Chapter 36
Chapter 36
take rufeta idan za ta fita,ranar sai aka samu akasi Annien ta manta bata yi locking door ba,tana can kitchen suna aikin had'a breakfast ita da Bareerah,,duka fitar Annie a d'akin babu jimawa ta farka tana ta kalle²,ta sauka daga saman bed ta tsaya,k'ofa ta hango a bud'e da sauri ta juya tayi hanyar fita,kai tsaye ta nufi hanyar bedroom d'insa cos bata manta ba,har ta kawo bakin entrance,yadda ta taho ba zaka tab'a tunanin akwai abunda zai dakatar da ita ba,amma sai ta ci burki a nan ta kasa k'arasawa tana rarraba idanu. Muryarsa ce take tashi cikin daddad'an sautinsa yana karanta alk'ur'ani cikin suratul bak'rah,ya zo dai² kan ayah ta (102 wattaba'uu..) Bai san da zuwanta ba,saboda ya tattara nutsuwarsa akan karatun da yake,wani irin gurnani ta fara a low tune numfashinta ya fara sama² ta ci gaba da fizgarsa da kyar,tana daga tsaye k'afafunta suka fara rawa kafin ayi taking time jikinta duka ya d'auka,yana ci gaba da karatunsa daga inda yake zaune saman pray mat ya jiyo sautin kamar fad'uwar abu kusa da entrance d'in d'akin,sai da ya kai ayah sannan ya waiwayo,ganin babu komai a gurin ya tab'e baki ya ci gaba,ko ayah d'aya bai sake kaiwa ba ta kurma wani irin gigitaccen k'arar da yasa dole ya dakata ya mik'e tsaye da sauri gabansa yana fad'uwa...... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 14. #Dᴇᴍᴏɴ ʙᴜʀɴ Dai² yana fitowa Annie da Bareerah suna k'arasowa gurin cikin sauri,kwance take a k'asa ta mimmik'e idanunta sun k'afe baka ganin bakin ciki sai zallar farin,ga wani irin gurnani da take kamar dabbar jeji,suka yi tsaye kanta duk sun kasa tab'ata bare su iya d'aukarta su fita da ita,Annie tayi k'arfin hali tace "Habibiiy.! Ina ganin ya kamata mu tafi da ita gurin malamin nan yanzun" Ya kalli Annie fuskarsa da damuwa yace "Annie yanzu.!?" Tace "Ehh yanzu mana,maza taimaka ka kaita mota" Ya kalleta ya kalli Annie yace "Ni kuma.!?" Tayi saurin d'agowa ta kalleshi tace "Kai d'in mana,ba kaine namiji ba,kuma dai ai ka san ka fimu k'wari ko.!?" Ya sake kallon yadda take yi ya d'ago ya kalli Annie yana marairaicewa yace "please Annie ku dai kamata ku kaita" Ta b'ata rai ta hararesa tana barin gurin tace "idan ba zaka yi ba ka barta nan idan na fito sai ka goya min ita a bayana" Yana jin tace haka ya san magana ta fad'a masa,babu shiri ya koma cikin room d'insa da sauri ya d'auko car keys ya fito,Annie ta dawo tana sanye da hijab,ya sunkuya ya d'auketa suka fita Annie tana bada Bareerah sak'o ta kula da gidan da Hauwa dake d'aki though ta san har su dawo ba lallai ta farka ba,suma in sha Allah za su dawo yanzun babu jimawa,ta amsa tana biye da su har ta rakasu bakin mota,ya bud'e back seat ya kwantar da ita,Annie da shi suka shiga front seat yaja mota suka fita,suna tafiya Annie taga bai tambayeta inda zasu ba,ta juya tana kallonsa tace "Dama ka san gurin ne.!?" Ya d'an kallota kad'an ta cikin mirror ya ci gaba da driven yace "Ehh!" Mota tayi remaining silence baka jin komai sai sautin groaning d'inta,har suka shiga unguwar Yakasai babu wanda ya sake yin magana,yana ta bin kwatancen,suka tsaya a bakin line ya gyara parking,da yake gidan malamin babu nisa daga inda suka tsaya,suka fita ya d'auketa har suka k'araso k'ofar gidan malamin,sun d'an tarar da mutane zaune a k'atuwar rumfar gidan,suka tsaya kad'an yana rik'e da ita har lokacin,suna ta jira har mutane suka ragu,aka yi musu iso gurinsa suka shiga,ya kallesu