Skip to content

Chapter 155

Chapter 155

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
Download Book

duka,suka kalleta suna yin murmushi,itama ta daure ta mayar musu,Nuraz ya zauna d'aya side d'in nata yana rik'e hannunta ya kwantar da kanta jikin shoulder d'insa,cikin sanyin murya ya furta "Annie ya jikin?" Ta tab'e baki tana kallon hannunta mai k'arin ruwa a jiki tace "Who told u i was sick?" A tare suka kalli juna,Nusrah za tayi magana Nuraz yayi gyaran murya yana nuna mata da ido,sai ta wayance ta d'auke kai kawai,Annie ta bisu da kallo su ukun but sai bata sake tambayar kowa ba cikinsu,har ruwan ya k'are tana zaune tana kallonsu,nurse tazo ta cire mata daga nan Dr Paredes ya shigo,bayan ya sale duba yanayin jikin nata yayi mata y'an tambayoyi sai yayi discharging nasu daga hospital d'in,su Abbah suka yi masa godiya then suka fara shirin barin hospital d'in,lokacin da Dr Paredes yazo fita ya mik'awa Nuraz hannu da fad'in "Allah ya inganta!" Wannan kalmar da Annie taji sai ya tsaya mata a rai but kuma sai ta kasa fahimtar abunda suke nufi,a hakan har suka fito daga Nuffield health suka nufo gida. After they came in decideddare ya fara yi sai basu zauna ba suka yi sallama da su Annien suka tafi,ita dai Annie tun da suka baro hospital ganin duk sunk'i fad'a mata abunda yake damunta sai ta koma kamar wata dumb,maganar ta ya koma kad'an² shima sai ya zama dole,tun da su Nusrah suka bar gidan kuma sai duk ta sake yin shiru,idan Abbah yayi magana sai dai ta bashi amsa da "Uhm" ko "um'um" da yaga ba ta son magana sai ya kyale ta a tunaninsa duk jikin ne yasa ba ta son magana sosai,sai bai takurata ba har lokacin bacci yayi,a nan ta fara ganin wani sabon salon kulawa na musamman,motsi idan tayi sosai idanun Abbah suna kanta har ta fara zargin wani abu but she decided not to ask him again. Washe gari Lolly da Hajiya suka je duba jikinta,and she was surprised at how they were treating her bcus a lokacin kuma ita tana jin lafiyarta k'alau babu inda yake mata ciwo,but idan sun yi wani abun sai tayi murmushi tana yi musu kallon they know nothing,while su ma a nasu gefen suna yi mata kallon bata san komai ba,tun daga ranar kusan kullum tsakanin su Nusrah ko Lolly sai wani ya je gidan,Annie ta gaji da yin shiru bcus har lokacin an kasa samun wanda zai mata bayanin rashin lafiyar da take yi,ranar da dare ta tsare Abbah da tambayar me yasa yanzun kullum sai Nusrah ko Lolly sun zo? Abbah yayi murmushi yana mik'ewa tsaye zai bar wajen ta rik'e shi da sauri,cikin damuwa tace "ban san mene ne kuke b'oye min ba,u should let me know,ni na san lafiyata k'alau but kullum sai ace min ya jiki na? What's wrong with me? And wancan ranar me muka je yi hospital?" Da Abbah ya kula mood d'inta had changed,here he sat down ya warware mata abunda yake faruwa,baki bud'e Annie da taji batun she was pregnant for about 12 weeks ta kafe Abbah da kallo,bcus ita da ta daina ganin period d'inta lokacin ta yi tunanin ko lokacin dainawarta yayi,so da take tana da sani a nan gefen shi yasa ma bata wani damu ba,Abbah yaga ta kasa magana yayi murmushi yayi blowing mata iska a fuska,ta kyafta idanu a hankali hawaye suna sauka kan fuskarta ta d'ora hannunta saman cikin,wani irin sanyayyar iska mai tattare da ni'imomi sai shiga jikinta suke tare da k'aunar cikin,with a crying voice kuma ta furta "Shukhraan ya k'adeer!" Kanta yana kallon sama,sai ta k'ara fashewa da kuka,da