Chapter 65
Chapter 65
(S.W.T) in detail before he created the heavens and the earth,,There is no rest and tranquility for a servants a wannan rayuwar ta duniya until he believes in k'addarar Allah,ma'ana ya sakankance cewa whatever Allah has created is existence and what he doesn't want to happen,it will never happen.. Haka kuma lallai al'ummah da za ta taru gaba d'aya domin ta cutar da bawa da wani abu,they will never be able to do anything except abunda Allah ya rubuta zai same shi,haka nan da zasu had'u domin su amfanar da shi,ba zasu iya ba face abunda Allah ya rubuta,, ina fatan kun fahimci abunda nake nufi a nan.!?" Jikinsu duka yayi sanyi Annie tace "Though i don't mean kada ku nuna fushi akan abunda aka yi muku,bcos Allah has given us the right idan anyi mana muka ji ba za mu iya hak'uri ba mu rama but be careful not to over do it,and never forget that Allah (S.W.T) sets out everything in the book of fate long before he created us but me yace a k'arshe.!? Cewa yayi da za muyi hak'uri akan laifukan da aka yi mana da yafi mana alkhairi sama da muce za mu d'auki *FANSA* da kanmu.. Yana daga cikin abubuwa 20 da ke taimakon d'an adam akan *HAKURI* da cutarwar mutane daga sheikhul Islam Ahmad bin Abdulhalim bin Abdussalam *(IBN-TAIMIYYA)* yake cewa "Bawa ya halarto da zunubansa a zuciyarsa yana mai jin cewa lallai Allah bai d'ora su akansa ba sai da zunubansa,kamar yadda Allah (S.W.T) yace:"Kuma babu abunda yake samun ku na musiba face da sababbin abunda hannayenku suka aikata,kuma yana yafe dayawa" (Shurah). Thus if a servant feels that everything that he has earned na rashin dad'i is due to his sin then he is absorbed in repentance and forgiveness from these sins da suka zama sababin d'ora mutane akansa,ya bar kuma aibanta su da zarginsu,da cin mutuncinsu.. Kuma idan ka ga yana kutsawa cikin mutuncin mutane idan suka cutar da shi and not go back to self-blame da neman gafara to ka sani lallai musibarsa musiba ce ta hak'ik'a.. If he repents and apologizes sannan yace:Abunda ya same ni saboda zunubai na ne,to musibarsa ta zama ni'ima a hak'k'in sa..Aliyu d'an Abiy-d'alib (R.A) ya fad'i wata magana wacce take cikin maganganu masu tsada cewa:"Kada bawa yayi fatan wani idan ba Ubangijinsa ba,and let not him the fear of something if not of his own sin (zunubinsa ba)" Kuma an ruwaito daga gare shi da kuma waninsa cewa:"Disaster (bala'i) does not come down except da zunubi,kuma ba a d'auke shi sai da tuba" Na biyu "Mutum ya sani cewa:Lallai babu wanda zai d'au fansa da kansa face Allah ya gadar masa da k'ask'ancin da zai ji shi a cikin ransa,idan kuma yayi afuwa sai Allah ya d'aukaka shi,wannan kuma yana daga cikin abunda Manzon Allah (S.A.W) yake cewa:"Allah bai yi k'ari ga wani bawa kan afuwar da ya yi ba face d'aukaka" Wannan kuma saboda d'aukakar da ake samu idan aka yi afuwa shi yafi tsayuwa a gare shi,kuma shine yafi amfani fiye da d'aukakar da ake samu idan aka d'auki fansa saboda k'arshen izza ce ta zahiri,amma kuma tana gadar da k'ask'anci a bad'ini,yayin da shi kuma yin afuwa k'ask'anci ne a bad'ini,sai dai kuma ya kan gadar da izza a bad'ini da zahiri" Na uku "Bawa ya san cewa if his life were depend on seeking revenge,his time is wasted and zuciyarsa zata rarrabu,sannan matsalolin sa da ba zai iya riskarsu ba sai su wuce masa,la'alla wannan yafi girman muni a wurinsa fiye da musibar