Skip to content

Chapter 87

Chapter 87

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,265 words 0 views Progress saved
Download Book

ya wuce ciki tare da Clark.Bayan zuwansu wanka yayi ya sake shiryawa cikin kayan shan iska ya fito cikin parlor ya zauna,yana magana a waya "where are u.!? Find me in the parlor right now",iya abunda ya fad'a kenan cikin harshen nasara ya ajiye wayar,soon the guard come over to where he was,sai daya risina sannan yace "Sir. Here i'm" Rafeek yana ajiye remote d'in hannunsa yace "have a seat","Thank u sir" ya fad'a and then ya koma saman kujera dake next to Rafeek ya zauna listening to what he had to say,kallonsa Rafeek yayi yace "Kun samu labari sun shigo cikin unguwar ne.!?" Ya girgiza kai a hankali sannan yace "No sir" Rafeek was silent and thought for a moment then ya sallami guard d'in yana fad'a masa if he heard that they had come ya gaggauta sanar masa,ya amsa a ladabce ya tafi. Till next morning there was no news that proves Annie da ahalinta is in Nigeria,Rafeek yana zaune at 10am a cikin parlor yana ta k'ok'arin kiran Hajiyarsa,ta d'auka tayi masa sallama,ya amsa da yanayin damuwa har suka gaisa,Hajiya tace "Kun sauka kenan.!?" Yace "Ehh! Hajiya tun jiyan naso kiranki sai nayi tunanin na bari zuwa yau" tace "Alhamdulillah! Kun isa lafiya.!?" Ya amsa yana lumshe idanunsa,Hajiya taji yanayin yadda yake magana da kyar ta daure tace "Rafeek kodai jikin ne.!? I felt u were not responding properly" yayi ajiyar zuciya yace "A'a Hajiya lafiyata k'alau" Hajiya tace "Allah yasa" For some time they were silent and no one spoke again,sai da Hajiya taji shirun yayi yawa sannan tace "Rafeek! Ina fatan komai lafiya,na ji ka yi shiru baka ce min komai ba,ko dai ba nan suka zo ba.!?" Ya girgiza kai kamar tana kallonsa yace "Wollahi Hajiya nima abunda na kasa sani kenan,amma dai za mu jira muga abunda hali zai yi,zuwa nan da kwana biyu idan bamu samu labarinsu ba za mu dawo" Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "To shi kenan,Allah ya tak'aita wahala" he could not answer har suka yi sallama,,yana ajiye wayar wani dattijo cikin hadiman gidan ya shigo,Rafeek ya d'aga idonsa ya kalleshi yana fad'in "Ya akayi Malam Idris??" Ya k'araso suka gaisa da shi,rafeek yana kallonsa yake fad'in "Yallab'ai mutane ne a bakin get sai fama ake dasu amma sun ce sai sun ganka" Rafeek ya lumshe ido a hankali yace "Ku basu hak'uri dan Allah gobe su dawo,yanzun ina hutawa saboda bana jin dad'in jikina" After Malam Idris praying him for ease and then ya fita. Bayan fitar Malam Idris yana zaune yana tunani haka nan ya tashi ya koma bedroom d'insa,shirin fita yayi cikin wani d'anyen yadi na maza fari kar da aka yiwa d'inkin babbar riga,y'ar ciki da wando,ya kawo hula ya kafa dai² da wankan sa,tun daga sama har k'asa was white,he rushed out lokacin 11 saura suka fice tare da Clark. *** Can farkon line ya koma kasancewar babu mutane sosai a cikin line d'in,sai almajirai da suka cika k'ofar gidan da suke da niyyar tambaya,yana fitowa suka had'u da wani saurayi yana niyyar shigowa line,Nuraz yayi masa sallama yana mik'a hannu suka gaisa,matashin ya bisa da kallo,Nuraz yace "Idan ba zaka damu ba tambaya nake dan Allah" matashin yayi murmushi yace "Allah yasa na sani" Nuraz yace "Gidan Malam Baba nake tambaya" matashin ya fara squeezing face yana tunani da maimaita sunan da Nuraz ya fad'a,can kamar an tsikare shi yace "Ohoo.! Gidan Alh Baba Muhammad former parliamentarian (d'an