Chapter 161
Chapter 161
yace "Um'um" ta kalli yadda fuskarsa ta koma ita dai kamar za ta fashe da dariya,ta daure dai tana ta b'oyewa,sam basu kula da Mr Rafeek a wajen ba sai da suka kusa k'arasowa,kasancewar ba ya k'asar ya je taro Egypt da suka yi waya Abbah ya sanar da shi haihuwar shi ne fa ya taho,Nuraz ya bud'e ido sosai yana kallonsa sai kuma ya saki fuska yana murmusawa yace "Hi Dad!" Yana d'aga masa hannu,Rafeek looked at them with a smile yace "hello beta" to them as well,suna zuwa Nuraz ya rungume shi yace "welcome back Dad ya hanya?" Rafeek yace "Alhamdulillah" Nuraz da wani shegen shagwab'ar sa tun na yarinta da yake ma Annie ya d'an ja jikinsa kad'an yace "i just forgot fushi muke yi da kai ma Daddy tunda bamu san za ka dawo ba" Rafeek ya biyewa d'ansa yana shafa kansa yace "really apologize beta kaina bisa wuyana,but it's not my fault ku yi blaming Abban ku" ya k'arasa maganar da nuna Abbah,Nuraz ya zaro ido kamar ya ji tsoro yace "A'a ba sai mun ce komai ba tunda Abbah ne mun hak'ura ko Roohii?" Ya k'arasa maganar da yiwa Nusrah tambaya,ta kuwa d'aga masa kai tace "Ehhh mana" babu wanda alak'ar sun bata burge ba cikin y'an uwan su Annie,it was there Nusrah tayi k'asa da kai to greet her father-in-law and welcomed him,ya amsa fuskarsa a sake sai sa musu albarka yake yi,a nan Baba ya nunawa Nuraz danginsa na b'angaren Lolly and introduces him to them,haka Nusrah ma matsayin matarsa,they were all surprised wai Lolly tana da saurayin d'a kamarsa Annie kuma sai yanzun ta haihu,even though sun samu labarin abunda ya faru a bayan but basu yi tsammani ba,bayan an gama nuna masa y'an uwa sai ya d'an sake,da mazan suke maganar neman masauki ma Hajiya ce tace "wane masaukin sai dai idan ba ba duniyar kou?" they stayed in the hospital har dare,lokacin sun fito za su tafi kuma suka ga motoci manya na alfarma da securities,they were not surprise dan tun a karon farko da suka ga Rafeek suka ganeshi saboda yawan maganarsa da jin sunansa a news,so duk basu gama tsinkewa da al'amarin ba ma sai da suka shigo mansion,nan Guy's suka fara raina kansu Hajiya tace ai sai su tafi apartment d'inta duka,suma su Lolly sun had'a kai ita da mijinta suna sai dai a raba tsakanin su da Hajiya,Nusrah was on the sidelines suna kallon drama,da suka ga abun ba mai k'arewa bane Nuraz ya rik'e mata hannun yace "Let's go inside Roohii,idan sun gama duk za su hak'ura" yana fad'a suka yi sallama da y'an uwa suka wuce apartment d'insu,a hankali Junayd yayi murmushi yana taba Kazim yace "I wish i could find a woman like this babe" Abdoul dake gefe yana jinsu because shi dama ahlus'sunnah ne yace "babu dai kyau kallon matar wani" Kazim yayi murmushi yace "wollahi broah ko ni ma ban yi tunanin tana da aure ba da farkon har na ji na fara wani tunani a raina" Junayd yayi murmushi yace "dole ne ai ko wane ne ya ganta yaji bak'on yanayi" shi dai Abdoul yana ji yace "tou sai kuyi musu fatan alkhairi,and mu kuma Allah ya zab'a mana wasu" Kazim yace "ameen brother." Sai da Annie tayi spending five days a hospital sannan aka sallame su,alhamdulillah jikinta ko da yaushe sai kyau yake yi,tana sake warkewa baby's suna samun kulawa,ranar da aka sallamesu da yake da safe ne,y'an uwa suka yi musu rakiya zuwa gida,Nusrah kam ita dama Nuraz cewa yayi ba sai sun je ba tunda sallama