Chapter 70
Chapter 70
farin ciki" ya katse ta da sauri yace "U have it Annie" tana kallonsa tana girgiza kai tace "Ba ni da shi habibiiy" yace "Kina da sama da shi Annie" ta had'iye saliva's tace "Idan har ina da shi,and na kai matsayin da zan iya samunsa a gurinka ina son kaje ka kama mahaifinka" ya kalleta a tsorace yace "Annie is this really what u want.!?" Ta gyad'a masa kai tana lumshe ido tace "Idan har ina da alfarmar da kace habibiiy,wannan shi kad'ai nake buk'ata a gurinka" yayi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali ya girgiza kai yace "An gama Annie" yana fad'a ya nufi inda Rafeek ke kwance,su hajiya suka bisu da kallon mamaki,shi kad'ai ba tare da taimakon kowa ba ya d'auke shi yayi hanyar fita,a gurguje Maimunatu ta dakatar da shi tace "Da ka dawo da shi his doctor is on the way",ya tsaya sororo rik'e da shi,ta girgiza masa kai a hankali,he slowly turned towards his bedroom with Annie standing by the side of the room yana zuwa ta bud'e masa door d'in ya shige,Hajiya tana ganin haka ta koma saman armchair ta zauna ragwaf cikin damuwa tana godiya ga Allah da sauke ajiyar zuciya,,ya kwantar da shi ya juyo yana kallon Annie dake tsaye fuskarta da damuwa yayi kamar zai fita daga d'akin Annie tace "Where are u going.!? Dont leave him alone habibiiy ko ka manta wannan shi ne muradinka.!?" Yayi shiru ya fasa fita but jikinsa duk yayi sanyi saboda maganganun Annie sun ruguza masa shiri,Dr Stevens ya k'araso Maimunatu ta fita ta shigo da shi,since he came in ya kalle shi ya girgiza kai saboda yadda ya gansa ya san dole da matsala ya dudduba sa a gaggauce,ya d'ago yana goge gumi yace "We need to go to the hospital." hankalin Hajiya ya sake tashi saboda tsayin lokaci da yake tare da ciwon he just checked him at home and provided him whatever he needed amma batun zuwa hospital kam ya manta when last hakan ya faru. Nuraz ya kalli Dr Stevens zai yi magana ya dakatar da shi da fad'in "due to his condition we need to rush to the hospital because he is at the final stage." Jin abunda ya fad'a yasa bai iya tsayawa yin magana ba ya juya da sauri ya d'auke shi a gaggauce suka fita daga gidan,Clark da driver'nsa suna ganin fitowarsu suka fito a gaggauce daga mota,but bai tsaya jiran su taimaka masa ba ya wuce yana niyyar sa shi a mota ambulance ta k'araso,kafin su Hajiya su fito har an sashi a mota sun wuce hospital,St Barnabas Clinic dake nan arean Albert street suka nufa a gaggauce suna zuwa aka shiga shi Nuraz da su Clark suka tsaya nan reception,lokacin da Hajiya suka k'araso idanunta sun kumbura sunyi ja,danma Annie tayi ta basu hak'uri ita da Maimunatu,Hajiya cikin jimami tace "Ni kam ban san wane irin k'addara ne wannan ba,ace daga wannan sai wannan,tunda yaron nan ya bijirewa maganar nan shi kenan rayuwarsa take cikin wani hali,in har dan saboda abunda ya aikata ne a baya ya ubangiji ka kawo masa sauk'i cikin lamuransa,na yafe masa wollahi har abada.." Annie tace "In sha Allah Hajiya komai zai zo da sauki ki daina fad'an haka,ki ci gaba da yi masa addu'ah." Hajiya ta girgiza kai tace "Kullum cikin yi masa addu'ah nake,in sha Allah ubangiji ba zai tab'ar da shi ba.." Annie tace "In sha Allah.." 