Chapter 124
Chapter 124
sallama,ta amsa tana kallonsa kamar za ta yi magana ta fasa,hannunsa ya mik'a mata ta kama sannan ta tashi ya karb'i jakartan ya rik'e yana rik'e da hannunta suka k'araso inda yayi parking,ya bud'e mata ta shiga sannan ya wuce ya shiga ya tada motar suka fara tafiya a hankali,sun fita daga skul ya kalleta yace "what's wrong with u?" Ta gyara kwanciyarta bata bud'e idonta ba tace "Nothing ni lafiya na k'alau" he just smiled and said nothing har suka shigo gida,yayi parking ya fito ya bud'e mata tana fitowa hadiman gidan suka fara yi musu barka da dawowa,ya rik'e mata hannu suka wuce ciki,suna shigowa parlor suka tarar da Hajiya zaune ita da Lolly da alamun maganar da suke yi mai muhimmanci ne duba da yadda Lolly ta sunkuyar da kai,suka yi musu sallama bayan sun gaisa suka wuce bedroom,Hajiya da ta tsagaita da magana ta bisu da kallo da mamaki ta kalli Nusrah tace "Baby zo nan na ga" a d'an tsorace Nusrah ta kalleta ta kalli Nuraz,ya lumshe mata ido alamun kada ta tada hankalinta,ta had'iye wasu irin saliva's tana tafiya kamar ba ta so,ta dawo inda Hajiya take zaune,Hajiya was looking at her eagerly and says "Are u sick?" Ta girgiza kai alamun a'a,Hajiya dai bata yarda da amsar Nusrah ba tace "Babu inda yake yi miki ciwo?" Ta gyad'a kai alamun ehh,daga haka Hajiya tayi shiru tana kallonta,zuwa wani lokaci kuma tace "Shi kenan tashi ki je ki huta" ta tashi a hankali kanta a k'asa,haka kawai sai ta fara jin fad'uwar gaba musamman da ta tuna maganar da su Sarah suka gama yi mata a skul,she slowly re-watched herself had'e da shafa flat tummy d'inta,har ta shigo bedroom d'in bata daina tunanin da take yi ba,jin motsin shigowarta yasa Nuraz dake arean closet ya waiwayo ya hangota ta shigo but kamar ba ta cikin nutsuwarta,he was quietly looking at her yana jira ta k'araso ya tambayeta abunda yake damunta because ya san ba haka ya barta ba,but bai sani ba ko bayan tafiyarsa hospital wani abu ya faru duk da ya tambayeta yanzun babu jimawa ta fad'a masa babu komai,gajiya yayi da jiran ta ya fito lokacin ya rage kayan jikinsa ya sameta zaune saman armchair,yana k'arasowa ya fara cire mata vail d'in kanta tayi ajiyar zuciya tana kallonsa,he raised his eyebrow and said "What's going on?" She nodded her head alamun babu komai,yace "I don't believe" ta sake yin ajiyar zuciya za ta yi magana ya rigata "Kin kalli yadda kika koma kuwa?" She looked at him with surprise,ya kalli fuskarta yace "Ina tunanin ba haka na tafi na barki a skul ba,can u tell me what's wrong with u right now?" Lumshe idanunta tayi tana yamutsa fuska tace "there is nothing happen to me" yace "really?" Ta gyad'a masa kai,ya tab'e baki yace "I can't believe babu abunda yake damunki" tace "why not?" Yace "Haka kike kullum ko yaune kika dawo haka?","ya ya nake to?" She said with a dry smile on her lips,as he sat next to her jikinsu yana gugar juna yace "Do u want me to tell u?" Ta gyad'a kai,ya tab'e baki yace "what will u give me if i said it out?" Dariyar da ta bayyana hak'oranta tayi tace "za ka samu duk abunda kake so" ya d'age gira so excited yace "really?" She roll her eyes and whispers,yace "Wah! It's a fun day" dariya maganarsa ta sata,yana kallonta yayi murmushi,tace "Akwai ranar da ba na shagali ba a gurinka?" Ya sake yin murmushi yana d'age shoulders yace "Akwai mana" tace "which day?" Yace "if u don't want sai kin ba ni wahala kike karb'a" ta zaro ido bakinta a bud'e tace "Sharri za ka yi min?" Ya harareta yace "Babu wani gaskiya na fad'a" tayi rau² da ido kamar za tayi kuka,yayi saurin cewa "no! Ba haka nake son fad'a ba" tace "to me za ka ce?" Yace "We are always in fun" ta harareshi tace "Ai ba haka kace ba da farko" he raised his eyebrows and said "i have change my words" ta sake harararsa tace "u will come later" he looked up and said "please don't judge me so bad,i don't want to say so" ta tashi tana kallonsa tace "Ai kuwa sai ka bawa mutanen k'asar ku labari" da sauri ya bi bayanta yana cewa "Please mana Mr's I" tace "there's no patience and no fun today" as he came forward ya rik'e kunne yace "Please Rooh" ta d'age kai tana kallon sama tace "Please let me take off my dress" yayi saurin cewa "Muje na cire miki" ta mak'ale kafad'a tace "I don't want" yace "Please!" Yadda ya furta kalmar cikin salo yasa ta turo baki bata ce komai ba,ya sake cewa "please Rooh" ta kalleshi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ya sake cewa "Please!" For the third time,kallonsa ta tsaya yi as if she was looking for something in his face,ya sake rik'e kunnensa yana rage ganinsa yace "shall I?" she slowly leaned her back a gefen closet tana nodding masa kai,murmushi ya sakar mata yana nufo inda take sai da ta bari ya kusa zuwa quickly ta janye jikinta ta fice ta d'ayan side d'in,he quickly followed her yana cewa "ki bi a hankali kada ki fad'i" tsayawa ta yi cak tana sauke numfashi even though ba wai gudu tayi ba,ta kalleshi her eyes were filled with suspicion because she didn't understand the meaning of their words from Sarah,Hajiya har zuwa na sa da yayi yanzun,ya k'araso inda take tsaye tana kallonsa ya rungume ta yana shafa bayanta,she was still feel him in shock,da kyar bakinta ya bud'e tace "what do u mean?" He smiled correctly and said "Don't u really know what is going on?" She nodded her head,he smile again tace "I don't understand what u want to say" yace "When last kika ga menses d'inki?" She looked at him in surprise and said "I don't understand" he said "u will soon understand" she was silent and thinking yace "kin tuna?" ta tab'e baki tace "I like to remember but i still can't" yayi murmushi yana copping fuskarta yace "look into my eyes" tayi kamar yadda yace,yayi mata murmushinsa mai tattare da nutsuwa yace "Kusan two months kenan rabonki da yi right?" ta zaro ido za ta tambayeshi yadda aka yi ya sani yace "Ina sanin lokacin da kike yi tun ba yanzun ba,kwanakin farkon kowane wata from 3-9,yau nawa ga watan da muke ciki?" she was silently looking at him tana juya maganganunsu a zuciyarta if that is the case,do they seem to indicate she is pregnant? Yace "But I'm not sure just na fad'a ne,sai mun je hospital za mu tabbatar,idan zatona ya zama dai² mun samu k'aruwa idan kuma ya sab'a maybe an samu matsala ne daga menses d'inki" banda binsa da ido babu abunda take yi dan tsabar mamakin daya jefa zuciyarta a ciki ko kwakwkwaran motsi kasa yi take,yayi ajiyar zuciya yana shafa cikinta yace "I will be glad idan zaton da nake ya tabbata" the way yayi maganar ta ji wasu irin hawaye sun fara taho mata,da sauri ta rungume shi tana fashewa da kuka,yayi saurin rik'ota hankalinsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180