Skip to content

Chapter 3

Chapter 3

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,285 words 0 views Progress saved
Download Book

fita ka ji.." Cike da k'arfin zuciya take maganar tana yi tana tura shi bayanta "Annie..! Am scared..!" Tsawa tayi masa tace "Fita nace.. Kada ka damu maza ka wuce,ni nace ai zan zo yanzun na same ka.." Kansa dake a k'asa ya kasa kallonta tun d'azun ya d'ago ya saci kallon fuskarta,,suna yin ido hud'u ta sake karkace hanya ta nufo shi gaba d'ayan ta,kamar yadda ta nufo shi haka ya juya ya kama hanyar ficewa,sai dai ko k'ofa bai kai ga isa ba,irin mugun tsalle data doko ya ganta tsaye a gabansa,yadda tayi acting kamar a movie sai yasa shi yin still yana ta kallonta tsoro k'arara a fuskarsa,,still cike da k'arfin hali Annie tayi saurin rik'e ta tana janta baya da nufin ta mayar kan gadon,a fusace ta d'ago tana fizgewa jin an rik'eta an hanata sakat,bisa tsautsayi ko data waiwayo tana fizge jikinta ganin Annie rik'e da ita ta kasa kwacewa yasa ta hankad'ata da dukkan k'arfinta,da jikin gini ta fara buguwa kafin ta silale tayi k'asa,sautin buguwarta da k'arar da tayi a lokaci guda na azaba suka sa Nuraz da har ya fita a d'akin babu shiri ya sake dawowa a d'imauce yana kiran Annie,k'ara ya fasa lokacin daya hangota kwance cikin jini,cikin tsananin tashin hankalin da bai tab'a tsintar kansa a ciki ba ya nufi inda take yashe ya d'ago kanta ya rungume,jin bata motsi a hargitsen ya fara jijjigata yana kiranta hankalisa a mugun tashe yake fad'in "Annie..! Ki rufamin asiri ki tashi,,dan Allah kada kiyi min haka..! Idan kika tafi kika barni yaya kike so nayi..?? Ki tashi Annie kada ki tafi..!" A wannan lokaci ko da nuraz yake kan sambatun kiranta,Annie kam bata san yana yi ba,bcos tuni tayi nisan kiwo,,juyawa ya shiga yi da tashin hankali yana dube²,haka nan duk sai yaji ya rasa mene ne yake nema,kuma ya rasa abunda ya kamata ya fara yi wanda zai dawo masa da Anniensa cikin lafiyarta,gashi shi kad'ai ne a gurin ya san da wahala ya iya d'aukarta,saboda yadda take rusheshiya tafi k'arfin ya d'auke ta shi kad'ai,,yana zaune rungume da kanta da jini yake ci gaba da zuba yana jijjigata yana kuka,ta zagayo ta bayansa without ya sani,ji yayi kawai an shak'e shi ta baya,da hannayenta biyu ta shiga hajijiya da shi cikin k'arajin maganarta da ba komai ake ganewa ba take maimaita fad'in "I told u bana so,,bana so².. Me yasa..?? Sai nayi ajalinku.. Ni ce ajalin ku.. Kuma nima sai nayi nawa ajalin.. Sai na kashe ku,na kashe kaina,,dukanmu baza mu rayu ba.. Sai mun mutu dukan mu.. Sai mun mutu,,mutuwa za muyi.!!" *** A matuk'ar firgice ya bud'e idanunsa dake rufe sakamakon mummunan mafarkin da yayi,cikin abunda bai wuce mintuna goma da komawarsa bacci ba,gumi duk ya wanke shi daga shi har white sleeveless singlet dake jikinsa,water bottle dake saman couch ya fara bud'ewa ya tsiyayawa a cup dake gefen bed d'in kad'an ya sha,a hankali ya shiga sauke ajiyar zuciya tamkar wanda ya sha tsere yana sake jan wahalallen numfashi da ajiyewa kafin ya fara motsa bakinsa slowly "A'uzhubikalimatillahit'tamaat min sharri maa khalak'.. Laa ilaha illa anta subhanaka inniiy kuntu minaz'zalumiiyn.. Laa ilaaha illallaahul'azheemul'haleem,laa ilaaha illallaahu rabbul'arshil-azheem,laa ilaaha illallaahu rabbus-samaawaati,wa-rabbul-ardhi,wa-rabbul-arshil-kareem kareem." Ya d'auki tsayin lokaci yana maimaitawa kafin a hankali ya lumshe idanunsa ya bud'e yana juya su,bayan d'an lokaci ya rik'e gefen lip d'insa da hak'oransa cikin salon zurfafa tunani akan abubuwan da suke faruwa da shi a cikin bacci,,kimanin lokaci mai tsayi ya d'auka cikin halin jimami then kamar wanda aka tursasa yayi k'ok'arin janye bedspread da