Skip to content

Chapter 123

Chapter 123

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,250 words 0 views Progress saved
Download Book

wuce nan,maybe har mun samu.." Rafeek yace "Kana nan da halinka mutumin nan" Abbah yayi dariya yace "A'a an samu changes tunda ni kad'ai nake rayuwa without a helper" Rafeek yayi murmushi yace "well,am i going to look u for a helper kada zaman kad'aici ya illata min amini." Dariya Abbah yayi yace "ka bari aboki ni harkar mata yanzun tsoro yake ba ni" Rafeek yace "A'a dai kada ka yi musu kud'in goro,ka dai samu wata ka gwada in Allah ya yarda za'a dace",Abbah yace "banni na huta haka nan,na yi banji dad'i ba,duk da k'addara ta kaini ba don son raina ba" Rafeek ya sake numfasawa yace "well shi kenan Allah ya iya mana,but da har na gano maka wata,and na yi maka sha'awarta because ina da yak'inin za ta kula min da kai,amma tunda ba ka ra'ayi yanzun bari na bari kawai" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Aboki ka fahimce ni mana,ni a yanzun ba auren nake gudu ba,halin wacce zan auro shi ne abun dubawa,da ace ina aure na rabu da matar gara ace na samu wacce za mu zauna har abada" Rafeek ya jinjina kai yace "Haka ne,but wannan d'inma da ka ji na yi maganarta saboda na san ko wace ce ita,and idan ka aureta asirinka zai rufu za kuyi zaman lafiya bcos ba ta da hayaniya" Abbah ya numfasa yace "Shi kenan aboki zanyi addu'ah akai idan alkhairi ce a gare ni Allah ya daidaita ya had'a mu da alkhairi" Rafeek ya amsa kafin yace "Ya maganar mutanen Gombe ka je kuwa na ji baka fad'a min komai ba akan maganar da muka yi?" Abbah ya numfasa yace "Ka bari kawai d'an uwa har yanzun na kasa zuwa saboda kunyar su nake ji da tsoron fuskantar malam" (Mahaifinsa) Rafeek ya bud'e idonsa sosai yace "cewa za ka yi matsalar ta mu iri d'aya ce,kai baka je ba ni banyi abunda ya kamata ba" yace "Wollahi i want to go but ina tunanin ya kamata ace na kai musu Nusrah,sai dai lokaci ya k'ure tunda mun yi nisa" Rafeek yace "Ba na tunanin za a samu matsala game da tafiyarka da ita,but za muyi magana zuwa da safe" Abbah yayi saurin tarar numfashinsa "Kana ganin ba za'a samu matsala ba idan ka yi maganar?" Yace "There will be no problem if God approves" yace "Allah yasa" sun jima sosai suna sake tattauna yadda za su tunkari al'amuran kafin suka yi sallama kowannensu yana farin ciki da shawarar d'an uwansa.A wannan daren a gefen Rafeek bai kwanta ba sai da yayi nafila raka'a biyu to ask the Lord to forgive his sins and to ask for k'arfin guiwan da zai iya tunkarar Lolly ya yi mata explaining how things happened before then. While on the side of Lollyn bayan ta barshi zaune cikin tunani da mamakin d'abi'unta tana shiga ta d'auro alwala tayi nafila,ta jima sosai tana addu'o'i da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi then ta yi shirin bacci,bayan ta gama komai ta d'auki wayarta with the thought and fears of confronting Annie ta kirata,she made three miss calls ba'a d'auka sai a na hud'un,her body was cold enough to greet Annien in spite of yadda take amsawa babu fara'a sosai a tattare da ita,after sun gaisa duka suka yi shiru for a moment Annie za ta yi magana saboda shirun ya yi yawa Lolly ta numfasa tace "Adda dama i just call u for nothing but to apologize for what had happened,in Allah ya yarda i can't do anything u don't like again,and i will be sorry and to live with him a duk yadda yake,fatan Allah ya k'ara min hak'uri da juriyar zama da su." She was saying this and didn't wait for Annie to say anything ta kashe wayar gaba d'aya ta ajiye,tana jin hawaye suna saukowa saman fuskarta but ta kasa d'aga hannunta ta goge,ta jima sosai a cikin wannan yanayin kafin ta tashi taje toilet to wash her face from the tears da suka bushe mata,continuously thinking about how za ta yi accepting Rafeek as her husband for the second time. Washe gari da safen kamar kullum after sun gama breakfast Nusrah ta mik'e da sauri ta yi musu sallama saboda za ta shiga skul,ta wuce bedroom kenan Nuraz ya biyo bayanta,tare suka gama shiryawa suka fito,sai da suka sake yi wa Hajiya sallama,daga nan ya fara ajiyeta skul and then ya wuce hospital *ASYLUM WELCOME,* tun da ya barta a skul ranar haka nan ta wuni tare da su Veronica but she could not perceive anything except mutuwar da jikinta yayi da wani irin yanayin da ta kasa gane masa,she was sitting there waiting for him lokacin sun fito sai yamutsa fuska take saboda komai ma ba ta jin dad'in sa tayi siririn tsaki tana kallon hanya,as Sarah looking at her cikin harshen nasara tace "Madam da ba don kada na yi shishshigi ba da na fad'i wani abu" ta d'aga idanunta hardly ta kalleta tace "What is it?" Sarah laughed and said "The King's death will not be heard in my mouth." Nusrah ta tab'e baki ta harareta,dariya tayi kad'an za ta yi magana Maria Robles dake gefensu ta tab'e baki tace "ku dai babu ruwanku,bikin sunma da bamu sani ba saboda rashin muhimmancin mu" lumshe ido Nusrah tayi a hankali because ba tun yau suke mata k'orafi ba tana ba su hak'uri tace "Haba mana Maria sau nawa kike son na fad'a muku auren nan haka aka yisa ba'a bamu damar shiryawa ba,ban san me yasa kike son maimaita maganar ba" Veronica looks at Maria who was ready to speak again and said "please Maria don't say anything,we should excuse her since she told us the reason,but mene ne abun fushi tunda ga shi za ta ba mu baby?" Dariya suka sa su ukun Nusrah tayi saurin bud'e ido tana kallonsu tace "What are u saying Veronica?" Veronica laughed as she walked past tace "I said nothing" su Sarah suka sake yin dariya as they took their belongings suka yi mata sallama because they saw Nuraz's car tun daga nesan tana nufo wajen da suke,ita kuwa uwar tawagar ko kulawa bata yi ba sai flat tummy d'inta da ta zubawa ido cike da mamakin abunda k'awayentan suka fad'a,a hankali ta sake nutsuwa ta lumshe idanunta tana lissafin rabonta da ganin menses,ta d'auki lokaci tana lissafa kwanakin but idan ta yi gaba sai ta rikice dole sai ta dawo baya,finally she started to find out kusan wata biyu kenan yanzun rabon da ta sake yi. Tun da ya nufo gurin yake kallonsu,he didn't know what had happened ya ga su Veronica suna dariya sun bar wajen,yana k'arasowa wajen trying to park ya zuba mata idanusa especially as she closed her eyes sai bai yi mata alamar da za ta san ya zo ba,he pulled the door out to see that she had no intention of getting her eyes open ya nufo inda take zaune,tun kafin ya k'araso his scent's began to let her know that he was nearby,da sauri ta bud'e idonta ta sauke su a kansa,murmushin da yake mata yasa ta sauke ajiyar zuciya a hankali and then ta fara tattara kayanta yana zuwa ya yi mata

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180