Skip to content

Chapter 68

Chapter 68

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,260 words 0 views Progress saved
Download Book

some of the tears of remorse da suka fara sauka yace "u really forgive me.!?" Tayi masa banza,he kept repeating like he had a brain problem,ta fusata da tambayar da yake maimaitawa a tsawace tace "Kai haba da Allah,ance an yafe mene ne kuma na tambaya.!?" He stopped looking at her with tears streaming down yayi ajiyar zuciya a wahale yace "do u know what really happened after i left u.!?" Bata d'ago ta kalleshi ba bare yasa rai zata amsa,Annie in a fit of rage tace "Koma mene ne ya same ka mene ne alak'ar mu da shi.!? Ko ka tab'a tunanin mu wani abu ya faru da mu.!?" Yayi shiru yana gyad'a kai like he where lost his ears tace "If u really don't know,let me tell u how stubborn u are.." yadda rayuwarsu ta faro tun daga ranar daya kori Lolly daga gidan kaf ta kwashe ta sanar masa ba tare data rage ko wasali ba,yana kallon Lolly with some tears of regret yake fad'in "Na rok'e ki da girman Allah kada ki dubi kirkin da mahaifana suka yi miki,nor to look at what i have done to u,dan Allah ki fad'i duk wani kalma which ur mouth shall speak that the Lord may requite akan irin zaluncin da nayi muku.!" Tayi saurin kallonsa tana jifansa da mugun kallo with her coloured eyes tace "Lokacin da nace mun yafe maka wani yayi shawara da kai.!? Ko kai ka sa muka yi hak'uri.!?" Yayi saurin girgiza kai yace "None of this but i know i don't deserve ur pardoned.!" Lokacin sallah da taga alamun yayi kusa ya bata damar mik'ewa tsam tayi wucewarta ba tare data sake kula kowa ba ko ta bi ta kan maganar da Rafeek yake mata,tana shigewa bedroom d'inta ta kulle dan ma kada a dameta bcos tana jin baza ta iya sake zama ba idan yana gurin,Annie ta bita da ido bata ce mata komai ba,Hajiya tace "To Maryam mu dai ina tunanin za mu koma,sai dai ko idan an kwana biyu mu sake dawowa" Annie tace "Hajiya ai da kunyi sallah kafin yaron ya zo ku ganshi" Hajiya tayi murmushi kad'ai bata ce komai ba,Annie ta musu jagoranci zuwa bedroom d'inta,suka yi alwala suka yi sallah,kafin su idar ta kira Nuraz,yana d'auka tace "HABIBIIY.! Do u hear me.!?" Yace "Ehh! Annie" ya nutsu yana jiran yaji me za tace,Annie tace "If there's no problem can u come home.!? I want u to come right now." Yace "right now Annie.?" Tace "Ehh! There's something so important running amma idan da matsala ka zauna kawai ba sai ka zo ba" yace "Toh",since Annie was hanged the call ya tsaya da wayar a hannunsa yana tunanin ba lafiya ba tunda tace yanzu,yana ta tunanin mene ne yake faruwa ya fito daga hospital ya kamo hanyar gida,,a gida kuwa suna gama magana da shi Annie tasa Bareerah ta musu preparing healthy lunch,bayan sun idar da sallah tayi musu jagoranci suka nufi gurin cin abinci. In less than twenty minutes ya k'araso tun daya shigo arean kafin ya k'araso bakin apartment d'in sun ya hango motocin dake parke,ya bisu da kallo har ya gyara parking ya fita,yana tsayawa bakin entrance yayi knocking Bareerah ta fito daga room jin ana knocking ta bud'e,ta gansa tsaye fuskarsa cike da damuwa,tayi masa barka da zuwa ya wuce ciki yana tambayarta Annie,before ta amsa masa ya hangota tana tasowa daga dining,ya dakata da tafiya har ta k'araso inda yake,ta tsaya daf da shi kafin tayi magana su Hajiya suka taso,ya kallesu kad'an yana gaida su,Hajiya ta zuba masa