Chapter 137
Chapter 137
rik'o shi da sauri tace "calm down son,ta samu miscarriage ne,but for now she's fine and safe" he stared at her and unable to talk,ta sake zaunar da shi tana shafa kansa tace "I'm sorry my son in Allah ya amince he will blessed us with another one" hawaye ta gani sun fara zubo masa,tayi saurin rungume shi tana shafa jikinsa tana fad'a masa kalmomin da ta san za su taimaka ya samu nutsuwa,bayan wani lokaci mai d'an tsayi ta samu ya fara dawowa cikin hayyacinsa,Lolly tace "Ka bar komai a gurin Ubangiji,in Allah ya amince goben sai mu tafi can tare ko?" ya girgiza kai voice d'insa baya fita da kyau yace "Ba zan iya bari sai gobe ba" Lolly tace "za ka iya,yau da goben duk d'aya ne a gurin Allah?" Yace "But Mom i need to go,she needs me to be with her" tayi ajiyar zuciya tace "Yeah! But yanzun ka ga dare yayi,ka yi hak'uri ka ji?" duk kalmar da ta san idan ta fad'a zai yi hak'uri ya zauna ta yi amfani da shi but ya dage sai ya tafi,da taga ba zai bari ba ta b'ata rai tana kallonsa tace "Haba son kana son wani abu ya faru da ni?" he just nodded ba tare da ya ce komai ba,tana shafa kansa tace "kayi hakur'in ka ji gobe sai mu tafi,ka ga nima ba zan iya zaunawa ba" he closed his eyes and slowly took a deep breath,ya sake yin shiru. They were in this situation Rafeek ya shigo daga apartment d'in Hajiya,the way he had been looking at them yayi realizing ba lafiya,ya k'araso inda suke da sauri yana tambayar Lolly "Are u all okay?' Lolly sighed tana kad'a masa kai,jikinsa ya d'anyi sanyi ganin yadda take rungume da Nuraz d'in like a little boy dake kyuya,ya sake cewa "What's going on?" Bayanin abunda ta sani tayi masa,gabansa ya fad'i musamman da ya kalli Nuraz,but then he began to blame himself,ya k'araso daf da Nuraz d'in ya d'ora hannunsa a kansa yana shafawa,tsakanin Lolly da Nuraz no one expected such a words would come out of his mouth at the time,sai dai sun ji yana cewa "I'm really sorry Noor,this is all my fault,surely da ba mu yi maganar zuwa Nigeria ba,da tana nan tare da mu,and da bamu rasa baby'n ba" saurin d'agowa Nuraz yayi ya rik'o hannun Rafeek wanda fuskarsa gaba d'aya ta koma wata iri,yana yin ajiyar zuciya yace "Sit here Dad" babu musu Rafeek ya zauna a gefensa,Lolly sat on the other side (suka saka shi a tsakiya),he's still holding his father's hand yaja hancinsa kamar wanda yake mura,then ya fara ceqa "Dad! Shin idan abu ya same mu,wane ne silar faruwarsa?" Rafeek yace "Allah!" yayi ajiyar zuciya yace "well,this is also,abunda ya faru ba ka da laifi,nima haka,but ubangijin da ya bamu ya karb'a abunsa,so u don't need to worry about it,and babu buk'atar mu dunga d'orawa kanmu laifin da ba mu aikata ba,idan muka ce duk abunda ya faru za mu dunga d'orawa kawunanmu laifi,sai nace nine mai laifin a nan kenan?" Suka kalleshi tare cike da neman k'arin bayani,yace "lokacin da muka yi maganar tafiyarta Nigeria ta fad'amin ba ta son zuwa,but na ce sai ta tafi,because idan na amince da abunda ta fad'a,kowa zai yi tunanin ni na hanata zuwa" The words that he had given to them suka sa jikin Rafeek yin sanyi and here ya fahimci lallai iyalin nasa was completely changed ba kamar yadda yayi tunani ba,a hankali ya d'ora hannunsa over Nuraz's head and nod in satisfaction yace "I'm so proud of u beta" lumshe ido yayi a hankali praying to Allah inwardly to ease their worries because