Skip to content

Chapter 136

Chapter 136

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,273 words 0 views Progress saved
Download Book

da a zuciyarta tayi rauni a nan ta sake yiwa Allah godiya bisa canjin da yayi mata,after rescuing her from the evils of his servants ya had'a ta da mutumin da ya zame mata garkuwa and was always proud to find him,Abbah looked at her sympathetically yace "Alhamdulillah alaa kulli halin.." Malam yace "Allah shi ne abun godiya,duk abunda ya faru haka Allah ya k'addara,fatan Allah ya gafarta mana ta dalilin k'addarorin da suka rataya a wuyanmu" suka amsa da ameen,daga nan nasiha sosai Malam ya yiwa Abbah,yayin da duk tunanin Abbah ya gama bashi Malam zai d'auki zafi akan abunda yayi but sai yaga sab'anin haka,har hira yake jansu da shi,Abbah ya kasa daurewa yace "Allah ya gafarta shin baka yi fushi da abunda na aikata ba?" Malam yayi murmushi yace "shin mene ne ribar yin fushi? Mene amfanin yin jayayya akan abunda Allah ya hukunta faruwarsa??" Abbah ya kad'a kai cikin gamsuwa,again thanking Allah for giving him such a father who was gentle and quick to understand how things were going. Ranar tunda suka zo after they received a warm welcome wanda basu tab'a tunanin samu ba,Abbah ya sake sakewa sosai da Malam,they were sitting in a well-furnished parlor suna hira Malam yasa aka damo fura mai kyau aka kawo,Nusrah dai gaba d'aya ta kasa samun sukuni saboda al'amuran da Malam ya warware musu duk sun haddasa mata shiga damuwa,Malam da ya kula da halin da take ciki yasa a rakata masaukinta yace taje ta huta,jikinta a sanyaye ta tashi tabi bayan yarinyar da Malam yasa ta rakata y'ar gidan wani k'anin su Abbah da yake zaune a cikin garin Gombe,suna zuwa Nusrah thanked her ta karb'i jakarta ta shige da sauri jin mararta tana d'an yi mata ciwo kad'an². Bayan tafiyar Nusrah Abbah were conversing with Malam yace "Malam ina labarin Yaya?" Malam yayi murmushi yace "Duk da yake ka jima baka zo ba,amma shi kam yana zuwa,iyalinsa ne dai basa zuwa" Abbah yayi murmushi yace "Na jima ban ganshi ba,tun rasuwar *KHADIJAH"* Malam yace "Allah sarki,Allah ya yi mata rahama" nan yayi ta yabon halayenta na k'warai,Abbah ya amsa,Malam yace "shi d'an uwan naka da jimawa ya bar k'asar Amuruka" Abbah yayi saurin cewa "Malam yaushe ya bar US?" Malam yayi murmushi yace "Da jimawa sosai wani zuwa da yayi ya sanar da ni" Abbah yace "Allah yasa haka shi ne mafi alkhairi,amma wace k'asa ya koma bayan nan?" Malam yace "Yana nan a ingila (England)" Abbah cikin mamaki yace "Ai kuwa Nusrah ma a can take aure" Malam yace "Ta yi aure amma ba mu sani ba?" Abbah ya sunkuyar da kai yace "Ayi hak'uri Malam,al'amarin ne ya zo da gaggawa" a nan ya warwarewa Malam duk yadda al'amarin ya faru,Malam yayi ajiyar zuciya,here ya sake yiwa Abbah nasiha sosai,even though ya samu labarin wanda Nusran take aure was the man who helped her and he was very happy but ya yi masa fad'a duk lokacin da wani al'amari ya tashi ya sanar masa. As Nusrah was lying on the bed after ta idar da sallah al'amuran rayuwarsu became worse for her,she slowly burst into tears as she feels wani sabon tsanar Hajiya Karima yana mamayeta bisa abunda ta aikata musu,cikin kuka tace "Yah Allah ka yiwa wannan baiwar ta ka hukunci dai² da laifin da ta aikata." Tana gama fad'in haka tayi whipping tears and ta d'auki wayarta trying to call Nuraz cike da saka rai akan damuwar da take ciki zai ragu,but she made three calls for him ba'a d'auka ba,yayin da bugun tafiyar wayar yake tafiya dai² da bugawar zuciyarta,kira na uku yana katsewa she close her painful eyes,kafin wani lokaci ciwon da take ji kad'an² ya fara k'aruwa,ta koma baya a hankali ta sake kwantawa tana sauke numfashi hardly. *OXFORD...