Skip to content

Chapter 25

Chapter 25

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
Download Book

saboda abunda ya faru,,idan kuka barni rayuwata tana cikin garari wallahi bani da kowa ban san ina zan nufa ba" Maimunatu ta sake goge hawayenta tace "kiyi hak'uri in-law idan na tafi zan sanar da Hajiya in sha Allah kema zaki biyo mu,ki kwantar da hankalinki,kuma ai naga ga nan gidan me zai sa baza ki zauna ba,zuwa sanda Abba zai turo miki kud'in jirgi.? Kada ki damu please in sha Allah zaki biyo mu" Rafeek yana daga tsaye ya had'e rai yace "Wai ke ba magana nayi miki ba,i told u zaku yi missing flight idan baku yi sauri ba,kin zauna nan kina kuka kamar wata matar mamaci,idan baza kije ba ki zauna.." Yayi wucewarsa ciki,kusan mintuna biyar ya sake dawowa,still yaga Maimunatu tana ta aikin lallab'a ta,ransa a had'e ya taso kansu duka a masife,sai da yayi son ransa sannan yayi shiru yasa Maimunatu gaba suka fita,bayan yaga tafiyarta sannan ya dawo,ya shigo parlor da tunanin samunta a nan ya k'arasa zazzage mata rashin mutunci ya tarar bata nan,cije lips yayi ya wuce yana fad'in "Me yasa baki jira ba kika tashi.!?" D'akin Hajiya ta koma data bar mata a bud'e ta kulle kanta,tayi kuka sosai as if her life were just come to an end,daga nan bacci ya fizgeta bata farka ba sai tsakiyar rana wajen azhar shima a firgice ta mik'e sakamakon mummunan mafarkin da tayi,tana ta kallon d'akin ta sauka tana dube² kafin ta wuce bathroom ta d'auro alwala,sallah ta fara yi kafin ta had'e kai da guiwa taci gaba da tunanin inda ya kamata ta nufa idan su Maimunatu basu dawo ba,tayi nisa cikin tunanin ta jiyo ana knocking door d'in d'akin,zazzare idanu tayi tana kallon k'ofar a ranta tana jin kamar kada taje ta duba,ta daure ta mik'e bayan ta ajiye hijab d'in jikinta a sad'ad'e taje bud'e k'ofar lokacin ta yi zaton mai bugun ya tafi,Rafeek ta gani tsaye fuskarsa kamar an aiko masa sak'on mutuwa,da sauri ta juya zata rufe k'ofar ya rigata turawa ciki,sakin masa k'ofar tayi ta fara komawa baya,cikin takunsa mai cike da nutsuwa ya fara biyo ta har suka yi rabin d'akin sannan ya tsaya yana jifanta da mugayen kallo,a hankali ya ajiye mata ledojin hannunsa,daga haka bai ce komai ba ya juya ya fita,har ya fita ya barta k'irjinta bai daina bugawa ba,tana ganin ya bar d'akin a 360 taje ta rufe k'ofa ta dawo ta zauna bakin gado tana maida numfashi,har aka yi la'asar bata sake bud'e k'ofa ba,kuma bata d'auki ledojin daya shigo da su ba,yinin ranar har akayi isha ita kad'ai ce a cikin gidan sai yaronta da yake ta wani irin bacci kamar wanda ya gamu da cutar bacci,da ya farka babu jimawa yake sake komawa,tsananin damuwa da suka had'e mata yasa ko yunwa bata ji ta dameta ba,sai can tsakar dare data kasa bacci ta fito cikin sand'a da nufin samun ko yoghurt ne ta sha ko Allah zaisa yaronta ya samu abunda zai tsotsa,ta shiga kitchen ta bud'e fridge ta d'auko,tun a nan ta bud'e ta kafa kanta bakin babban goran yoghurt d'in L&Z,ta sha kusan da d'an yawa sannan ta rufe ta mayar ta sha ruwa kad'an ta fito tana tafiya da kyar kanta yana tsananta ciwo,ta kusa rabin parlor kamar ance ta d'aga kai taga Rafeek tsaye a gabanta daga shi sai short,jikinsa duk a bud'e babu ko d'an sleeveless bare robe,kaucewa tayi zata wuce tana jin fad'uwar gaba ya fizgota ta dawo yana kallonta da wani irin yanayi mai wuyar fassara ya sauke idanunsa saman k'irjinta,teat d'inta da suka bayyana ta cikin nighty dake jikinta suka fara fizgarsa