Skip to content

Chapter 107

Chapter 107

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,276 words 0 views Progress saved
Download Book

sai mu k'arasa...* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *معاكم بلبيت...* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Oh Allah! We seek refuge in u from leprosy,insanity,elephantiasis,and evil diseases.* *STAY HOME,BE SAFE.* Pᴀɢᴇ 39. #Bᴇᴛᴛᴇʀ ʜᴀʟғ Gefen da su Annie suke ya kalla yace *"HAUWA.!"* a tsorace Lolly ta amsa saboda yadda gabanta ya fad'i daya kira sunanta,tana kallon Annie da ta sunkuyar da kai taji muryar Baba yana fad'in "Ina rok'on afuwar ki idan har na yanke hukuncin da baki ji d'akinsa ba" tsintar kanta tayi da fad'in "Whatever decision u make matuk'ar a kaina ne,in Allah ya yarda ba zan kalleka da wannan laifin ba,shin wane hukunci ne za ka zartar a kanmu muce ba haka ba.?" Girgiza kai yayi yana fad'in "gaskiya ne,sai dai duk da haka ina son ki gafarce ni because ya kamata ace na tuntub'e ki and to ask for ur approval before i make any decision,saboda ke ba yarinya bace!" Rufe idanunta tayi tana jin yadda k'irjinta yake bugawa da sauri²,but duk da hakan bata fasa cewa "Ka yanke duk hukuncin da kaso a kaina Baba,if that would make u happy ni wace ce da ba zan amince ba.?" Kalamanta babu wanda basu bawa mamaki ba,although many of them knows that their mother has a mild temper,but they have never imagined abunda ya faru a bayan lokacin da Baba yayi expelling nata zai sa a yanzun tayi irin wannan furucin,jikin Baba a sanyaye yana kallonta da tausayawa had'e da soyayya irin ta tsakanin d'a da mahaifi ya furta "A jiya na sake d'aura miki aure,even though i did not ask for ur consent but i want u to say it to me,do u accept the choice i have made for u or not.?" Saurin kallonsa tayi hawaye suna cika mata ido,though she was scared to hear what he had to say but there was no way da za ta fito ta nuna bata amince ba,tana sunkuyar da kai k'asa cikin muryar kuka tace "Thank u Father,Allah ya k'ara maka lafiya yasa ka gama da duniya lafiya.!" Zuciyar kowa a gurin ta yi wani irin weaken suna kallonta da tausayawa as she wipes away the tears that pour out,Baba yace "Do u accept the choice i made for u or not,yanzun nasa a warware auren.?" Kai ta girgiza masa tana fad'in "A'a na amince Baba" Tana fad'in haka ta goge sauran hawayen dake zubo mata,Baba yace "Allah yayi miki albarka" ta amsa tana sake share hawaye yayin da take jin wani gefe na zuciyarta yana bata shawaran ta bijere,nan ta fara addu'ah tana neman tsari daga sharrin shaid'an,tun daga nan bata sake fahimtar komai ba har Baba yayi musu nasiha ya sallame su,suka yi sallama da sauran y'an uwa aka yi musu rakiya har bakin mota suka tafi. Tun da suka d'auki hanyar Sardauna crescent she did not speak to anyone,suma d'in a cikinsu babu wanda ya sake ko tari,Nuraz dake driven lokaci² yake kallonta ta mirror,wani irin tausayin mahaifiyar ta sa yake ji,while a ransa kuma banda tarin tambayoyin me yasa Baba zai yi mata hakan babu abunda yake damunsa har yayi parking,jikinsu duka a sanyaye suka wuce ciki suka bar shi yana rufe motar,bayan shigowarsu kamar wasu kurame haka suka zama,kowa ka kalli fuskarsa a cike take da damuwa,ranar duka babu wani al'amari da ya kasance musu mai dad'i bayan auren Nuraz da Nusrah,and till gari ya waye babu mai wadataccen kuzari a cikinsu. As early as 7:00am they all set off for the trip,while Annie and Bareerah are trying to