of the subject matter na b'arewar cikin da ya riske su was something they had never expected,but da ya tuna cewa ubangijin da ya basu shi ya karb'i abunsa,sai ya sake yin luf yana addu'ar Allah ya azurta su da mai albarka,,a wannan daren they spent a long time with him,thinking that if they left him alone yadda yayi shiru ya kasa magana zai shiga wani halin,lokacin da dare yayi nisa after sun rakashi bedroom then suka tafi,throughout the night Nuraz kasa samun nutsuwa yayi,gefe d'aya rashin bacci while the other side damuwar rashin sanin halin da take ciki,duk inda ya juya fuskarta kawai yake gani tana yi masa gizo tana kiran sunansa in a bad state,kafin asubah tayi duk ya gama fita a nutsuwarsa,har ya fara tunaninkf mutuwa tayi suke b'oye masa. *NIGERIA...* *Gombe State* As Nusrah was lying bayan ta kira line sa ba'a d'auka ba,damuwar da take ciki ya k'ara mata k'arfin ciwo that she was suffering from,tana kwance tana sauke numfashi in difficulty,ba'a fi mintuna goma sha biyar da kwanciyarta ba har bacci ya fara d'aukarta because ciwon ya lafa,kamar wacce aka tasa wani sabon ciwo yace bai san zancen kwanciya ba,a lokacin she was alone in the room because yarinyar da Malam yasa ta rakota ta koma,haka tayi ta fama da ciwo,sai can da mararta ta yi wani irin murd'awa ta fasa k'ara,ihun ta ya janyo hankalin mutanen gidan,a gaggauce suka nufo dakin to see what was happening to her,kusan a tare suka shigo,nan suka tarar da ita sai juyi take ta rik'e ciki tana kuka,hankalin Abbah a tashe ya k'araso kusa da ita yana fad'in "Nusrah what is it? what's wrong with u? Tell me what is happening?" A lokacin saboda ta fita a hayyacinta gaba d'aya bata san a inda kanta yake ba bare ta gane wad'anda suke kanta,Abba da ya fahimci kamar ba ta cikin nutsuwarta da sauri ya d'auketa suka fito,Malam da Deeje y'ar wajen baffanta Umar k'anin Abba suka rufo masa baya,suna fitowa daga gida Abbah yasa ta back seat Deeje ta shiga da sauri ta rik'eta,Malam kuma ya shiga gaba,Abbah da shi zai yi driven da kansa,ganin halin da take ciki ya tsorata sosai,nan ya tada mota suka d'auki hanya,suna tafiya a hanya kafin su k'arasa hospital jini ya b'alle mata,tana kuka tana rik'e ciki,Deeje dake rik'e da ita tausayi yasa ta fashewa da kuka,Malam ya juya ya kalli Deeje yace "haba Deejatou bari yi mata kuka mana,za ta samu lafiya in Allah ya nufa" Deeje tana sharewa Nusrah zuga da hawaye tace "Kaka jini ne yake zubowa daga jikinta fa" hankalin Abbah ya sake tashi babu shiri ya sake bada hankalinsa akan driven,wani private healthcare named *SABANA* located here at the federal low cost rd,da yake yayi kusa da gidan k'aninsa mahaifin Deeje,kuma ita ta yiwa Abbah bayanin suje can suka k'arasa,motar su tana tsayawa kafin su fito Abbah yayi saurin fita ya d'auko ta,ko tsayawa nurses su shiga da ita bai yi ba,ganin a yanayin da suka shigo yasa cikin gaggawa aka karb'eta aka shiga da ita,a lokacin tsanani da azabar ciwo tuni suka Nuarah ta suma,Abbah ya kasa zama sai zarya yake daga nan zuwa can,Malam da Deeje suna zaune,but kallo d'aya za ka yi musu ka tabbatar suna cikin tashin hankali,suna nan zaune shiru suna jira a fito da ita,har tsayin awanni biyu then Dr Adam da ya karb'eta ya fito,office yace su Abbah su same shi,here suka yi following nasa,bayan shigarsu office Dr Adam ya nuna musu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180