Chapter 146
Chapter 146
weekend ko wane ma'aikaci yana gida tare da iyalinsa,here Rafeek d'in yake sanar da su maganar dinner,da kuma mission d'insa na b'oye maganar,gaba d'aya sun yi shiru saboda kowa cikinsu mamaki yake yi,Lolly ta kalleshi tana b'ata rai tace "Haba Yallab'ai akan dinner kawai shi ne kake asarar k'udi?" Ya girgiza kai yana lumshe idanunsa yace "Ba asara bane,nuna farin ciki ne" tace "ta yaya kake ganin wannan zai zama nuna farin ciki?" Yace "A haka na d'auke shi,saboda haka ina so kowa ya kalle shi a haka" cikin saurin baki tace "bidi'a ne fa" yayi murmushi yace "A'a al'ada dai" ta yi shiru bata sake cewa komai ba ganin duk abunda ta fad'a sai ya kawo nasa point d'in kuma a gaban yaran,cikin rashin jin dad'i tace "Allah ya bada sa'a" ya kalleta da sauri ganin yadda fuskarta ta canja sai duk baiji dad'i ba yace "Allah ya huci zuciyar sarautar mata,idan ran gimbiya ya b'aci ayi min afuwa,a sassauta min kada ace za'a hukunta ni bisa wannan laifin,abune da aka riga aka shirya yinsa,idan lokaci guda akace za'a fasa asarar za tayi yawa right?" Ta harare shi bata ce komai ba,yana kallon yaran nasa yace "hey child ku taya ni bada hak'uri a gurin Mummy'n ku kada tayi fushi da ni",yadda yayi maganar yana yin kalar tausayi yasa su duka yin kalar tausayi,ta kallesu duka taga kamar had'in baki duk abunda yayi suma shi suke yi,lokaci d'aya sai ta fashe da dariya,yayi dariya yana clapping hands yake cewa "yes! I did it!" Ta girgiza kai tana sake yin murmushi,daga haka suka sauya yanayin zuwa hira mai dad'i,ranar kasancewar Rafeek ya samu lokaci sosai tare da su sai yaji inama zai dunga samun time su zauna kamar hakan,hira sosai irin wacce basu tab'a yin irinta ba tsayin rayuwarsu shi suka yi,Rafeek ya sake sosai cikin iyalinsa ana wasa da dariya,yadda suke tsokanar juna suna dariya abun sai yayi gwanin sha'awa. Misalin k'arfe 2:00pm masu shirya su suka zo kamar yadda ya sanar da su,komai na Nusrah da Nuraz a ranar ya kasance special one ne,da masu shirya sun suka iso tun da suka riketa suka fara tattala ta,ko inanta sai da suka tabbatar ya karb'i gyaran da ya dace da shi,duk wanda ya santa lokacin tun ma ba'a gama ba yadda aka maida ta,tsaf zai ce ba ita bace saboda masifar kyaun da tayi,shi kansa Nuraz a nasa gefen though ba ko wane namiji ne a nan za ka gansa da make-up ba,ranar da yake special a gurin family'n sun sai mutum ya yi da gaske zai ganeshi,wani gyaran gashin da aka yi masa,special hair barber aka kawo,tsarin haircuts d'in da aka yi masa ya tafi da mutane da yawa,ciki har da journalist da suka attending event d'in,da ake hira da Barber d'in mai suna James lokacin da ake masa tambayoyi game da sana'ar san cewa yayi bai tab'a yin irin tsarin haircut d'in ba sai ranar,da aka sake tambayarsa me yasa yayi shi al'halin bai tab'a yiwa kowa ba,yace dalilinsa kawai shi ne yana so ya samu lambar yabo irin wanda bai tab'a samu ba a b'angaren sana'ar san,da journalist d'in suka sake tambayarsa dama yana da shiri ne ko ya tab'a yiwa wani? Yace ya gwada ne a kan Nuraz d'in ne saboda yana da tabbacin zai yi masa kyau,sai kuma aka yi nasara da yayi d'in al'amarin ya zarta duk yadda yayi tsammani. Tun misalin k'arfe 8:00pm cikin arean headington ya fara yin shiru,yayin da duk wani da yake da niyyar zuwa dinner d'in a lokacin ya kasance a cikin babban d'akin taron da aka tanada domin gabatar da dinner d'in,yadda aka k'awata gurin jami'an tsaro an yi multiplying wanda suke cikin mansion d'insu,banda security cameras dake duk wani lungu na gurin,haske kuwa a ko ina tamkar