* He wakes up from his worst nightmare and pick up his phone idanunsa suka ci karo da miss calls d'inta,gabansa yana fad'uwa ya fara kiran line nata,kusan sau biyar yana jera kiranta but ba'a d'auka ba,hankalinsa a tashe ya manta ya kira line Abbah ya fito parlor yana kiran Lolly,hankalinta ita kanta a tashe ta fito daga bedroom saboda yanayin kiran ta san was not normal,ta kalleshi lokacin da yake k'arasowa tace "Lafiya kake min irin kiran nan?" He moved close to her,ya rik'eta quickly yace "Mom i was calling Nusrah but ba na samunta" Tayi ajiyar zuciya tace "Shi ne ka tayar da hankali?" Ya marairaice yace "Ba haka bane Mom,kawai ina jin kamar ba lafiya ba" here he began to tell her about his dream of seeing her die,Lolly tana kallonsa tace "Kai kam wani lokaci ka iya shiririta,shi kenan daga yin mafarki sai ka yarda abu ya faru da gaske?" Yace "Ni dai Mom ki kira ki tambaya" ta kad'a kai tace "Ta ina zan kira tunda kaima baka samu ba?" Sai lokacin ya tuna yace "Let me call Abbah" tace "hurry up" ya juya zai koma arean bedroom d'insu Lolly's phone rang,da sauri ya waiwayo Lolly da ta bishi da kallo tayi ajiyar zuciya tace "ka tafi mana wayata aka kira" ya juya a hankali yana yin ajiyar zuciya,while ita kuma ta d'aga wayar tayi sallama *"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un..."* da ta ambata ya sa Nuraz fasa shiga bedroom d'in da sauri ya dawo fuskarsa kamar zai fasa ihu,Lolly stared at him da phone d'in a kunne tace "When did that happen?" Tayi jim,a hankali tace "if Allah (S.W.T) approved we would come tomorrow" he did not wait her to end the statement,ya fara tambayar abunda yake faruwa,Lolly was silent and said nothing,da taga ya damu ta fara yi masa nasiha,ya sake hargitsewa idanunsa sun canja color yace "Please Mom tell me,ina son sani if there's something da yake faruwa da ita" she closed her eyes sympathetically tana cewa "calm down my son" mik'ewa yayi saurin yi yace "since ba za ki fad'a min ba,i have to go now" quickly ta rik'o hannunsa and looked at him with affection bakinta yana rawa tace..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* *I extend my deepest sympathies to u and ur family (Fatima Muhammad Dodo),may Allah (S.W.T) forgive and accept his soul into the garden of eden,near the one whom he seeks and loved.🙏* Pᴀɢᴇ 46. #¢σρυℓαтє Tace "Please son take ur heart,be patient and ka kasance d'aya daga cikin bayin Allah masu yarda da k'addara" muryarsa tana rawa yace "Mom why don't u tell me? Is this what u want,ki ganni na shiga damuwa?" As she nod her head za tayi magana ya tashi zai bar wajen yana cewa "Zan tafi ko mene ne ya faru idan na je zan gani kuma zan sani",ganin da gaske yake tafiyar zai yi babu shiri tace "I can't afford son,seeing u in trouble will emit me into suffer" he quickly turned to look at her as if he were thinking of what to say,da taga bai ce komai ba slowly ta kamoshi ta zaunar tace "take everything as ur k'adar son,Allah zai mayar muku da wani,and abunda ya faru yanzun nima ake sanar da ni,Nusrah was admitted to the hospital a can Gombe" bata k'arasa ba ya sake mik'ewa da sauri,ta

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180