Skip to content

Chapter 164

Chapter 164

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
Download Book

fad'a" idanunsa suna rufe har lokacin yace "ok then?" Tayi shiru ta kasa cewa komai sai share hawaye take yi,jin shiru ya fara yin yawa a hankali ya bud'e ido yana kallonta sai kuma ya bud'e mata hannu,da sauri ta shige jikinsa tana yin ajiyar zuciya,haka suka ci gaba da tona asirin zuciyoyinsu until he made sure that he dealt with the issues,tayi murmushi tana kallonsa despite his eyes didn't go back to normal but she just realized ya sauke fushin. Ranar Friday flight d'in su Annie ya baro UK,da su Nusrah suka yi accompany d'insu to airport lokacin suna sallama idanun Nusrah shab'e² with tears for being left alone ta rik'e hannun Annie,because har Hajiya ma da ita za'a je Nigeria za taje Yola ziyara,shi dai kallonta kad'ai yake yana b'oye dariyar da ke son kamashi ya san idan yayi rikici za ta saka masa kuma,bayan tafiyarsu Annie suka koma gida. Tun da su Lolly suka taho Nigeria gidan ya zama wani quite daga su sai securities da maidservant,but for them it also allows them to create a new chapter of love,idan ma ba su suka so ba sai su yi kwana biyu basu fito even entrance nasu ba,idan weekend ya zagayo kuma haka zai shiryata su fita yayi ta zagayawa da ita wajen shak'atawa,ire²n kulawar da yake gwada mata a yanzun su suka yiwa zuciyarta wani irin damk'an da ita kanta ta sake yarda ta sakankance lallai soyayyarta a ransa daban take. *NIGERIA...* Zuwansu Annie Nigeria a Kano suka fara sauka,sunyi sati guda a nan bayan sun zaga gidan yayye da k'annen su then suka wuce Bauchi kasancewar Innarsu y'ar can ne,lokacin da suka iso family house d'in su Inna sun tarar da babban gida sosai wanda gaba d'aya family d'in suke zaune mata kad'ai da suka yi aure a waje su ne ba sa ciki,yanayin gidan kad'ai idan mutum ya kalla sun isa susa ayi mamakin dama Inna y'ar manyan mutane ce kamar haka? Haka ko su kansu they were all shocked to find out that family d'in da Innarsu ta fito sun kasance mutane mawadata sosai da babu inda ba'a san da su ba cikin garin Bauchi da wajenta,but ta amince and to ended up living cikin wahala da k'unci a gidansu,kamar yadda idanunsu suka gani kaf gidan babu wacce take auren talaka sai Innarsu kad'ai itace ta fita zakka,sun kewaye dangi sosai y'an uwan Inna ta b'angaren Babanta da Mamarta,a k'arshe kuma sai ya kasance zuwan nasu ya basy access to find out the tragic circumstances da suka yi occurring lokacin mutuwar Inna a wajen Aunty Khadijah k'anwar Innar,tun daga mutuwarta har zuwa yadda family suka so tahowa da su Bauchi su rik'e su,a ganinsu suna cikin wadata babu abunda ba za suyi musu ba za su yi musu rik'on da ya dace,but sai Baba ya nuna sam baya son yaransa su tashi wani waje daban,duk yadda suka so nuna masa ko da bayan sun fara hankali ne sai su dawo da su Baba ya nuna rashin amincewarsa,da aka yi haka family'n Inna basu ji dad'in yadda ya nuna iko akan yara ba kasancewarsu duka yara ne su sosai a lokacin babu abunda za su iya yiwa kansu gara ma Annie,suka ji haushin hana su yaran suka ce sun barshi da su Allah ya raya,tun da suka tafi suka barsu daga nan sai basu sake waiwayarsu ba tsayin shekarun 45 kenan,sai a shekarar da ya gabata,shima Mama kakar su Annie ta bar wasiyya matukar su Aunty Khadijah basu neme su ba ita dai bata yafe musu ba,saboda ta jima tana gwada fushinta