Chapter 149
Chapter 149
cika wutar jahannam da su,and ku tuna Ubangiji yana yafe laifin da aka yishi tsakanin bawa da shi,but he doesn't pardon the sin of anyone else daya zalunci wani,wanda ya fahimta falillahil hamd,wanda ma basu fahimta ba falillahil hamd,but anyone who re-assigns my book on any site da niyyar siyarwa ba tare da izinina ba,a duk inda yake Allah ya bi min hak'k'i na,ya saka min b'acin ran da ake sa ni.* 💕 Yana sake lumshe idanunsa,muryarsa ba ta fita sosai ya wani shagwab'e fuska yace "Maganar ciki nake yi fa" sai lokacin ta fahimci inda maganarsa ta nufa,a hankali tayi ajiyar zuciya and begins to speak softly "u know this is what God is giving right? Why Hayat za ka tada hankalinka akai?" Yayi k'asa da idanunsa yana kallonta da wani irin fuskar damuwa "Roohii! u know i love children,and this is what i was waiting for" quickly tayi nodding masa kai cikin damuwa "I know Hayat! But ba kai d'aya bane,duka muna buk'atar yara da za su d'auke mana kewar rashin y'an uwa,idan muka dage da yin addu'ah in sha Allah za mu samu" jikinsa ya d'an yi sanyi da kalamanta,a hankali ya lumshe idanunsa yana furta "Allah ya amsa!" Tace "Ameen",daga hakan bai sake cewa komai ba ya saketa,har ta juya za ta tafi,ganin bai saki fuskarsa ba ta rik'e hannunsa ta shagwab'e fuska tana fad'in "To ka yi min murmushi please" ya kalleta kad'an but he couldn't saboda damuwar da ke ransa,tayi wearing fuskar tausayi tace "Please! Ka sani ma ko mun samu da daren" tana mannuwa a jikinsa,wani wawan ajiyar zuciya yayi looking at her with a wide smiling face,because har ransa ya ji dad'in furucin tan,a ransa yana yin addu'ar Allah yasa abunda ta fad'a ya tabbata,sai da ta fara mayar masa da murmushin then suka wuce tare suka yi wanka,bayan sun fito daga wanka sun shirya juna cike da so da nuna kulawa kamar ba sune cikin damuwa ba yanzun,parlor suka fara fitowa da yaji kayan more rayuwa,after sun yi breakfast they began to look around kamar yadda Daddy'nsu Rafeek yace idan akwai abunda bai yi musu ba sai a canja,sai da suka shiga ko ina sannan suka dawo bedroom d'inta da basu shiga ba tun lek'awan da suka yi da dare,suna shiga ya wuce saman bed ya kwanta yana fad'in "Washhh! I'm tired Roohii!" While yana sake kallon d'akin da mamakin adadin dukiyar da aka narkar,Nusrah kam tun shigowarsu ganin ya wuce ya barta sai ta tsaya ta k'i yarda ta zauna,yaji shiru bata k'araso kusa da shi ba,a hankali ya d'ago kansa yana kallonta,da ido yayi mata tambayar me yake faruwa? Ta kwab'e fuska tana cewa "Ba kai ne ka barni a tsayen ba" yana rage girman idanunsa ya mik'a mata hannunsa yana sakin mata makirin murmushinsa nan,a yangance ta fara tahowa ta kama hannunsan ta haura saman jikinsa,ya rungumeta sosai yana shak'ar k'amshinta da shafa jikinta,tayi luf a jikinsan tana jin yadda yake bin sassan jikinta da shafa,ba'a jima ba ya fara lalubenta da sauri ta d'ago kanta tana kallonsa,ya d'age mata gira yana tambayarta mene ne kuma? Ta shagwab'e fuska tace "Mun fasa zuwa ne?" Ya fara licking lips d'inta then yace "where?" Tace "Side d'in su Aunty!" Ya girgiza kai idanunsa akan lips d'inta yana sake nufarsu k'asa² yace "Sai an jima za muje" daga hakan bai sake bata chance na yin magana ba ya rufe mata baki da nasa yana laluben harshenta,da saurin tura masa tana lumshe idanu,here wasan sun ya canja salo,bayan tsayin lokacin da suka d'auka suna aikin faranta ran juna,suka sake yin wanka,suna