majalisa).!?" Nuraz yayi shiru yana tunani kafin yace "Wollahi I have no idea about this,but da jimawa he started politics" Matashin ya sake yin murmushi yace "Ai a nan unguwar matuk'ar za ka zagaye ta kana tambayar Malam Baba idan ba mu da muka san shi ba it would be hard to find anyone who knew that name,and i only know him by that name kamar yadda yake shi d'aya ne mai wannan sunan" Nuraz nodded his head as he listened to the young man's information,bai jira ya k'arasa labarin daya fara ba yace "Sorry i will interrupt u,where is his house.!?" Daga nan inda suke a bakin line ya nuna masa gidan da su Annie suke tsaye yace "Ka ga inda matan can suke tsaye.!?" Nuraz ya gyad'a kai yace "Here is the house u are looking for" Nuraz thanked him had'e da yi masa alkhairi ya wuce,yana k'arasowa bai tsaya basu labari ba yace "Annie mu shiga ga gidan nan" duka suka zuba masa ido da mamaki,he smiled softly and said "Muje ga gidan nan" all of them couldn't move,so he started passing to the door of the house,yayin da ya bar zuk'atan su Lolly da tunanin anya kuwa ba b'atan hanya suka yi ba.!?,but a hakan suna tunanin suke bin bayansa saboda hausawa na cewa "Idan rak'uminka ya b'ace har cikin tandu ka duba" bare su da suke neman gida,dai² suna tsayawa a k'ofar get d'in gidan kafin yayi knocking aka bud'e k'aramar k'ofa za'a fito,ganin haka yasa ya d'an koma baya kad'an ya jira,mutanen suka fito suna kallon su,Annie da Lolly was froze,haka suma mutanen da suka fito d'in,at this time kam their heartbeat was exactly the same as when their eyes fell on..... *INTERVAL...* *#🙏 Hausa people says that k'arshen tika tiki...* *Back then,if the reader hadn't forgotten,u heard that Baba was trying to run a contest,so how did he succeed and reach the level of *PARLIAMENTRIAN.!?* *Is this really the house they are standing in front of belongs to their father.!? If it belongs to him how is he governed.!?* *In the constitution of our country we all know that some of the candidates kad'an suke jira suji wani abun Allah wadai ya samu abokin hamayyarsu,shin shi Baba zab'ar sa akayi ko kuwa labarin abunda ya faru a gidan sa ne bai baza duniya ba? Ko kuwa dai jama'a ne suka ga dacewar sa daya shugaban ce su duk da abunda ya yiwa y'ay'an cikinsa har guda biyu?* *Ga dai su Lolly/Annie harma da tsarabar Nuraz at the door of their father's house,back then he claims that ya hak'ura da su,shin ko zai yarda ya karb'e su a wannan karon.?* *As they stood we all heard that they had seen some people come out from the house which was the house of their father,ko su wane ne wad'annan mutum biyun da suka gani.!?* *#To mai karatu a nan zan barka,u and i sai nace mu tara a shafi na gaba domin samun amsoshin tambayoyin mu.* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Alhamdulillah alaa kulli halin...👏* Pᴀɢᴇ 33. #Aᴅᴠᴀɴᴄᴇ Akan Rafeek idanun su suka fara sauka,kafin su yi wani yunk'uri Yaya Abdullahi dake rik'e da hannunsa suna magana yayi shiru ya kafe su da kallon tsantsar mamaki,a tare Annie da lolly ganin irin kallon da d'an uwan nasu yake binsu da shi suka furta "Yaya Abdullah.!",yaya Abdullahi dai tuni ya jima da suma a tsaye banda bakinsa dake motsawa babu wani sauran gab'a da yake nuna alamar yana cikin hayyacinsa fad'i yake "Wai da gaske ku nake gani.!?" Su kansu sun kasa magana sai girgiza masa kai kad'ai da suke yi,but kallo d'aya za kayi musu ka tabbatar they were in shock and awed

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180