai" tace "za ka koya" yace "Za ki dake ni idan ban yi ba?" Ta girgiza kai tace "no but ba zan je wanka da kai ba" yace "please ki yi da ni" ta

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180