Chapter 156
Chapter 156
ita take nak'udan ta langab'ar da kai tace "Ko za ki kira Abbah muje hospital?" Da sauri Nusrah ta gyad'a kai sai kuma ta koma parlor,wayarta ta d'auka a jaka kafin ta yi k'ok'arin kiran line Abbah,kiran Nuraz ya shigo da sauri ta d'auka ta kai kunne,kafin tayi magana yace "Hello Madam! Ina kika shiga na shigo skul sai nemanki nake duk inda kuke zaunawa ban gan.." Bai k'arasa ba Nusrah cikin muryar tashin hankali tace "I'm at Annie's house,please hurry and help us muje hospital" hankalinsa yaji bai kwanta da yanayin da tayi magana ba da sauri yace "okay" ya ajiye wayar seat d'in kusa dashi ko katse kiran bai yi ba,Nusrah tayi kiran Abbah and informed him they would pass to the hospital yace sai su had'u can d'in,cikin k'ank'anin lokaci Nuraz ya iso,tun da ya shigo arean kafin yayi parking ya fara yi musu horn,hijab kad'ai suka saka ma Annie suka fito da ita lokacin duk ta gama shan wahala,suka shigar da ita back seat with Nuraz's help Bareerah ta zauna tare da ita,Nusrah ta shiga front seat suka d'auki hanyar Nuffield health,aka bar Binitta to take care of the house before su dawo,kusan a tare motocin su suka shiga hospital d'in da na Abbah,but kafin su k'araso har an shirya mata bed suna k'arasowa nurses suka wuce da ita maternity ward,wasa² tun wajen maghreb har suka yi sallar isha but shiru,after sun dawo daga sallah Dr Paredes ya nemi ganin su a office,it was there he explained to them yadda za su fahimcesa kan baza ta iya haihuwa da kanta ba,take Abbah ya amince ayi mata aiki,ko isashen awanni uku ba'a yi ba aka ciro mata kids d'inta uku mace d'aya maza biyu,murna gurin Nusrah har da kuka ta samu y'an uwa,bayan an shirya kids d'in aka kawo su,tunda aka yi haihuwar suka tabbatar da lafiyarsu duk sai suka samu k'arfin guiwar yin waya suka fara sanar da y'an uwa,Nusrah ta d'auki yaran tayi musu addu'ah murnanta yak'i b'oyewa,da ta d'auki macen kuma sai ta hana kowa ya d'auketa bcus duk ciki ta fi su rashin girma and tafi sonta,ta barsu da rik'on mazan,kafin wani lokaci Hajiya da su Maimunatu sun k'araso hospital d'in bakin kowa yak'i rufewa dan murna,haka Mummy ma matar baffanta Mr Sajid da su Afaf da Hannah duk sun zo,kowa yazo yana son d'aukar baby girl d'in but Nusrah tayi kane² ta hana kowa,Hajiya tayi dariya tana kallonta tace "Anya baby za ki bari mu d'auki y'ay'anku?" Nusrah tayi dariya cike da wauta tace "Kai! Gaskiya Hajiya ni dai babu mai d'aukar min yara har sai na gansu sunji d'umi na,nima na ji na.." Da suka zuba mata ido suna dariya sai ta kasa k'arasawa saboda kunyar maganar da ta fad'a d'in quickly ta tashi za ta bar wajen,aka yi sa'a su Nuraz sun shigo cikin ward d'in sai ta koma bayansa ta b'oye,Abbah ya kalleta yayi murmushi yace "Baby! Wane mai sa'ar kika bawa aron lil sis d'in naki?" Bata yarda ta fito daga bayan Nuraz ba cikin shagwab'a tana turo baki tace "Ba Hajiya ce ta karb'eta tun d'azun ba" Abbah yayi murmushi yace "Ato! Ai gara da ta karb'eta a hannunki,tun da aka fito da su kika hana kowa d'aukarta" ta sake turo baki tana daga bayan Nuraz har time d'in tace "Ai dai naga tafiya za kuyi ma ku barmu da su" Nuraz ya waiwaya kad'an ya kalleta yace "Ke da waye za'a barki d'in?" Tace "with Bareerah aunty" ya gyad'a kai yace "I see" daga haka ya fara tafiya ya zauna kan wani empty chair dake gefe,Hajiya began to tell