saboda rigar slick ce and bata sa komai ba a ciki,ta san yaronta yana farkawa cikin dare,ba ta son sai tazo tana kokawar cire bra,ya daure ya had'iye saliva's still yana kallonta cikin kame² yace "Yaushe zaki tafi ne.!?" Ta daure tace "Ina.!?" Yace "gidanku ko nan zaki yi ta zama.!?" A hankali ta girgiza kai tace "babu inda zanje",wani irin kallo yayi mata yace "really.!?" Ta gyad'a masa kai,yace "dole ki tafi.." A hankali ta motsa tana son k'wacewa daga rik'on da yayi mata,yak'i sakinta ganin bata yi magana ba sai dai fuskarta dake nuna alamun tana son yin kuka ya sake matsarta yace "ko baki ji ba ina magana.!?" A hankali ta had'iye hawayenta tace "Ni fa bani da inda zan zauna idan kace na bar muku gidan ku,kuma ka sani Babana yace kada naje masa gida ya yafe ni.." Cikin sheshshek'ar kuka ta k'arasa fad'a hawayenta na ci gaba da sauka,a tunaninta idan ta fad'a masa matsalar ta zai ji tausayinta ya kyaleta,tana fad'a taci gaba da rera kuka,dariya Rafeek ya fashe da ita kafin yace "Auu! Haba.??" Sai ya sake kyalkyalewa da dariya,sai da yayi mai isarsa kafin ya dakata still yana rik'e da ita,cikin salon tafiya da hankali yana lumshe idanunsa ya fara shafa kwantaccen gashin dake saman k'irjinsa yace "Toh yanzun ina za ki tafi kenan.!?" Kamar ya damu da sani al'halin fuskarsa murmushi kawai yake saki,ta d'ago bayan ta share hawayenta tace "Nima ban sani ba" Y'ar dariyar yak'e yayi yana kallon jikinta da yake jin yayinsa ya fara sauyawa kunsancin da suka samu bayan tsayin lokaci kamar mayen k'arfe yana fizgarsa ya daure yace "Okay! Bari to zuwa da safe kafin na tafi nayi tunani,idan zan iya barinki kici gaba da zama to,idan ma bazan iya ba dai zuwa lokacin i will let u know.!" Sheshshek'ar kuka ta sake yi mai had'e da jan zuciya,hakan yayi sanadiyyar d'agawar k'irjinta,incidentally boobs d'inta suka yi rawa,idanun rafeek akanta lokacin da al'amarin ya faru,hakan sai ya sake jefa zuciyarsa cikin zullumin da har bai san lokacin daya kai hannunsa wajen ya matsasu a hankali ba,saurin doke masa hannu tayi tana zabga masa harara tace "Sake ni!" In an commendable way,yayi murmushi ya sake matso da ita jikinsa yace "idan na k'i fa.!?" Tace "sai na maka Allah ya isa,saboda kasan tab'a ni haramun alaika." Yayi dariya yace "really.!?" Ta gyad'a kai,dariyar mugunta ya sake yi yace "Da gaske zaki yi Allah ya isa idan na tab'a ki.!?" Ta sake gyad'a masa kai,tana shirin yin magana yayi saurin d'aukarta yayi gaba yana fad'in "kiyi min babbar Allah ya isa yanzun.." Ya shige bedroom d'insa da ita,tana fizgewa tana komai sai da ya shiga da ita ya maida k'ofa ya murza key,ta tsure tana kai masa duka tace "Ni ka sake ni na tafi,kaga bana son iskanci" dariya yayi ya jefata saman bed,yana kallon ta yunk'ura zata tashi yayi maza ya danneta yana fad'in "Ni dai kike cewa d'an iska ko.??" Bakinta still bai mutu ba tace "na fad'a d'in d'an iska ne kaaaa.." Saurin rufe mata baki yayi da nasa cike da mugunta ya shiga sarrafa ta yadda ransa yaso,tutturashi ta ci gaba da yi a tsorace tana son tashi,ya sauke mata nauyinsa yana ci gaba da kissing d'inta any where,ta ci gaba da dukansa tana hawaye,ganin zata bashi matsala yasa shi damk'e hannayenta ya ware su gefe yaci gaba da murzarta kamar wanda aka aiko,,a wannan daren sai da Rafeek ya tabbatar yayi mata abunda baza ta tab'a mantawa da shi ba kafin ya kyaleta ya koma gefe ya kwanta yana maida numfashi,jikinta yayi

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180