da ta shafe shi daga b'angarensu. But if he forgives,his heart and his body sai su tafi zuwa ga matsalolin sa wad'anda sun fi muhimmanci a gare shi fiye da d'aukar fansa." Na hud'u "Bawa yaji cewa a cikin zuciyarsa patience is half of faith,don haka ba zai bayar da sashin imaninsa wajen taimakon kansa ba,if he forgive he should keep his faith free from any defects. Kuma lallai Allah (S.W.T) yana bada kariya ga wad'anda suka yi Imani." Na biyar "Wannan zaluncin da aka yi masa,whether it be the cause of remission of his sins or the exaltation of rank,if he takes revenge and doesn't apologize ba za ta kasance mai kankare masa zunubi ba,haka ba za ta d'aga darajarsa ba." Na shida "Lallai idan yayi afuwa ga wanda yake husuma da shi,then the soul of those whom he has contended will feel that the pardoned is over him and he has made a profit against him,ba zai gushe ba har sai ya dunga ganin kansa a k'asa da shi wanda ya yiwa laifin.. wannan ya ishi afuwa falala da d'aukaka." (Fatan Allah yasa mu dace).." Ajiyar zuciya kowannensu ya shiga saukewa kamar wad'anda suka ci kuka suka k'oshi,Annie tace "Well,I know that wannan ya ishi duk mai hankali a cikinmu ya yiwa kansa hisabi kafin ranar da za mu ga amfaninsa ya zo" tana fad'an haka ta juya kan Nuraz tace "U Yallab'ai I'm back to u" ya d'ago idanunsa ya kalleta yace "Ni kuma Annie me nayi.!?" Tace "This is what i'm going to tell u right now" ya sunkuyar da kansa k'asa Annie tace "what really happens yesterday was so strange and embarrassing and ka yi matuk'ar bani mamaki" yayi saurin sake d'agowa tace "K'warai kuwa,duk abunda ya faru a bayan ka san ya faru ne ko kuwa labari kaji.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,tace "Da kai nake ka bani amsa" a hankali yace "u are the one who gave me the story" tace "Shin an tab'a arresting mutum for a crime he didn't do.!?" Yace "No!" tace "Ka san matsayin Maimunatu a gurin mahaifiyarka or u don't know.!?" A sanyaye yace "I know Annie" tace "What's her fault in what ur father has done to both of u.!?" Yayi saurin d'agowa zai yi magana ta d'aga masa hannu "Whatever u do ba zan fasa fad'in mahaifinka ba,u or him are not enough to change Allah's plan,ko ka isa ka yanke shi daga jikinka.!? Duk abunda ya faru it was because of misunderstanding,but i made sure that since his parents had confirmed that u were his son,saboda haka duk jimawar da za'ayi zai fahimci haka ko nace ya fahimta zuwa yanzun,so ka maida hankalinka jikinka idan ba haka ba zamu sa k'afar wando d'aya da kai" har ta gama bai sake ko da tari ba sai da tayi shiru a hankali yace "Im so sorry Annie,in sha Allah it won't happen" tace "It's better",Nusrah dake wasa da middle finger d'inta Annie ta kalla tace "Ke kam daughter ba saina maimaita miki ba,ina fatan kinji maganata ta farko Allah yasa za ki kiyaye kiyi amfani da ita,,and hoping we all forget the past and forgive our parents and relatives,and in sha Allah in the future we will reap the benefits." Suka ce "may Allah (S.W. T) say so" ta amsa "Ameen" 2 day's later... Hajiya ce ta kalli Rafeek dake zaune saman armchair tana b'ata rai,Maimunatu ta shigo ta gansu a parlor'n Hajiya ba su da niyyar fitowa,ta kalli Hajiya ta kalle shi tace "Wai Hajiya ba tafiya za muyi ba.!?" Hajiya tace "Uhn.! Wollahi kin ganni sai binsa nake kamar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180