ne kawai zuwa dare sai suje,bcus kullum suna hospital d'in tunda aka yi haihuwar even though ta so ta je ayi rakiyar da ita,sai da ya bari ta gama fushin da yamma suka fita siyayya,wani babban mall ya kai su a can suka yi ta jidar kaya duk abunda za su siya na mazan iri d'aya suke d'auka,ita kuma baby girl sai a d'auko mata na mata wanda colour d'in yayi dai² da na brothers d'inta,Nusrah duk ta fi zak'ewa wajen zab'en kayan baby girl,suna gama siyayyar an musu packaging kayan a manyan bags aka fitar musu da su,aka sa musu kayan a back seat then suka d'auki hanyar gidan Annie,lokacin su Hannah da Afaf sun zo gidan sai tambayar Nusran suke yi sai gasu suna shigowa da manyan bags hannu biyu²,Annie da kowa da yake gidan sunyi mamakin kayan da suka jido,ita kam ma har fad'a tayi musu,Nuraz ya jingina da ita kamar yaro ya shagwab'e yace "Annie! Idan bamu yi miki ba a duniyar nan waye za mu yiwa?" Before yayi adding wani phrase quickly tace "tou Allah ya muku albarka ya raya min ku,but what u do not understand is that kayan ne sunyi yawa" su dai sun riga sunyi haka suka nuna mata babu komai sai a bayar da wasu. Kwanaki suna ta tafiya,ranar suna da yake ba wani taro za ayi ba duka dai family ne kad'ai but they plan to have a dinner at the mansio,ranar suna da yamma Malam suka yi waya da Abbah yace anyi rad'in suna,suna gama magana Abbah ya fad'i sunan yaransu but right away Annie had recently known tare ma suka yi shawara,ita macen ansa mata KHADIJAH named Nusrah's dead mother za su na kiranta da (Afroze),sai Alhassan shi kuma MUHAMMAD (sunan Baba),shi kuma Alhussain (sunan Malam) USMAN nicknames d'insu (Alhassan) da (Alhussain). On the night at the mansion suka gudanar da k'ayataccen dinner na iya family d'in,samari da y'an mata da suke nan kowa ya kame mutuncinsa kada ayi abun kunya,while a bayan fage kam tuni suke da digit d'in juna,shi Junayd shi ne yake son Kalthom y'ar wajen Maimunatu,Abdoul kuma Hannah,sai Kazim shi kam Afaf ce ta san,daga Nigeria gefen Abbah nobody came except Malam alone yazo yaga jikokinsa and to see where Mr Sajid and his family were living,Aatif ma yazo dinner d'in though he did not want to come Daddy yace dole ne yaje,abun family bai isa ya ware kansa a ciki ba,otherwise kuma sai dai ya canja wani mahaifin,haka ya zo amma abun mamaki daga Nuraz har Nusrah da take jininsa babu wanda ya kalleshi bare su nuna sun sansa,duk ya takura da zaman su kuma kamar had'in baki a gaban kowa was not ashamed to express their love to each other,while on the other hand,if Aatif tried to run away sai yaga hankalin Daddy yana kansa,dole babu yadda zai yi haka ya zauna,yana kallon yadda Nuraz da su Kazim suke fira suna dariya amma suna had'a ido da Nuraz ko akace "Aatif baka ce komai ba,ba ka magana ne?" Sai yaga fuskar Nuraz ta canja ya gimtse,sai dai kawai yayi musu murmushi ko yace "no kawai hiran nawa ne bai zo ba",Nusrah ma ana can cikin y'an mata sai hidima suke yi,da yake ita kad'ai ce take da aure amma kansu a had'e yake dukansu,lokacin da za su tafi Aatif ya fi kowa murna,suna barin gidan kuwa Daddy yace da wa Allah ya had'a ni ba Aatif ba,nan ya dunga masa fad'a,jikin Aatif ya sake yin sanyi but the other side of his mind had something da yake k'ullawa,har suka isa gida bai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180