Abbah what had just happened babu jimawa,Abbah yayi dariya yana kallon yadda Nusran taje ta shigewa Nuraz,though ba wai suna yin magana ana jinsu ba ne,but their circumstances yasa Abbah fahimtar hankalinsu a kwance yake,he smiled softly yana kallon Lolly da ta rik'e baby'n tana kallo yace "Ma'am ya dai kika yi shiru,tunanin me kike yi ne?" Lolly ta d'ago kai tana sakin sanyayyar murmushi tace "I'm not thinking,just praying to my kid" Abbah yace "Saboda son kai tun d'azun da ke da y'arki na fahimci kun k'i yi mana kara,fisabilillah su sauran laifin me suka yi ba kwa d'aukansu su dad'e a hannunku?" Hajiya ta karb'i zancen da fad'in "Aah toh! Nima dai na kasa gane musu,gara kai ka tambaya ko za mu samu amsa" Lolly tana dariya tace "Hajiya itafa mace ce ta yaya ne baza mufi sonta ba? Beside duk sun fita girma da nauyi sai dai ita ta fisu hak'uri,kalli fa tunda suka zo duk suke kuka amma ita baiwar Allah bacci take yi" Abbah ya kad'a kai yace "ur words are true and i care more duk ta fi y'an uwan nata hak'uri",suna nan suna ta hira har aka fito da Annie aka wuce wani room d'in da ita,they both looked over the bed da aka wuce da ita,lokaci d'aya hawaye suka kawo idanun Lolly,Hajiya da ta kula da yanayin da take ciki taji jikinta yayi sanyi bcus ta san abunda ta tuna yasa ta kuka,briefly dai ranar duk Annie bacci take tun da aka fito da ita daga theatre,yaran kam da suke kuka sosai duk suka tada musu hankali,da Nuraz suka yi maganar kukan sun Dr Paredes yasa aka musu pumping breast milk,da suka ji cikinsu ya d'auka duk suka yi shiru sai a nan hankalin family ya kwanta,bayan duk su Hajiya sun tabbatar yaran da Mamarsu suna lafiya suka yi sallama da juna suka wuce gida kowa sai labarin kids d'in yake yi.... #Really² sorry my people,wollah all these day's my phone gotta problem,but u are always in my mind. #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 51. #Hɪᴅᴅᴇɴ ᴀɢᴇɴᴅᴀ Though Nusrah ta so wucewa gidan Annie ta kwana a can,ganin Nuraz ya bad'awa idanunsa toka ya nuna sam bai amince ba,dole ta hak'ura suka wuce gida,but tun da suka shiga mota take b'ata rai har suka shigo mansion,shi kam duk yana kula da ita sai dai bai kulata ba,from time to time ya kalleta sai yayi murmushin da shi kad'ai ya san ma'anarsa,as their car parked cikin parking lot na apartment d'insu,a fusace ta rik'e murfin za ta bud'e yayi sauri yasa lock,ta waiwayo fuskarta a d'aure kamar hadarin gabas za tayi masa fitsara,kafin tayi k'ok'arin yin hakan taji ya sauke bakinsa cikin nata and began to send her a warm kisses,as much as she could try ta kwace daga irin rik'on tsaurin da yayi ma lips d'inta though ta fara enjoying but ta kasa yin hakan,sai ta fara turashi tana k'ok'arin k'wacewa bcus ba ta so ya gane,shi kam quickly ya rik'e hannayenta and let them down,zaro ido tayi ta kwace bakinta da kyar,tana maida numfashi a wahale tace "Please let's go inside" yayi murmushi ya fara warware vail that had covered her head,ta rik'e hannunsa ganin abunda yake shirin yi tana marairaicewa tace "Please ka rufa min asiri" a kunnenta ya rad'a mata "Asirinki ya jima a rufe" ta janye kunnenta daga saitin bakinsa quickly jin a yadda yake mata magana kamar wani drunkard tace "Please hayat,ka bari muje ciki,ka ga a waje fa muke and security za su iya biyowa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180