fitowa Nusrah ta wuce arean closet kasancewar ta san baza ta rasa wasu kayan da za su saka ba "Hayat!" Tayi kiransa in panic and surprise,yana tsaye in front of magnifying mirror yayi saurin waiwayawa without yace wani abu,idanunsa akanta ganin tana dawowa inda yake kafin yayi magana ta rik'e hannunsa ta fara jansa zuwa arean closet d'in,babu musu ya bita har a time d'in bai yi magana ba sai da suka tsaya ciki his eyes began to drift towards the closet yadda aka jera akwatuna masu 7 har set hud'u ya sake d'aure masa jijiyoyin jikinsa,ya ci gaba da bin ko ina da kallo,yadda aka cika gurin da kaya kamar za'a bud'e wani super market ya mugun basu mamaki,Nusrah ta bud'e baki za tayi masa tambayar na mene ne? Ya kad'a kai har lokacin yana cikin mamaki,ya d'age shoulders ya furta "Don't ask me nima ban san na mene ne ba" tayi shiru ta bishi da kallo,ganin ya wuce ya fara tafiya ta biyo bayansa da sauri tace "To ka tambaya mana" yayi shiru bai ce komai ba har suka gama shiryawa,bayan wani lokaci like someone who had remembered something ya rik'e hannunta da sauri yace "get up" babu musu ta biyo shi suka nufi hanyar fita daga apartment d'in,duk inda suka wuce girmamasu kad'ai security ke yi,sun fara zuwa apartment d'in Hajiya sun gaisheta,suka tab'a hira da barkwanci sannan daga can suka shiga family apartment d'insu,a nan aka dunga fito da mahaukatan gifts da suka samu on the night of the show suna dubawa suna hira,a nan ne suka ji bayanin akwatunan lefenta ne daga Daddy'nsu Rafeek who had set the target for a while but was afraid of how to deal with it,yanzun da ya samu kansu a cewarsa shi ne yayi biyan bashi,sun yi farin ciki sosai and sun yi masa godiya da addu'o'i wad'anda yaji dad'in su sosai,har ya rasa bakin yin magana,sun dad'e sosai a nan d'in sannan suka yiwa iyayen sallama suka tafi apartment d'insu su basu lokaci su mori zamanin su. *** Rayuwa ta ci gaba da tafiya yayin da al'amura suke sake zuwa suna wucewa,wasu masu dad'i wasun kuma kishiyar haka,yayin da a b'angaren family d'in Rafeek sosai rayuwarsu ta daidaita,yanzun they have no problems at all sai dai damuwar da ba'a rasa kowane bawa da ita,zuwa yanzun an samu kimanin watanni uku da auren Annie da Abbah,and har a time d'in they had been living in London,sam sun k'i yarda su koma 9ja tun bayan auren su,da Abbah yaji bazai iya ci gaba da aikin banki bama yayi resigned and to say that his business da abunda ya mallaka ya ishesu rayuwa,and it was during this period Nusrah ta samu hutu,after their holiday da kwanaki uku,a nan duka suka fara shirin zuwa Nigeria har family d'in Baffanta Mr Sajid saboda yanzun haka closeness da suka yi sharing tsakaninsu tun zuwan su Annie k'asar da rashin nuna mata komai after knowing Aatif as their son,and how Annie and Lolly are often suke yin hirar family d'insu yasa Mom fahimtar mutum ba komai bane idan ya rasa wasu makusantansa,so there she regains the importance of fellowship da falalarsa,and that is why she must decide ta k'arfafa zumunci da danginta da ta watsar a baya. ***** *Ina labarin Hajiya Karima?* On the side of Hajia Karima kam,since the day asirinta ya tonu bayan Binnita ta k'ona black magic da ta gani a d'akinta,wannan dalilin yayi sanadin tsafin da ta yiwa Abban ya warware and to break through,after she gathered all her belongings kafin ta tafi ta yi making promise to not let them live
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180