Chapter 108
Chapter 108
can but kafin tayi tambayar ta hango fuskar Rafeek a ciki,she was silent and wondering why they should go with him,without looking at where he was tana had'e rai ta shiga ta samu seat d'in kusa da Nusrah she sat and kept praying in her mind,tunda ta zauna tayi shiru har sanda aka yi sanarwar jirgi zai tashi bata sake cewa kowa komai ba hatta Nusrah da Nuraz,tana nan zaune shiru tana saka da warwara a zuciyarta about how to deal with him once they landed safely jirgi ya tashi zuwa cikin sararin samaniya,tsayin awannin da suka d'iba suna shek'a gudu a cikin hazo da giragizai haka ta shafe su akan neman mafitar yadda za ta hukunta Rafeek d'in cikin ruwan sanyi,,lokacin da jirginsu ya sauka a airpor bayan sun sakko daga jirgi before Nuraz had made the call to bring him a car guards d'in Rafeek suka bayyana,manyan motoci na alfarma da aka jera masa a wajen were waiting for him kamar wani minister ko president,except when Rafeek speaks to them su zo su tafi gida,Lolly pretends not to go by and starts walking around trying to get out of the airport without saying anything,Nusrah da Nuraz da suka san they had no choice but to go after her,nan suka juya without saying even a single word but Nusrah's face was disgusted by what had happened she turned slowly to look at her father's friend,Rafeek dake gefe yana kallon ikon Allah yaji gabansa ya fad'i da yaga lolly suna tafiya,damuwa ta sake bijiro masa because bai yi tunanin hakan zai faru ba tun farkon,ya dafe kansa da yake jin kamar zai tsage a hankali ya lumshe idanunsa,Clark ya k'araso kusa da shi da sauri zai yi masa magana ya d'aga masa hannu had'e da yi masa alamar su bi bayansu,babu musu suka fara binsu a hankali. They were standing at the airport after their arrival with the intention of getting a cab da zai kaisu Albert street,while Rafeek and Clark together with some of his security guards were trying to get out of the airport dai² nan dandazon journalists da suka k'araso gurin suka yo kansu,wasu daga ciki suka nufi gefen Rafeek wasun kuma suka yi side da su Nuraz suke tsaye suna neman zagaye su al'amarin bai gama ba su mamaki ba sai da suka ji y'an jaridun suna watso musu tambayar "What is the truth of what they see going through social networks? They hear that there is a strong link between them,shin da gaske ne akwai secret relationship tsakanin shi *SUPERIOR* da *DR PSYCHO?* If so what kind of closeness is between them.?" On the side of Rafeek his security guards who were with him and those who were waiting for their arrivals tried their best not to let the journalists approach him as they did to Nuraz,gaba d'aya suka zagaye shi until they made sure to get him to the car ya shiga ya zauna,while on the side of Nuraz kuma rashin mafita yasa shi fad'in "I'm really sorry because u will not get what u want from me but maganar alak'a kamar yadda kuka ji ko kuka gani,tabbas akwai b'oyayyar alak'a tsakaninmu.." Tambayar da wata y'ar jarida tayi masa shi ne "Shin ko za mu iya sanin alak'ar da ke tsakaninkun.?" Murmushi yayi ya girgiza kai da fad'in "There is still a time,but if the need arises,the world will witness about it" haka suka ci gaba da yi masa tambayoyi even though ya fad'a ba zai iya bayyana musu wace irin alak'ar ce tsakaninsu ba,a lokacin ne kuma waccan tawagar da suka nufi gurin Rafeek suka juyo suka dawo inda suke ganin kamar a nan d'in za su fi samun wani abun kaiwa gaba,Rafeek daya samu damar shigewa cikin mota ba tare daya kalli inda guards d'insa suke ba ya ba su umarnin suje su fito da su daga cikin y'an jaridun dake kewaye da su,cikin girmamawa suka bazama cikin taron y'an jaridun dai² lokacin wani bature yake tambayar Nuraz "But Sir mun ji ana cewa kai d'ansa ne,shin haka wannan maganar yake.?" Idanu Nuraz ya zuba masa as if he were looking for an answer,Clark daya ratso tsakiyar taron yayi k'asa da kansa yadda Nuraz d'in zai ji yace "Sir we have to leave right now,if not this people doesn't let u even to rest" wani irin kallo Nuraz d'in yayi masa zai yi magana ko me ya gani kuma sai ya fasa,cike da gajiya yana sake rik'e hannun Nusrah dake cikin nasa tun d'azun da y'an jaridun suke neman tureta suka fara k'ok'arin barin wajen,suna tafiya y'an jarida na binsu kamar kura ta ga nama,cikin sauri sauran guards d'in mahaifinsan suka kewaye su,ko da suka k'arasa bakin motocin basu tsaya musun ba za su jeba ana bud'e musu mota suka shige,kai tsaye daga airport mansion suka wuce dake nan a cikin Oxford. When they arrived after all the vehicles had parked duka sun fito but Lolly sai tak'i fitowa ta kafe akan lallai ita ba za ta shiga ciki ba,idan har sunga ta fito to gidan su aka kaita,while on the other side tuni labarin k'arasowar su ya isa wajen Hajiyarsa,da yake dama tun yana Nigeria ya fad'a mata yadda al'amarin ya kasance har mayar da auren da Baba yayi,sannan ya sanar mata washe garin za su taho UK d'in gaba d'ayansu,though she did not think that they would soon come da sauri ta fito tarbarsu tare da Maimunatu da kids d'inta,ko da suka fito *KALTHOM* tana ganin Nusrah tayi gurinta da murnanta ta rungume ta,JIAN dake biye da ita taga Nusrah ta sakarwa kalthom fuska nan ta turb'une fuska tana kumburi akan me Nusrah za ta fara murna dan ta ga Kalthom ita ko ta ita bata yi ba,Lolly was still in the car before Hajiya spoke da sauri ta fito daga cikin mota,while kafin zuwan Hajiyar babu yadda ba'a yi da ita ba tace baza ta shiga ba,as she was trying to get down Hajiya tayi saurin rik'ota zuwa jikinta ta rungume tana fad'in "Marabanku da zuwa daughter" cike da jin kunyar matar ta sunkuyar da kai ta k'i yarda su had'a ido lamarin daya bawa Nuraz mamaki,daga nan bata sake yunk'urin cewa komai ba ko tayi musu akan baza ta shiga ba gaba d'aya suka d'unguma ciki,Lolly was suddenly surprised at how Rafeek had owned the mansion,even though she knew it was years ago da yake fantamawa da naira but bata tab'a zaton ya kai haka ba,lamarin bai gama d'aure mata kai ba,sai da taji entrance na mentioning names d'insu,she humbly looked to the power of God and asked herself when hakan ya faru but ta kasa samun amsa,k'ofa tana gama bud'ewa the fragrant smell and sanyayyar cold air that blows in the parlor ya sa ta lumshe ido kafin a hankali ta fara bud'esa,fes idanunta suka sauka kan wani k'aton live tv dake displaying pictures d'insu ita da Nuraz sai wasu kad'an na su Maimunatu da kids d'inta,ko da aka zo nan mamakinta kasa b'oyewa yayi because ita dai ta san bata tab'a zuwa gidan hoto ba bare tace can aka d'auketa hana k'arya wani lokacin Nusrah tana d'aukansu a phone idan suna cikin nishad'i,ta daure tana ci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180