3:00pm Nusrah came home from school yau d'in ma bata tsaya jiran su Sarah ba saboda kanta da yake mata ciwo a hankali take tafiya like she didn't want to har ta tsare cab ta fad'a masa inda zai kaita,yace ta shiga ta bud'e ta zura k'afarta tana jin kanta yana sake yi mata wani irin ciwo kad'an²,kamar wacce aka bawa umarnin d'agowa dai² lokacin ta daga idanunta da suke lumshewa su kad'ai,can daga d'an nesa da su kad'an ta hango shi tsaye ya jingina da motarsa hannayensa zube cikin aljihun trouser d'insa da alama sister d'insa dake skul d'in ya zo d'auka,tana kallonsa suka had'a ido yayi mata murmushi,da sauri ta shige mota had'e da rufewa,ya bita da kallo a hankali har suka wuce ta gabansa,tana ganin sanda ya juyo ya bi motar da kallo ta mirror,tayi ajiyar zuciya mai nauyi a hankali ta sake lumshe idanunta,har suka shigo arean bata bud'e idonta ba tana ta tunani sai da taji sun tsaya,a hankali ta bud'e lumsassun idanunta ta fita bayan ta sallami mai cab ta wuce tana sauke k'ananun ajiyar zuciya,ta tsaya a bakin entrance bayan tayi knocking ta jingina bayanta a jikin building,Bareerah tazo ta bud'e mata k'ofa ta shige,direct bedroom ta fara nufa tayi tunanin Annie tana ciki,ta tsaya shiru ta yi tunanin ko tana bathroom tunda data shigo bata ji alamun su ba and ta san basa zuwa ko ina,wajen mintuna goma tana jira taga bata fito ba a hankali ta cire kayanta tayi knocking k'ofar,jin shiru ya sake tabbatar mata bata nan,ta tura k'ofar a hankali tana lek'awa kamar mai jin tsoro,ajiyar zuciya ta sake yi sannan ta shige,ruwan wanka ta had'a mai d'umi da ta san za taji dad'in sa,tun tana wanka take jiyo wayarta tana ring bata wani damu ba ta ci gaba saboda ta san kiran ba lallai ya zama wani mai muhimmanci ba,tana gama wankan ta d'auro alwala sannan ta fito,simple gown ta d'auko mai mad'auri ta zauna tayi shafe² tasa kayanta tasa kajol da man leb'e tana gamawa ta d'auki wayarta dai² lokacin da wani kiran ya shigo,a hankali take bin number da kallo kamar kada ta d'auka amma haka ta daure duk da ta so gane number but ciwon da kanta yake mata yasa ta hak'ura ta d'auki kiran tasa wayar a kunnenta,muryar Aatif ta jiyo a wayan yana fad'in "Babu fad'a mene ne ya kawo gaba madam.!?" Ta runtse idonta ta fesar da wani iska so hard,confidently tace "What is the benefit of that call.!?" Yayi murmushi yace "Haba mana ko dai munce mun hak'ura da juna ai ma dunga gaisawa ko.!?" Kai tsaye tace "I don't want" yace "why.!?" Tayi siririn tsaki ta katse wayar,sake kira yayi tayi banza da wayar har yayi ya gaji,taja tsaki tana jin yadda nerves d'in kanta da k'irjinta suke bugawa hurriedly,ta bud'e jakarta medicines d'inta da take tare da su ko wane lokaci ta fito ta zube ta d'auki wannan ta d'auki wancan haka tayi ta b'allesu tana had'iya,tana gamawa ta mik'e slowly ta fita without returning them to where she take,Bareerah soon arrives and seeing the remedies spilling onto the bed ta tattara tayi keeping a cikin drawer,data fito jin shiru a ko ina ta kasa zama,duk inda take tunanin Annie za ta shiga sai da ta duba haka Lolly ma but bata ji alamar suna gidan ba,ta dawo parlor ta zauna jigum like an orphan,alert da wayarta tayi ya bata damar d'aga kanta a hankali taga messenge ne ya shigo,bata iya dubawa ba ta kwanta kad'an tana lumshe idanunta tana motsa bakinta,ranar har dare bata ji su ba sai duk ta rasa me yake mata dad'i,sai can dare after 8pm aka yi knocking door da sauri ta tashi tana addu'ar Allah yasa su ne,tana bud'e door ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180