k'afafunsa ke ciki ya ajiye su cikin adjustable velcro slides slippers mai d'auke da tambarin Puma kalar fari,,yadda jikinsa yayi sanyi da abunda ya gani yana tashi tsaye yaji kamar ya rasa komai,hatta da kuzarin jikinsa duk sai ji yake yana kokarin gazawa,gefen bed d'in ya dafa da duka hannayensa slowly ya koma ya sake zama yana lumshe kyawawan idanunsa na tsayin lokaci,,muryar Annie ya jiyo dake ta tsaye tun d'azun akansa da sauri ya bud'e idanunsa "NURAZ..! Habibiiy.!! Har yanzun baka tashi ba ne.!?" Ta tambaya lokacin da take sake matsowa inda yake,a hankali ya d'ago yana kallon fuskar Anniensa da babu jimawa cikin mafarkinsa ya ganta cikin mugun yanayi,haka nan ya k'ura mata idanu,har ta k'araso bai sani ba sai data tab'a shi "HABIBIIY..! Me ya same ka haka jikinka a jik'e.? Wasan ruwa kayi ne ko me..??" Tana tambaya tana tattab'a jikinsa,shiru yayi baiyi magana ba,a hankali Annie ta rik'o shi tana kallonsa,tana shirin sake yin magana taji temperature d'in jikinsa ya sauya zuwa fitar da hucin zafi,da sauri ta sauke idanunta tana watsa masa kallon tuhuma "Mene ne ya faru habibiiy.?? Wani guri na maka ciwo ne.? Ka sanar dani abunda yake faruwa.!" Still yayi yana kallon ta ba tare da yayi magana ba,kome ya tuna da sauri ya mik'e ya kama hanyar barin gurin a niyyarsa ya shige bathroom,but sai Annie tayi saurin rik'o hannunsa "Zo Habibiiy ka sanar min damuwarka.. Me ya same ka jikinka yayi zafi haka..!?" Girgiza mata kai kawai yayi,a hankali ya zame hannunsa ya shige bathroom without yace da ita wani abu game da tambayar da tayi masa..... *#HAPPY NEW YEAR.*🎉 #Comment first #Vote & #Share pls. #Real Smasher. #Jan/1st. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *YABON GWANI...* Hassan Atk Hussain Atk Itz B.Y Ebraheem Hayat Baba Zubair Ku d'in ku ne gwanaye na,kuma abun alfahari na,idan har ina da mutanen daya kamata ace na ambata,a wannan dan tak'aitaccen rubutun nawa,tabbas ku ne farko,,bisa d'awainiya da kuke da litattafaina a social media,bani da bakin da zanyi muku godiya,sai dai har kullum ina yi muku fatan rabb ya saka muku da mafificin alkhairinsa ameen. Pᴀɢᴇ 2. #Eɴᴛʀᴇᴀᴛʏ Tun daya shige bathroom d'in yake tsaye k'ark'ashin shower,hannayensa dafe a jikin wall guda na katafaren toilet d'in da yaji kayan more rayuwa ya sake zurfafa tunani akan abunda mafarkin nasa yake nufi,a iya shekarunsa tabbas yasan bai kai matakin da za'a ce ya iya d'aukar irin wad'annan damuwar bane,to amma yaya ne zaiyi tunda k'addararsa tun farko a haka tazo.? Shi dai ya sani kuma har zuciyarsa ya tabbatar bawai yana damuwa da halin da yake ciki bane,abunda kawai yake damunsa a yanzun shi ne yana tsananin buk'atar son ya gane ma'anar yawan mugayen mafarkan da yake,,bakinsa ya bud'e kad'an yaja numfashi ya fesar,a fili ya tambayi kansa "Shin mene ne hakan yake nufi..??" Ya sake sunkuyar da kansa k'asa deeply thinking about his dreamt,ya b'ata lokacin da bai san adadi ba a k'asan shower ruwa yana ci gaba da sauka a saman kyakykyawan sumar kansa daya sha wani masifaffen undercut with long side swept,duk da yake yanzun ne yake kan tasowa amma sosai gyaran kan yayi masa kyau,but zuciyarsa tana cikin zullumi da damuwa wannan dalilin ya sake taimakawa wajen boy'ewar sirrintaccen kyaun da Allah yayi masa. "Tsayin wane lokaci zaka d'auka kana irin wannan mafarkan..?? Ya kamata ka bibiyi asalinkan idan har hakan zaisa ka samu nutsuwa,,lokaci yayi daya kamata ace ka gogewa mutane shakkunsu akan kasancewarka *MARA ASALI..!"* Zuciyarsa ke yi masa khud'ba da bashi shawara,a hankali ya d'an dakata da tunani,can daga wani gefen na zuciyarsa yake jin tana sake sanar masa "Ya kamata kayi

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180