accompany them to the airport kasancewar ba da su za'a koma UK ba,fuskokinsu d'auke da jimamin rabuwa da Annie da take yi musu nasihar su yi hak'uri da duk yadda suka samu kansu suna rayuwa,sannan su zauna da kowa lafiya,suna tafe a mota duk take yi musu wannan nasihar but a gurinsu ji suke kamar su fasa ko kada lokacin tafiyar sun yayi,a haka suna ta jan lokacin suka iso airport d'in inda suka tarar da su Baba,Abba'n Nusrah da wasu cikin y'an uwansu bayan sun gaisa da kowa suka samu guri d'aya suka zauna shiru har lokacin tafiyarsu ya cika,lokacin da suke da y'an uwa basu wani ji damuwa ba kamar lokacin da suke sallama da Annie,a wannan locin not only Nusrah even Lolly kuka take yi because shak'uwarsu da ita ya wuce ace za su tafi su barta basu ji damuwa ba,kasancewar Annie mutum ce ita mai sauk'in hali ga iya zama da mutane besides kuma su d'in suna d'aukarta ne a matsayin shugabarsu wacce dukkan abunda za suyi sai da shawararta,haka nan idan ta nuna ba ta son suyi duk sonsu da abun suna k'ok'arin ganin sun barshi,,wani daga cikin y'an uwansu maza ne mai suna Abdurrahim yana kallonsu yace "wai wannan koke-koken na mene ne.?" Bareerah on the side tana taya su matsar hawaye ta goge idonta tana kallonsa tace "Shekaru 28 suke yiwa kuka,the closeness they get at this time will be gone,shin wannan ba abun kuka bane.? Duk wanda yake tunanin kukan da suke yi suna yi ne dan jin dad'i tabbas ya yi kuskure,da ace ya san yadda shak'uwa take,da ace ya san yadda rayuwarsu ta kasance surely da ya taya su zubar hawaye,because da ciwo ace rana d'aya sun rabu,rabuwar da ba iya unguwanni bane tsakaninsu da ko yaushe suka yi ra'ayi za su had'u,ba kuma garuruwa ba,is a country in which before they reunite definitely sai wani abu ya faru.. Wacce suke d'auka matsayin mahaifiya za ta rabu da su,shin wannan ba abun kuka bane.?" Jinjina kai da yawa daga cikinsu suke because of the harsh words da Bareerah ta dunga fad'a musu,as they found out that they had made a great mistake of breaking their relationship as the Prophet (pbuh) ya fad'a a hadith,and sai yanzun ne suka sake gane kuskuren da suka yi a lokacin da Annie da Lolly suke nuna musu so su d'in kuma suna jin haushin yadda suke mu'amala da junansu saboda rik'e zumunci da suka yi,lallai Annabin rahama ya yi gaskiya da yake cewa "Zumunci a rataye yake da al'arshi,yana cewa ya ubangiji duk wanda ya sadar da ni,ka sadar da shi zuwa ga rahamarka,wanda duk ya yanke ni ka yanke rahamarka daga gareshi",surely da sun rik'e zumunci da ubangiji (S.W.T) ya sa rayuwarsu ta inganta fiye da yadda suke a yanzun,but da suka watsar da shi fa.? Su kad'ai suka san abunda ya faru da su a bayan (Fatan Allah ya bamu ikon yin zumunci domin sa). Jikin kowa daga cikinsu a sanyaye sakamakon jin tak'aitaccen tarihin yadda suka rayu da juna tunma Lollyn ba tada cikakkiyar lafiya har zuwa bayan ta samu sauk'i,suna nan tsaye suna jimanta al'amarin aka fara kiran sunayen matafiya,sun yi sallama da kowa kamar kada su rabu a haka Nuraz ya lallab'a su saboda jin ana ta maimaita sanarwar su kad'ai ake jira jirgi ya tashi,da kyar ya samu Lolly da Nusrah suka rabu da jikin Annie suna tafiya suna waiwayenta da d'aga mata hannu har suka shige ainihin filin da jirage ke sauka da tashi,Lolly tana sauke ajiyar zuciya mai nauyi ta kalli inda ake k'ok'arin shigar da su b'angare na musamman,ta kalli Nuraz tana son tambayarsa me zai kaisu

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180