Skip to content

Chapter 75

Chapter 75

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,277 words 0 views Progress saved
Download Book

za'a turo musu driver,bayan sun gama magana da ita ta ajiye wayar,lolly dai ta shiga sabgogin ta bata sake mata maganar mara lafiya ba,haka kowa ya shiga harkokin gabansa. Kamar yadda Maimunatu ta fad'awa Annie,ranar kwana uku da dawowarsu gida ta mata waya,tun kafin su gama shiryawa sai ga shi an turo mota da driver har gida,suka fito ita da Nusrah cikin shirin fita,lolly da Bareerah suna parlor a zaune suna hira suka yi musu sallama,su kuma suka bisu da fatan dawowa lafiya,Annie ta kalli yadda lolly ke yi da fuska but bata kula ta ba,she knew she was sad when she asked her who was sick tak'i fad'a mata,tayi murmushi dai a ranta tace "Koma waye babu lafiya idan na fad'a miki ba amfani zai yi ba,tunda ba zuwa za kiyi duba shi ba mene ne na tambaya.!?" Suka fita inda driver yake jiransu,tun da suka d'auki hanya har suka shiga arean da mansion d'in yake mamaki duk ya cika su,Annie tayi ta jinjina lamarin a ranta even though she has been hearing about Rafeek for a while but not knowing anything about his exalt,kada kuso ganin k'auyanci lokacin da suka tsaya bakin apartment d'insa,bcos duk inda tunanin su da hangensu yaje sun duba k'ofar shiga amma sama ko k'asa sun rasa,baturen dake tsaye a gurin ya tambayi sunan su,Annie ta kalli Nusrah tace "Yau na ji gulma,shi kuma wannan mai zai yi da sunan mu.!?" Nusrah ta kyalkyale da dariya tace "Shi ya sani" juyin duniya yayi da su su fad'a Annie tace da ta fad'a masa gara su shekara a nan,idan sun gaji su koma inda suka fito,bature ya koma gefe ya k'ame kamar dodon gona,suka yi tsaye they were in the house but could not figure out where the door was,sun kusa mintuna ashirin a guri d'aya kafin ta kira Maimunatu a waya ta sanar mata suna cikin gidan tun d'azun,Maimunatu tace su d'an jira ta tana fitowa yanzun,bayan kamar mintuna biyu suka ga ta fito,daga Annie har Nusrah cikin mamakin wannan lamari suka bi Maimunatu da kallo har ta k'araso inda suke,fuskarta a sake ta musu barka da zuwa,tana amsa gaisuwar Nusrah ta kalli Annie tace "Adda maryam is this our baby.!?" (Kuji dai in banda d'aukewar tunani,did Maimunatu forget since before they were left 9ja Annie's husband died) Annie ta kalli Nusrah da ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "Ehh y'ar kuce" Nusrah tayi saurin kallon Annie kamar za tayi magana sai kuma tayi shiru,Maimunatu ta kalleta tana jinjina kai tace "Masha Allah,ai ga kama nan ta d'auko" Annie tayi saurin kallon Maimunatu tace "kamar waye ta d'auko.!?" Maimunatu tayi murmushi tace "Ta y'ar uwata Hauwa'u,but baby instead u look like i sai kika d'auko ta y'ar uwata.!?" Annie stared at Nusrah for the first time and wanted to find out what people were saying to her,ita dai tunda Allah ya had'a su da Nusrah take zaune a gurinsu abokan kasuwancin su suke yawan fad'a mata suna kama da yarinyar kasancewar da ita Annie da Lolly suna d'iban kama sosai sai dai lolly ta d'an fi Annie haske,and Bareerah has been telling her this for a long time itan ce dai bata yarda ba,a fili bayan wani lokaci ta furta "ikon Allah" duka suka kalleta Maimunatu tayi murmushi saboda bata gane abunda Annie take magana akansa ba,tana kallon Nusrah tace "what's ur name baby.!?" Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa tace "Nusrah" ta jinjina kai tace "Masha Allah,,ya karatu fa.!? Na san dai kina yi" tace "Alhamdulillah" dai² lokacin da suka tsaya bakin entrance,Maimunatu tayi y'an danne² tana jan su da hira,they didn't take a moment tayi enrolling sunan su,kamar daga sama suka ji k'ofar tana mentioning sunayensu and welcoming nasu,suka d'aga kai a tare suka kalli juna,Maimunatu ce a kan gaba suna binta har suka shiga cikin apartment d'in daya kusa gigita tunanin su,dukiyar da aka zuba kad'ai ya zame musu abun kallo,suna ta tafiya su wuce wannan parlor su shiga wannan har suka k'arasa bedroom d'insa inda suka tarar da Hajiya,tana ganinsu ta saki fuska tayi musu maraba cikin mutunci,Annie da Nusrah suka zauna suka gaisa da Hajiyar da tambayarta mai jiki,ta amsa babu yabo saboda ta san idan tace da sauk'i kawai fad'a za tayi,kafin kace me har an fara jera musu kayan ciye-ciye,ta ko ina maidservant ne turawa sai shigowa suke suna hidima da su,tun abun yana basu mamaki har ya daina,,a tak'aice ranar har bayan maghreb suna gidan sai kusan isha sannan suka yi shirin tafiya,Hajiya ta cika su da goma ta arziki and tasa su Clark da driver su mayar da su gida,suka yi sallama,Hajiya thanked them saboda ta ji dad'i sosai tana ta basu hak'uri da sak'on su gaisar mata da Hauwa'u,ko da suka tashi dawowa motar da aka d'auko su a zuwa ba a ita aka mayar da su ba,,lolly was sitting in the parlor wondering where Annie went sai ga su sun dawo,ta bisu da kallo bayan ta yi musu sannu da dawowa,Clark ya shigo musu da kayan da Hajiya ta basu sannan yayi musu sallama,lolly ta bisu da kallon mamakin inda suka samo shi,dai² suna zama saman armchair,looking at them again tace "Adda ni kam ina kuka jene.!? Ni dai na san babu wanda kuka sani a garin nan,amma tun yamma da kuka fita sai yanzun,nayi tunanin ko mall kuka je.." Annie tace "Who knows ko we have found out a new family ne a nan k'asar" she quickly looked at her and was surprised by the expression tace "relatives? Here.!?" Ta gyad'a mata kai tana tashi tace "Ehh! Kin san komai nufin Allah ne ai" ta jinjina kai tace "Haka ne" daga haka bata sake magana ba,a ranta take ta juya maganar and ta k'udurce duk abunda Annien za tayi ba zata sake tambayarta ba,but zata sa mata ido har sai ta gano ko mene ne take hidden mata. 9:00pm His car stopped at the apartment,ya fito ya rufe a hankali ya nufo entrance,duka suna zaune a parlor har lokacin suna hira doorbell tayi k'ara Annie tace "Daughter je ki bud'ewa.." Tun bata k'arasa ba tayi zumbur ta mik'e tana fad'in "Kai Annie,ni dai ba sai kin fad'a komai ba" Ita Annie dariya ma Nusran ta bata,tace "Ku ji min ja'ira,do u know what am i going to say kika tari numfashi na.!?" Tace "No Annie! But if u say so Allah na san sai kin sani jin kunya" suka sa dariya har Bareerah dake fitowa daga kitchen,dai² tana bud'e masa k'ofa Bareerah tace "Ni dai Annie ban san me yake faruwa ba,duk naga kwana biyu baby kunyar ki take ji." Annie tana dariya tace "To waye ya sani ne,ga ta nan dai tambayeta muji whether she'll say anything to u",suna had'a ido da shi yayi mata murmushi k'asa² yadda za ta ji shi yace "Hi.!" Ta bishi da kallo tace "Hello" He rolled his eyes and stood still where he was yace "how are u.!?" Tace "Uhm! Alhamdulillah" ya jinjina kai yana sakin ajiyar zuciya sannan ya fara takowa ciki,ta koma baya kad'an ta bashi hanya ya wuce ta mayar da k'ofar ta rufe sannan ta dawo tana cewa "Bareerah Aunty what are u asking.!?" Bareerah tace "Kunyar Annie naga kina

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180