Skip to content

Chapter 18

Chapter 18

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,284 words 0 views Progress saved
Download Book

cikin kanta da zuciyarta da ta cika fal da tsoro,kamar sabon kamun hauka take magana cikin hayaniya tana sake juya zancen,dai² ta kawo kan maganar cikin ta fizgo wayarta ta fara dialing number sa,rai a b'ace Rafeek ya d'auka yana daka mata tsawa yace.... #No comments,no voting,,,there's no posting till further notice... Time to posting strike.🚴🏻‍♀ #Share. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 7. #Bᴇᴄᴏᴍɪɴɢ ꜱᴏɴ ᴏғ ᴀ ᴡᴏᴍᴀɴ "Da Allah mene zaki kirani kuma.!? Ni yanzun mene ne zanyi miki.? Muna da wata alak'a ne kuma.!?" Ta daure tace "Rafeek ina son muyi maganar cikin ka dake jikina." A zafafe ya tari numfashinta "Hey! Hey.!! Malama kada ki sake wannan KUSKUREN.!" Tace "Rafeek wollahi ko ka yarda ko kada ka yarda ni banyi KUSKURE ba,kaine dai kake son yin KUSKURE ta hanyar nunawa duniya d'anka shege ne,,wollahi thumma billahi cikin nan ba shi da uban daya wuce ka kaf duniyar nan,ni na tabbatar cikin nan ubangiji ya nufemu da samun shi,amma kaine silar samar da shi,ina baka shawara kayi duk iya binciken da kake jin za ka iya yi,na tabbatar kai da kanka sai ka yarda bashi da uban daya wuce kai" "Kada ki sake danganta cikinki da ni." A zafafe kamar yadda yayi tace "wollahi sai na fad'a naka ne" Girgiza kai yayi kamar tana gabansa yace "ta yaya ya zama nawa.!? Daga yin abu sau d'aya shi ne sai ya zama nawa.!? Da Allah malama kada ki b'atawa kanki lokaci,,ni Rafeek kike son lik'awa cikin wani ko.!? To wallahil'aziiym bazan karb'a ba,kuma har abadan duniya bana karb'arsa,can ki nema masa uban daya dace amma ni nafi k'arfin kiyi min sharri,,idan kina iyawa kici gaba da rainonsa har ranar zuwansa duniya,and ina fatan idan ya zo wata rana ko da zai tambaye ki maifinsa kiyi k'ok'arin sanar da shi gaskiya kada ki b'oye,cos duk ranar daya san gaskiya zai tsaneki a matsayinki na wacce ta kawo shi duniya,zaiji haushin kin b'oye masa gaskiya,bayan zunubin samar da shi ta mummunar hanya,zai tsaneki bayan ya gano kina sane kika yi sanadin zuwansa ta k'azantacciyar hanya,,kafin duk wannan lokacin ya zo ina so kiyi tunani,sannan kiyi kokarin tara hujjojin da zaki fuskanci d'anki da su,ta hanyar bashi gamsassun amsoshin da zasu wanke laifinki a gare shi,,kai tsaye ba sai kin yi masa k'arya ba a duk lokacin da ya b'ukaci jin asalinsa ina so kice masa shi shege ne bashi da baba..!" "RAFEEK.!" Ta kirashi a zafafe,dariya yayi yace "mene ne.!? Wai kinji haushi.?'' "Kada ka sake sheganta d'anka,ka tuna kai kayi silar samuwarsa" "Da Allah dakata Malama,ta ina na samar da shi ne.!?" "Rafeek.! Kada ka yanke hukunci kan abunda baka da ilimi akansa,d'anka ne na sunnah." "Ni ba d'ana bane,ki daina danganta ni da shi,,ke kanki kin san ba ni ne mahaifinsa ba.!" "RAFEEK dank'a ne.!" "Hauwa! Kada ki sake cewa nawa ne.!" "Sai na fad'a dank'a.!" Dariya yayi mai ciwo yace "Kina son lik'a min d'an da bashi da uba ko.!? Saboda kin maida ni mahaukaci na karb'i d'an da ban san *ASALINSA* ba.!?,k'arya ne wollahi bazan tab'a karb'a ba" "Shi kenan Rafeek, idan har baka sonsa ni ina son abuna.." "Dama dole ne ki so shi,tunda a yanzun ke kanki baki idan za'a tambaye ki ubansa baki san takaimaman wane ne zaki ce shi ne mahaifinsa ba,kinga kenan kece uwarsa kuma kece ubansa,dole ya zame miki ki so shi." Sosai kalmar tayi mata muni da ciwo ta runtse idanunta jin kirjinta yayi mata nauyi tace "shi kenan Rafeek na gode,,amma ina so ka san wani abu guda" Yace "fad'i kafin lokaci ya k'ure miki" Daurewa tayi duk da ciwon da take ji yana taso mata,a hankali ta dafe k'asan mararta muryarta da rauni tace "Ina so ko da zuwa gaba,a lokacin daka gane gaskiya,ka tabbatar kana da alak'a da d'ana,,ka yi min alk'awarin baza ka tab'a kusantar inda muke ba,sannan ba za ka kira Yarona naka ba.!" Dariya yayi yace "wannan shi yafi komai sauk'i" "Na gode" tace muryarta a raunane tana fad'a ta katse wayar had'e jefar da ita,mik'ewa ta sake yi zata fita sakamakon kanta da taji ya tsananta ciwo ga k'irjinta dake mata wani irin zafi²,baya ga ciwon marar daya taso mata,tana son neman drugs da zai rage mata rad'ad'in ciwukan da suka had'e mata kai,still kuma har lokacin hawaye bai samu damar sauka ba bare ya jik'a fuskarta ko zata samu sassaucin nauyin da take ji a k'irjinta,idanunta sunyi wani irin soyewa baka ganin komai cikinsu sai zallar damuwa da tsananin ciwo,ta kama hanya zata fita a d'akin a daddafe,shi kansa d'akin ji take a yanzun ta fara kyamar zama a cikinsa,saurin rik'e kanta tayi sakamakon ganin komai yana rabewa yana komawa biyu,wani har fiye da haka,kafin tayi aune gaba d'aya d'akin ya hau jujjuyawa da ita,laluben hanya ta fara yi tana son komawa ta zauna amma abun ya gagara,dole ta tsaya guri guda tana layi kamar wacce tasha kayan maye ta bugu,kanta ta sake matsewa ta k'udundune guri d'aya,ji tayi duniyar tayi mata zafi komai ya fice mata akai,wani irin tak'ark'arewa tayi ta rik'e kanta dake shirin tarwatsewa kafin a hankali ta sulale tayi k'asa,bisa tsautsayi ta fad'o a saman k'aton cikinta a kife,tsananin azabar data ratsata yasa ta fasa gigitacciyar k'ara mai firgitarwa then ta daina motsawa jini ya fara biyo jikin kafafunta yana yiwa kansa hanya,,ihunta ya janyo hankalin maidservant d'in gidan a gurguje suka nufo d'akin,ganin halin da take ciki da jinin dake bin jikinta hankalinsu a tashe suka sanar da Hajiya halin da ake ciki,kafin wucewar wasu mintuna aka wuce da ita wani private hospital da cikin gaggawa,suna zuwa aka karb'eta,likitoci kusan biyar suka rufu akanta suna ta k'ok'arin ceto ranta,da kyar aka samu jinin dake zuba ya tsaya bayan dogon lokaci,but cike da rashin hope tsakanin rayuwa da mutuwa,Dr Fahad da ya jagoranci aikin ya nemi ganin wad'anda suka kawota da gaggawa,Hajiya hankalinta duk baya tare da ita tabi Dr Fahad dan jin abunda yake faruwa,a office d'insa ta tarar da shi tsaye ya kasa zama bcos aikin gaggawa ake son yi mata a cire cikin,tana shigowa Dr Fahad ya nuna mata guri ta zauna,a gaggauce yana kallonta yace "Hajiya ya ya kuke ne da mara lafiyar da kuka kawo.?" Tace "Y'ata ce" Jinjina kai yayi yace "Mijinta fa..!?" Hajiya tace "Dr zaka iya yi min duk bayanin daya dace ba sai lallai yana nan ba,shi d'in d'ana ne,a halin da ake ciki kuma baya k'asar" jinjina kai ya sake yi,then ya shiga koro mata jawabin idan har sun damu suna son rayuwar y'ar su da abunda ke cikinta lallai sai dai ayi mata aiki yanzun da gaggawa a cire shi,Hajiya bata tsaya jin k'arshen maganar ba saboda tashin hankali tace "Dr idan har zasu rayu ayi aikin na amince,ayi mata a rabata da shi" gyad'a mata kai Dr Fahad yayi sannan ya mik'a mata takardun tayi signing,a gaggauce bayan ta gama signing ya karb'a ya ajiye sanma ya fita ya bar ta a office d'in ya wuce theatre room,Hajiya tana k'arasowa bakin room d'in dawowarta daga office d'in Dr Fahad taga an wuce da Hauwa kamar matacciya,Maimunatu da ma'aikatan gidan da suka taho tare suna zaune jigum a wajen,ganin lokaci yana

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180