akan rashin zuwa su duba lafiyar su d'in while su kuma suna cewa ba yanzu ba akwai sauran lokaci,ana cikin wannan yanayin ne Mama ta rasu,bayan rasuwarta da y'an watanni Aunty Khadijah tace ai sai su yi hak'uri haka nan suje Kano su gano y'ay'an y'ar uwarsu,babu b'ata lokaci suka shirya suka nufo Kano,isowarsu Kano sun tarar da tarin chanje² da kyar suka samu gidan ma,sai dai abun mamakin lokacin da suka had'u da Baba sam bai manta fuskokin su ba,Baba kam cewa yayi lallai idan ya manta da su zai manta da marigayiya,a nan ne bayan an gaisa an tuna abubuwan da suka gabata aka nemi yafiyar juna,da suka b'ukaci ganin su Lolly Baba ya basu kaf tarihin rayuwar su da matsalolin da suka afku,su Aunty Khadijah sunyi kuka,sun zubar musu da hawayen tausayi ba ma kamar Lolly da har matsalar kwakwalwa ta had'u da shi,daga nan ne ma har ya sanar da su batun zuwan su Annie gurin su,after they have regained their full relationship with Baba,he also hides the idea of zuwan su Aunty Khadijah gurinsa ya bari har sai sun zo Nigeria,sai kuma lokaci d'aya labarin haihuwar Annie ya risko su,shi ne suka ce lallai sai su tafi su gansu tunda wannan al'amarin ya faru but kada a sanar da su sai dai su gansu kawai. Satinsu biyu a Bauchi har kabarin Mama sai da aka raka su suka yi mata addu'ah then daga can suka wuce Gombe,nan ma dai an ga y'an uwa an yi zumunci,da suka yi sati d'aya suka wuce Yola Hajiya ta sada zumunci sannan daga can d'in suka wuce family'n Nusrah ta gefen Mamma'nta a KD,after each side accepted their mistakes,and the sins were pardoned daga KD sai suka dawo Kano,sati guda suka sake yi a nan,bayan sun huta sannan suka fara shirin juyawa UK. Yayin da rayuwa take sake yin nisa soyayya,k'auna gami da shak'uwa su ne suka kasance essence da suka mamaye ko wane family,zuwa wannan lokacin tuni suka maye gurbin duk wani k'iyayyar da ya shafi ko wane side,a halin yanzun mutanta juna shi ne abunda kowane b'angare suka rik'e ya zame musu maudu'i,har gashi yanzun da dawowar su Lolly UK ma an samu kimanin watanni uku,yayin da cikin Nusrah ya kasance yana cikin watanni na 7,but da yake cikin jikinta yabi bai yi irin girman nan ba sai ya zama ba kowa ne da ya kalleta zai yi saurin ganewa ba sai mai tsananin sa ido,but ga wanda ya santa kuma for the first time ya kalleta will discover the fat and beauty,musamman yadda fatarta ta yi wani irin murjewa na gaske da haske,as time goes on a b'angaren Mr Sajid shi ma dai tuni ya nemawa Aatif mata kamar yadda yace ya bar zab'insa a hannun mahaifin nasa,ai kuwa ya zab'a masa y'ar wajen k'aninsa Umar da suke zama Gombe (Khadijah) a halin yanzu ma shirye² sun yi nisa bikinsu watanni hud'u suka rage,haka bangaren su Kazim,Junayd da Abdoul su ma duk magana yayi nisa tsakaninsu da su Kalthoom,kowane family sun san da batun,but sai an fara yin auren Aatif sannan za ayi na su Hannah. *A GURGUJE...* Zaune suke cikin apartment d'in Hajiya suna hira da su Kalthom da suka zo yiwa Hajiya kwana biyu,kasancewar sun samu hutu a skul sai suka yanke shawarar zuwa,aka yi sa'a ranar kuma su Afaf sun zo wajen Nusrah,da yake yanzun ita kanta Nusran zamanta ya fi yawa b'angaren Hajiya,kusan ma tun da cikinta ya tsufa idan ba Nuraz yana nan ba Lolly ba ta yarda ta kwana can apartment d'insu,kasancewar shi kansa Nuraz d'in a yanzun Mr Rafeek ya fara d'orashi

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180