sauri Abbah ya rik'o fuskarta yana fad'in "U know there are many ways to be grateful,kuka ba shi ne abunda ya dace kiyi ba,if u want to show ur Creator that u are happy with his gift,ki nuna farin cikin ki ta wasu hanyar,but please don't cry!" Wani wawan rik'o tayi masa hawaye wasu suna korar wasu,Abbah ya rasa yadda zaiyi kawai ya rungume ta yana sakin murmushi da shafa bayanta like Annie ta koma sweet 18 lol,bayan wani lokaci tana kwance jikin Abbah sai ajiyar zuciya take yi and har lokacin hannunta yak'i rabuwa da cikin,duk sai take gani kamar ba gaske bane abunda aka sanar mata d'in,since that day maganar cikin ya bayyanar mata sai ta fara kind of anomaly attitude,duk abunda ta ci sai ya fito except lipton bak'i ko madara ba ta sawa haka take shansa,a hakan dai tun abun yana damun Abbah har ya hak'ura ganin hakan shi ne kwanciyar hankalinta,k'arshen tafiyar da basu yi ba kenan zuwa Nigeria,laulayin da take yasa aka rusa zancen tafiyar but sun tsayar da maganar after Annie ta yi giving birth. Days went on from days to weeks to month,which is zuwa yanzun cikin Annie ya shiga about five months,and by the time cikinta ya fito sosai yayi wani irin girma na ban mamaki,ko ina a jikinta duk ya kumbura,kaya ma idan ba oversize ba basa shiga jikinta,su Lolly duk sai murna suke yi za su samu k'aruwa ta b'angaren Annie sun manta batun zuwa Nigeria,a haka lokacin haihuwar yayi ta matsowa,lokacin da cikin yayi wata tara duk wanda ya san Annie idan ya kalleta yaga uban girman da cikinta yayi sai yayi magana,while a gefe d'aya kuma tun da cikin yake ba ta wahala Abbah ya kawo mata Bareerah ta dawo wajenta da zama,though a time d'in ma da jimawa suka yi magana da Nusrah kan case da ya faru a Nigeria,so tun lokacin yaje ya taho da su tare da Binitta saboda ayyukan gidan,Annie kam baiwar Allah dukzuwa lokacin idan ta zauna a guri ko motsawa ba ta son yi saboda nauyin da cikin yayi mata,komai za ta yi sai Bareerah ta taimaka mata,while Binitta kuma ta ci gaba da aikin kulawa da gidan,in the evening ranar wata Monday Nusrah got out of school,ganin Nuraz bai zo d'aukarta da wuri ba ta gaji da zama tace su Veronica su ajiyeta gidan Annie da yake sunfi kusa da gidan akan mansion,suna yin parking arean ta sauka suka yi sallama tana d'aga musu hannu,suna wucewa then ta fara tafiya,ta tsaya bakin entrance tana yin knocking Bareerah ta bud'e mata,ta shigo ta wuce parlour,bayan sun gaisa taji shiru bata ga Annie ba,ta kasa daurewa tace "Bareerah aunty Annie fa?" Bareerah tayi sanyayyar ajiyar zuciya lookin at the way of her bedroom tace "Tun da ta shiga sallar asr she hasn't come out" Nusrah ta waro ido da sauri ta nufi hanyar bedroom d'in Annie tana fad'in "Haba Aunty kin san condition d'inta me yasa baki duba kin gani ko lafiya ba,yanzun fa maganar maghreb ake yi" maganarta ne ya katse lokacin data bud'e k'ofar d'akin,seeing Annie kneeling on her knees ta had'a zufa,da gudu Nusrah ta k'arasa tana kwala kiran Bareerah Aunty,a 180 Bareerah ta iso bedroom d'in bcus ta san kiran ba na lafiya bane,sai ga Binitta ta fito daga kitchen,su duka suka rik'e ta suna tambayar lafiyarta but duk sun kasa sanin me za suyi su taimaka mata saboda rud'ewa,ga Annie kam situation da take ciki sai ya kasance a duk motsawar second yana yi ne but kamar ana k'ara mata k'arfin ciwon,Bareerah ta kalli Nusrah da tayi firi² kamar

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180