Skip to content

Chapter 69

Chapter 69

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,254 words 0 views Progress saved
Download Book

sauk'i sai ma wani irin sabon had'e rai da yayi yana gesturing face,kafin yayi magana Rafeek ya kai k'asa ji kake timm kamar an yasar da k'aton abu with his hand on his heart side hankulansu Hajiya a tashe suka nufo shi,har lokacin Nuraz yana tsaye a inda yake and there was no sign that he would move hannayensa zube cikin aljihu ya tab'e baki a hankali a tunaninsa babu wani abu dake faruwa kawai pretending ne,ganin yadda suka rud'e suna kiransa yasa Annie ta d'ago tace "HABIBIIY.! Come and hold up ur father" yayi tsaye yak'i motsawa a gurin as if he didn't know what she was saying,hankalin Hajiya ya sake tashi ganin kamar Rafeek wasn't breathing tana jijjiga shi tana kiransa amma shiru kake ji babu alamun zai motsa,ta d'ago kanta da kyar idanunta suna fidda hawaye ta kalli Nuraz tace "Help him grandson ba don shi za kayi ba,saboda Allah ne and then remember all the things u can do for him kai ka fishi tunda har kaji k'ansa,for sure idan bata taimaka ba yaci gaba da zama a wannan condition d'in he could lose his life.!" Ya d'age shoulders yace "Ya rasa ran nasa mana what can his life or death za suyi min.?" They looked at him all together though no one was surprised by his statement amma Annie taji shock,Maimunatu tayi saurin d'aukan waya tried to call his doctor,Hajiya burst again into tears cikin kukan take fad'in "Irin wannan lokacin na jiye maka tsoro rafeek,tun a bayan sai dana nuna maka hakan da za kayi is a great mistake,but ur stubbornness and childhood made u unable to understand it,shin yau waye gari ya waya kenan.!?" Ta share hawaye ta ci gaba da magana "28 yrs ago a wannan lokacin u showed that u didn't want to talk about the pregnancy,aka haifi yaro kaje ka ganshi kak'i kallon d'an da kaine silar samuwarsa bare ka d'auke shi,haka ka rufe ido ka nuna kai sam baka da wani alak'a da shi,if ur child is unkind to u who do u think will sympathize with ur situation.!?" Annie tayi still tana kallon Hajiya,Hajiya tana sheshshek'ar kuka tace "Da baka aikata haka ba RAFEEK da baka gamu da irin wad'annan masifu ba,daga wannan sai wannan duk a dalilin taurin kai da ka gwada wajen bin zugar shaid'an ka bijirewa maganar iyayenka,in dai haka rayuwa take kuma za taci gaba da sawa ka sha wahala ni kam na yafe maka,ubangiji ya tashi kafad'unka" Annie tayi k'arfin hali tana kallon Maimunatu tace "Is he sick.!?" Maimunatu ta gyad'a kai a hankali,Annie tace "ya jima yana ciwon ne.!?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya lokacin sun gama waya da likitansa da yace yana hanya tace "Ehh! Ya jima" Annie tace "How long has he been sick and what's wrong with him.!?" Maimunatu tace "he had a heart attack for 23 years" Annie ta zaro ido tana girgiza kai cikin jimami tace "Allah ya sauk'ak'a masa" Once again yayi wani irin mugun had'e rai ya juya yana tafiya hanyar bedroom d'insa ya d'an dakata a fili ya furta "nasa ciwon ai da sauk'i,those he humiliated shekaru 28 suka shafe without knowing the word of happiness,they only hear about it amma a kansu basu san shi ba,yaya yake yana da nau'ika ko babu.?? But Alhamdulillah they always grateful.." Annie reached where he was standing dai² door d'in shi,hannunsa ta rik'o bata yi magana ba except to aim to get him to where Rafeek was lying and there was no sign of breathing sai dai ya kafe a gurin ko kad'an yak'i yin gaba bare ta iya motsa shi,ta d'aga idonta da suka fara sauyawa tace "Kaje ka d'aga sa idan har na isa na fad'a kaji." Ya girgiza mata kai yace "Ki kyaleshi kawai Annie" ta girgiza masa kai tace "He's ur dad,would u like to miss him.!? No matter how bad he is kai ba za ka tab'a iya sawa ya zama na gari ba,and he never did anything except what Allah (S.W.T) has written mahaifi ko yaya yake y'ay'ansa basa kyamar sa,abun daya faru a baya k'addarar mu ce mu bamu isa mu kauce mata ba,mu godewa Allah duk abunda ya same mu Allah has given us the solution,,mun samu ci gaban da ba kowa ya same sa ba,ur father is ur father,u or him are not enough to change Allah's destiny,shin ka manta duk wannan ci gaban waye ne yayi nufin ku same shi!?" Yace "Allah (S.W.T) yayi nufin mu da shi" ta girgiza kai tace "haka ne but ko wane ci gaba ko alkhairi da yake samun bawa akwai silah,shin za ka iya fad'a min waye silar samuwar ci gaban mu.!? Ko kuma are we the ones who fight to have it.!?" Yayi shiru yana kallonta,tayi ajiyar zuciya tace "Ur father is the master and he is ur genius,idan ace ubangiji bai yi nufin mu da samun ci gaba ba,how do u think ur father will be to u,why did he not forsaken u.? Don't forget habibiiy at this time he has the right yasa a wulak'anta mu but he finally gives u home and a capital so that one day do not both of u to beg for a food or shelter" jikinsa ne ya d'an fara sanyi amma kuma duk da haka yak'i matsawa daga gurin,duk wasu kalamai da Annie ta san za su taimaka ya sakko ta fad'e su amma juyin duniya suka yi da shi ko tari yak'i ya sake yi sai dai yanayinsa kana kallo zaka san kalamanta sun shigesa,Annie ta gaji da zuba masa ido tace "Shi kenan habibiiy tunda kun d'auke ni marar amfani,surely i need to get back to where i came from" hankalinsa a tashe yayi saurin rungumeta yana bata hak'uri jikinsa har rawa yake yace "please Annie don't say that.. If there are any people in the world who are desperate to be with u Annie kin san sai dai su biyo baya,Annie please i beg u with the greatness of God I'm so sorry and don't say u will leave us please.." tace "u don't care about me habibiiy ni ce dai na damu da damuwarku" yayi saurin girgiza kai idanunsa sun sauya launi yace "Wollahi Annie mun damu dake" she smiles and began to wiped the tears that cames down tace "Because of ur love i have chosen to leave home,saboda soyayyar ku i choose both of u to rejoice over me,saboda wannan soyayar nake tare da ku for 28 years without marriage and not because if i find a husband i will not stay with him,amma saboda kada ku wulak'anta na hak'ura da komai na zauna,i will have no regrets today when something has happened to me,everything i have na sadaukar da shi saboda farin cikin ku,,but today what are u trying to do for.!?" Ya girgiza kai muryarsa na rawa yace "Annie please.!" Yana magana yana goge mata hawaye "Do i deserve this from u.!?" Ya ci gaba da girgiza kai "Annie please.! Please don't say that,whatever u said we would do just bcos of u,ko da hakan yana nufin yankewa." ta sake yin murmushi mai ciwo "I wish ina da wannan alfarmar da na fi kowa

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180