ido a fili tana fad'in "Masha Allah jikan nawa ne yayi wannan girman.!? Lallai shekarun da yawa" Annie tayi murmushi,shi dai Nuraz couldn't speak yana kallon Annie yace "Annie.!" Bai k'arasa ba tace "Ur grandma" yayi saurin kallonta though babu laifi ya gano kamarta da mutumin rannan da suka had'u,ya juya ya kalli Annie fuska a had'e yace "Annie kiran da kika yi min fa.!?" Tace "Zauna tukuna zan yi maka bayani",ya nemi guri ya zauna ransa a dame but he doesn't look at them again,,after he sits down his eyes go up to Rafeek ya zabura ya mik'e tsaye da mamakin mene ne ya kawo shi,Annie ta dawo da shi ta zaunar tace "Ina za kaje.!?" His nerves that appears began to hit up quickly ya datse hak'ora yace "Annie mene ne amfanin zuwa na kenan.!?" Tace "Kuyi magana da mahaifinka",ya girgiza kai idanunsa cike da b'acin rai yana kallon Rafeek yace "he's not my father and i don't have any contact with him,har abada idan har wannan shi ne mahaifina gara ace tun farkon samuwata ban kasance d'an da aka samar ta tsarkakakkiyar hanya ba.!" A tsorace Rafeek ya d'ago yana kallonsa jikinsa sai rawa yake yace "My son" a harzuk'e Nuraz ya watsa masa kallon tsana yace "kada ka sake kira na d'anka,ni ba jininka bane" Annie ta dafe kai bata iya yin magana ba,ya juya a fusace zai fita Rafeek yayi saurin tararsa with tears streaming down,Nuraz ya d'aga idanunsa masu cike da b'acin rai ya sauke kan Rafeek yana jiran yaji me zai ce,Rafeek cikin rawar jiki yace "Before u make a decision u have to think of what will going to happen" Hak'oransa dake datse ya murza suka bada sauti yace "Babu buk'atar bincike,ko har ka manta shekaru 28 da suka gabata,a lokacin daka tarar da mahaifiyata d'auke da cikina.!? Shin ka yi bincike ka tabbatar ni ba d'anka bane kafin ka yanke hukuncin cin zarafin baiwar Allah nan.!?" Rafeek ya kasa magana sai kallon Nuraz da yake yana jin kamar ya rungume shi ko zai ji sanyi,ya fara takowa a hankali zuwa inda Nuraz yake hawaye suna ci gaba da bin fuskarsa,yace "Of course i made a wrong decision without investigating.. But u have to excuse me,ka tsaya kaji dalilina.." Nuraz yace "Kamar yadda kak'i sauraron ita wannan mahaifiyar a wancan lokacin,today i wouldn't listen to u.." Yana fad'a ya wuce zai bar musu gurin cikin fushi,Rafeek dake tsaye da sakakken baki yayi saurin rik'o hannunsa,cikin wani irin fushin da bai tab'a tsintar kansa a ciki ba ya juyo garin ya fizge hannunsa daga rik'on da yayi masa ya hankad'esa,kad'an yayi saura ya kai k'asa yayi saurin rik'o shi,all of them looked at him in amazement bcos no one thought zai rik'o shi,Rafeek yana dai² ta tsaiwarsa Nuraz ya wuce zai bar wajen a karo na biyu,duk kiran da yake masa bai yadda ya juyo ba ya nufi hanyar fita daga gidan ransa a mugun b'ace duk da ya san ko ya ce zai koma office ba iyawa zai yi ba amma ya gwammace ya bar musu gidan,idan ba haka ba kuwa komai yana iya faruwa his mind where thinking da ya san dalilin kiransa kenan there is no reason for him to come,yana zuwa dai² entrance zai fita Hajiya da Maimunatu suka kirashi da k'arfi a tare in a kind of frightful voices da bai tab'a jin irinsa ba..... *#😱 Hhhhh! Lallai Rafeek's family akwai k'arfin hali,,let's see what happens to him...🏃* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 27. #Hɪꜱ ᴅɪᴀʀʏ Waiwayowa yayi a hankali fuskarsa babu alamun

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180