rana,jama'a sai shiga da fita suke,fararen fata da bak'ak'e,manyan mutane masu fad'a aji cikin birnin London da wajenta,abokan aikin Rafeek da wanda suke business tamkar taron dan su aka yi shi,lokacin da motar su Nusrah ta samu k'arasowa wajen wani irin escort da aka shirya musu abun sai ya bada mamaki,yadda al'amarin yake sai yasa ayi tunanin wasu jinin Queen Elizabeth ta k'asar ne za su bayyana saboda yadda ake ba su girma da muhimmanci,motocin suna yin parking daga cikin wani RR (Rolls-Royce) dake tsakiya silver aka bud'e side d'aya,Nuraz ya fara fitowa sanye da wasu irin outfit masu kala da jinsin Indians,farin skinny trouser da royal blue d'in riga mai double breasted,tsayinta har guiwarsa,anyi mata wani irin ado,daga k'asan side d'aya yayi kamar paralyse,ta gaba da bayansu security ke dafe musu,cikin takun nutsuwa ya zagaya inda take bai bari kowa ya rab'eta ba ya bud'e mata,ta ziro k'afarta dake cikin farin high hill d'in takalminta mai kama da glass,tun bata kammala dai²ta k'afarta akan k'asa ba ya mik'a mata hannunsa fuskarsa d'auke da wani irin murmushin da ke expressing his beauty,kulawa,love gami da nutsuwarsa duka ya dunk'ule ya mallaka su gareta alone,cikin salon fayyacewa ya d'an risina,itan ma tana yi masa kyakykyawan murmushi a yangance ta saka hannunta cikin nasa,kuzo ku yi kallon yadda fararen fata suke rigegeniya suna kallonsu da d'aukansu a photo saboda burgewa,cikin wannan dandazon na hangi *'DAN MACE FAN'S* suna rigegeniyar capturing picture,a hankali cikin nutsuwa da yanga ta fara d'agowa idanunta a cikin nasa,tana mik'ewa rigarta tayi wani irin bud'ewa ta sauka a saman k'asa like turkey tail,quickly turawan da za su yi musu rakiya suka k'araso duk y'an mata ne sunyi shiga cikin gowns pink colour wasu cikinsu suka rik'e rigar nata,shi kam gogan d'an tallafe waist d'inta yayi k'asa² yayi mata magana,tayi dariya tana d'aga idanunta ta hangi friends d'inta (Sarah Ali,Veronica,da Maria),cike da farin cikin ganinsu ta d'aga musu hannu passionately tana yi musu murmushi,juyawar da tayi ya bawa Nuraz damar sake tallafe waist d'inta da duka hannayensa ya bata peck a cheeks kunya yasa ta d'an nok'e a jikinsa,here hasken flashes ya fara aiki a kansu,ya saketa ya rik'o hannunta then suka fara tafiya a hankali ana binsu da wedding perfumes kamar ranar ne ake bikin aurensu,tunda suka iso banda sautin piano da guitars da different violin's babu abunda yake tashi,suka fara ratsawa suna wucewa,hasken flashes yaci gaba da bibiyarsu har suka haura saman stage da aka tanadi wajen zamansu,time d'in duka mutane suka fara zaunawa y'an uwa da suke wajen gwanin burgewa fuskokinsu d'auke da farin ciki,kowa cikin ado babba da yaro,isowar uban taron da gimbiyar sa guri ya sake d'aukan kyau,haka suka dinga ratsowa cikin shiga na alfarma Rafeek yana gabatar da Lolly wajen friends d'insa turawa da matansu,Lolly cikin tsantsar farin ciki take ratsawa cikin manyan matan tana sake yiwa Allah godiya bisa ni'imomin da yayi a gareta,lamarin sun dai sosai ya bada mamaki ga wanda basu yi musu kyakykyawan sani ba,security a bayansu duk inda suka tsaya sai suma sun tsaya,lokacin da taron ya fara nisa har anje gurin da za'a gabatar da kyaututtuka,iyayen sun suka fara tashi suka tunkari inda suke zaune fuskokinsu suna bayyana tsantsar farin cikinsu,kafin su zo inda suke Nuraz ya fara tashi sannan Nusrah suna k'arasowa kusa da su mutane aka fara baza idanu kowa yana son ganin wane irin gift ne zai fito daga garesu,Clark dake bayan Boss ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180