Skip to content

Chapter 163

Chapter 163

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

sai b'ata rai take yi,a lokacin shi ya manta ma sunyi haka da ita,yana zuwa inda take sai ta matsa,yayi murmushi ya rik'eta sosai a jikinsa yace "me aka yi miki ne kike fushi?" Haushin tambayar da yayi ya cikata,nufinsa zai ce ya manta abunda yayi mata ne? Da ya dameta da fitinarsa tun bata kulashi ba har ta sauka da kyar tana cunkushe fuska tace "ba kai bane dan ka samu abunda kake so za ka fara wulakanta ni" ya zare ido yana kallonta da tsananin mamakinta yace "waye yace miki abunda nake so kenan a gurinki?" Bata yarda ta d'aga idanunta ta kalleshi ba tace "ko ba'a fad'a ba ai ni ba yarinya ce k'arama da zan kasa ganewa" mamakinta sosai ya cikasa yana ci gaba da kallonta idanunsa sun d'an birkice saboda maganar ta sosa masa zuciya but yayi k'ok'arin danne b'acin ransa yace "ba don idan muka yi aborting nasa Allah zai kama mu da laifi ba,surely a yau da sai an fitar da shi saboda na tabbatar miki ba abunda nake buk'ata daga gare ki ba kenan" saurin kallonsa tayi da mamaki because she had never expected to hear it from him,ya kad'a mata kai cike da tabbatarwa,a hankali take kallonsa hawaye suna taruwa cikin idanunta tace "Why would u say that?" Strictly yace "u said because i get what i want from u na fara mistreat naki,what have i done to u kike fad'a min haka? Me nayi miki Roohii?" Tayi shiru bata iya cewa komai ba,ya girgiza kai ya tashi a hankali cikin takaici yana fad'in "I never thought ko fad'a muke yi muna yankan jikin juna this kind of words will come out of ur mouth,sam ban tab'a kawowa a raina irin wannan tunanin zai iya zuwa kwakwalwarki ba,but i'm probably misunderstood,yayin da soyayyarki ya rufe min ido,i see nothing but u,i don't understand anything anymore,ba na jin ko wane yare sai naki,since i first found myself in deepest love,a kullum na kasance maudu'in da na fi iyawa shi ne soyayyarki,at that time when u didn't know anyone nor anything,anytime tunani da damuwata shi ne wane hanya zan bi na cire ki daga tsananin ciwon da kika samu kanki ciki,tun ranar da na tsince ki Allah (S.W.T) has tested my life with ur love,dai² da second d'aya my love for u has never changed from what it was,but i kept it hidden zuwa wani lokacin,kin san adadin damuwar da nayi going through lokacin da kika bayyana min soyayyarki da wani na?" Girgiza kai yayi idanunsa sun yi wani irin jaa yace "Ba zan tab'a misalta miki adadin k'uncin da na shiga dalilin kin zab'i soyayyar wani na ba,ba zan manta da fifita soyayyar wani na akan nawa da kika yi ba,but duk da hakan ban tab'a kallon ki da wannan laifin ba,na zargi kaina da k'in bayyana soyayyata,but lokacin da na rasa mafita ubangiji shi yayi min jagoranci,because da farkon i just decided to leave u not because idan na same ki ba zan amsa ba but u to live a happy life together with wanda zuciyarki yake muradi,wannan abu d'ayan da na rik'e yayi guiding d'ina,bayan na kai kukana ga Ubangiji,i just found my mind tana shaidan min na aikata duk wani aikin alkhairi da zai k'aramin kusanci da ubangijina,here na je umrah har ban san adadi ba,i fasted without knowing how many days have i spent,na yi sadak'a because i have sacrificed abu mafi daraja da sai bayan nayi hakan na gane nayi kuskure,continuing to beg him ya ba ni hakur'i da juriya and to pray to God that idan har al'amari na dake alkhairi ne ya tabbatar da kasancewarsa ba tare da na sha wani wahalar ba" numfashi ya ja yana kallonta kafin da wani irin muryar tausayi yace "do u think this love will one day come to an end? Mutumin da yayi shekaru yana d'awainiya da soyayyar ki kike tunanin akwai wani abu da zai gifta ciki? Is it just justice to the heart that doesn't love anyone sai ke? In my own world nake fad'a miki if there's wani abunda nake so after soyayyar Allah da manzonsa da ya zama wajibi and then my parents,surely soyayyar ki ne,soyayyar da nake yi miki tunda nake a rayuwa na ban tab'a son wani abu makamancin haka ba,is it wrong if i want something from u? Annabi (S.A.W) yace kuyi aure ku hayayyafa,saboda ranar alk'iyama nayi alfahari da ku,is it wrong if i want children from u? Or would u like me to marry someone and hoping to get some from that side? Wannan shi ne tukuicin soyayyata daga gareki? Ko jini nane ba kya so?" Shiru tayi kamar wacce ruwa ya cinye,banda hawaye babu abunda take yi but ta kasa tayi magana,he slowly breathed out yana ci gaba da kallonta with his cloured eyes yace "Sure sai wanda ake so ne ake fatan a haihu da shi,but idan duka wad'annan su ne damuwar tabbas zan bawa zuciya na hak'uri,ban yi tunanin cewa soyayyata zai zamo laifi ba,ban yi tunanin cewa na yi kuskuren kai kaina inda bai dace da ni ba sai a wannan..." Bai k'arasa fad'ar abunda yake bakinsa ba tayi sauri ta fad'a jikinsa with a loud burst of tears,muryarta da jikinta banda rawa babu abunda suke yi take fad'in "I'm so sorry Hayat,Please forgive me for hurting u,sam ban san maganar zai kai da haka ba da tun farkon ban fara ba,ka yafe min na tuba,ni bance ba na sonka ba,at all ma ni maganar Aatif tun farkon ban san mene ne ya rud'e tunani na ba,but na sani cewa sam bai dace da ni ba,idan nace ba na sonka sure na san ban yiwa kaina da zuciyana adalci ba bcos i really love u,wannan maganar ba wai ina fad'arsa ne just because i missed that opportunity ba,daga k'ark'ashin zuciya na yake fitowa,duk abunda kake so ina jin sonsa Hayat,me yasa zan k'i wani abu daga gareka? Ka yi kuskuren fahimta ta ne,idan kace na haifa maka yara why wouldn't i? Even kace sabon gari market kake so na haifa maka idan har Allah ya bani iko zan yi without being tired,when i was like an orphan wacce kowa yake kyamatar zama da ita,kai ne mutum na farko that were good to be with me,ka kawo ni cikin family'n ka,ka ba ni parents ka bani wajen zama,ka kula da lafiyata,ka zame min garkuwa,ka zame min d'an uwa makusanci,at last kuma ka amince muyi rayuwa tare,do u think i have the right to live in this world after u?" her cries that became more intense yasa muryarta sark'ewa,a hankali ya fara bubbuga bayanta yana fad'in "it's ok,kukan ya isa haka nan,u're not good enough for ur situation,i understand u,i love u" kai ta kad'a masa a hankali,yayi cupping fuskarta yana kallon cikin idanunta ya fara goge mata hawayen but sunk'i daina zubowa,ya dakata ganin ta k'i dainawa yana had'e rai yace "za ki bari ko a'a?" A hankali cikin muryar kuka tace "na bari" wasu hawayen suka sake zubowa,ya rufe ido cike da damuwa yace "didn't i tell u i don't want crying? Do u really want to see me in angered?" Da sauri tace "ka

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180