yana musu barka da zuwa ya nunawa Nuraz gefe yace ya ajiye ta,suka gaisa da shi cikin mutunci,bai tambayesu abunda yake tafe da su ba ko dan ganin yanayin da take ciki ma kad'ai yasa shi fahimtar inda matsalar take,ya kalleta yayi murmushi kad'an ya kalli Annie yace "tana da tsarki.!?" Annie tace masa "Ehh.!" Yace "Alwala fa.!?" Annie tace "A'ah.!" Ya kalleta yace "Ku shiga da ita cikin gida ayi mata alwala" Annie ta amsa tana kallon Nuraz "D'auke ta muje.!" Babu musu ya d'auke ta suka shiga cikin gidan,aka basu ruwa a buta yana rik'e da ita a jikinsa Annie tayi mata alwala,sannan suka dawo gurin Malam,har lokacin bata daina wannan gurnanin ba,Malam yace "Ajiyeta ta kalli gabas" ya sauketa daga jikinsa ta kalli gabas,malam yasa aka kira masa d'ansa guda d'aya yace "zauna ka rik'e min manyan yatsunta na k'afa" ya rik'e su da kyau kamar yadda malam yace,Nuraz da Annie suna gefe suna kallon ikon Allah,Malam ya rik'o forehead d'inta ya fara karanto ta'awizi yayi basmala after then ya fara karanto ayatur-ruk'yah,wani irin gigitaccen k'ara tayi ta runtse idonta hawaye suka fara bin fuskarta,Nuraz yaji gabansa yana ta fad'uwa,tunda tayi ihun yaji yana neman rasa nutsuwarsa,Annie dake gefensa ta dunga shafa kansa da jikinsa har ya d'an samu k'awrin guiwar ci gaba da zama amma duk a tsorace yake,malamin bai saurara da karatu ba har sanda Aljanun dake jikinta suka ce za su yi magana,yana ta karatu sai daya tabbatar ya galabaitar da su sannan ya dakata suka yi magana da su,duk abunda ya faru sai da suka bashi labarin suma ba laifinsu bane turo su aka yi su shiga jikinta Yace "wane ne ya aiko ku.!?" Suka amsa masa "Shugabanmu ne ya aiko mu.!" Yayi murmushi yace "K'arya kuke.. Za ku fad'a min gaskiya ko saina k'one ku.!?" Suka yi shiru basu ce komai ba,ya sake maimaitawa nan ma shiru,ya kalli d'ansa dake rik'e da k'afafunta yace "Rik'e sosai mu ci gaba" yana fad'a yaci gaba da karatu,tana ta kuka da iface² bai dakata ba sai daya sake galaibatar dasu,sannan ya maimaita tambayar wane ne ya aiko su.!? Babu gardama ko taurin kai suka ce "Shugabanmu ne." Yace "me tayi masa zai aiko ku shiga jikinta.!?" Aljanin dake magana a jikintan yace "Ba shi ta yiwa ba." Malam yace "Wane ne to.!?" Yace "Matar Babanta ce" Malam yayi murmushi yace "Kada kuyi min k'arya,kun san zan k'ona ku ko.!?" Aljanin yace "Ba karya muke yi ba,itace tasa shi yayi mata aiki,shi ne ya aiko mu muka shiga jikinta" Yace "Saboda me.!?" Aljanin yace "saboda soyayyar da mahaifinta yake mata ta yi yawa.." Malam ya jinjina kai yace "A matsayin me aka aiko ku kuyi a jikinta.!?" "Suka ce "Mu haukatar da ita ta fita ta bar gida.." Malam ya sake jinjina kai yace "Ku kuma sai kuka shiga jikinta ko.?" Suka yi Shiru basu amsa ba,yace "da ku ake amfani ana cutar bayin Allah,bayan kuma bayinsa ne kuma zaku je zaku tarar da shi,shin bakwa tsoron had'uwa da shi ne.!?" Suka ce "Muna ji.!" Yace "K'arya kuke yi,da kuna jin tsoronsa da wani abun baku yi shi ba,,yanzun zaku fita daga jikin baiwar Allah ko kuma kuna so mu ci gaba da fafatawa ni da ku.!?" Suka yi shiru basu amsa ba,ya sake maimaitawa nan ma shiru,Malam ya jinjina kai yana kallon su Annie yace "Baza su tafi ta dad'in rai ba,dole sai na k'ona su" Yana fad'a ya ci gaba da karatu,ihu taci gaba da yi,can da suka ji azaba suka amsa "Zzzzzzzz... Zzz... Za mu fita..! Kayi hahaha.. Hahak'uri.. Zzz zza
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180