Skip to content

Chapter 118

Chapter 118

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,245 words 0 views Progress saved
Download Book

hair d'insa tana yi masa wasa da su,a hankali ya bud'e idonsa and rested his head on her thigh,looking into her eyes yayi ajiyar zuciya,da ido ta tambayeshi lafiya? He blinked his eyes carefully ya furta "gaskiya ba na jin dad'in abunda Lolly take yi" she breathed slowly and kept playing with his hair,ya bud'e idonsa ya kalleta yace "Why would she do that?? Ko ba za ta kula shi ba mutum ya dawo daga tafiya babu sannu da zuwa babu komai,bai dace ta hana shi zama inda yake so ba,kalli fa shi da gidansa but ta sa dole ya bar mata wajen kuma wai ta zauna dan k'arfin hali" zuba masa ido tayi as she knew he was disturbed by what had happened,she slowly said "To kaje kuyi magana da ita mana" yayi saurin kallonta yace "Na ce mata me?" Tace "Whatever is appropriate,fad'ar gaskiya da nuna musu hanyar dai² ai ba laifi bane,but the unwanted thing is to shout or say unkind words to them" yace "ba da ni za ayi haka ba" tace "why not?" Yace "haka kawai,but zan sanarwa Annie ta kira ta yi mata magana,ko ba za ta daina ba to bai kamata mutum da gidansa ta hanasa sakewa ba,idan kuma auren ne ba ta so sai a.." Bai k'arasa ba ta tari numfashinsa "kana nufin sai a warware? Uhn! Kada ma ka fara fad'ar wannan maganar" yana kallonta yace "why not? Since she don't want mene ne abunda za'a tsaya ana wahalar da kai akansa?" She nodded her head and said "no! She is just angry with him about what had happened,but if God allowed komai zai wuce ba da jimawa ba" ya tab'e baki yace "i don't think so" tace "ai Allah na ce" yace "Uhn! Well,let me be quiet since u say if God wills,but da sai nace anya za ta daina?",she replied with nothing,sai da aka d'auki lokaci ganin idanunsa a rufe tana shafa bread d'insa tace "muje ka ci abincin" bai bud'e idonsa ba yace "Ba zan ci ba" tana kallonsa tace "da ka ci me?" Yace "Zan ci dai yanzun" tace "What are u going to eat?" Wani mugun murmushi yayi lokaci guda kuma ya disashe a fuskarsa,placing his hand on her waist very silently ya furta "wannan abun za ki ba ni,dama kwana biyun kina yi min rowa,and i was hungry for saura kad'an hak'uri na ya k'are" ta zaro ido tana fad'in "Me na hana ka?" Ya bud'e idonsa d'aya yace "do u not understand Hausa?" Ta gyad'a masa kai,yace "sai wane yaren?" Tace "English ko Arab" ya tab'e baki yace "How long have u stopped understanding Hausa?" Tace "Yanzu" ya gyad'a kai yace "I see but u will soon understand." She smiled and said "I do not understand" he said "u will my girl" ta girgiza kai alamar A'a,ya gyad'a kai yace "Ok let's see" yana fad'a ya tashi zai rik'o ta tayi sauri ta sauka za ta gudu bcos she really understood him,before she made any attempt he get her back tana dariya take fad'in "i'm just kidding" yace "ni ban san wasa ba" ya janyota ya matse a jikinsa yana rik'o fuskarta tayi saurin k'wacewa za ta fella a guje ya fizgota ta dawo bayanta ya had'u da k'irjinsa,yasa hannunsa ya zagaye cikinta,ta kyalkyale da dariya tana cewa "please ka bari na huta ka ga bai gama healing ba" yace "really?" She nodded,yace "kin fi so sai na sha wahala ko??" She looked up and said "Like what?" Yace "I mean,sai kin sa na wahala sannan ki barni na yi?" Ta zaro ido yace "kin yi shiru or should i do the same tactics i had back then?" Tace "which tactics?" Wayancewa yayi yace "nothing" tayi wearing fuskar tausayi tace "to ai i'm not cured" ya d'ago kansa da sauri yace "let me see please" ta girgiza kai tace "what do u really do?" He said "gurin zan duba" tana kallonsa tace "It's not good looking at someone naked fa" yace "Ai na mata ta zan gani" ta zaro ido ganin yadda yake sake mak'ale ta tace "wai da gaske kake yi?" He nodded and said "C'mon please i don't want to bothering u" ta marairaice fuska tace "I'm really scared" yayi saurin tarar numfashinta yace "What else?" Tace "but it's still aching" he nodded his head and said "It won't be hot like that" kamar za tayi kuka tace "Allah kawai dan baku san yadda ake ji bane" yana b'oye dariyar dake son taho masa ganin yadda ta koma lokaci guda yace "kuma ai ku ne kuke bawa kanku wahala,abunda kun san dole ne a cikin aure amma ku dunga zancen tsoro" she looked at him very carefully,ya rik'o ta sosai yace "Let's go and bathe first sai ki ba ni ko?" Idanunta ta zaro tace "wanka kuma?" Yace "Yes ko ba za kiyi da ni ba?" Ta gyad'a kai yace "Kullum haka kike bari na nayi ni kad'ai,yau kuma sunnah nake son muyi" tace "I don't understand" yace "u will understand but muje muyi wanka" tace "uhn! Ba da ni za kayi ba" ya tsaya kallonta yace "why not?" Tace "Shall i take a bath with u?" He was still looking at her before ya watso mata tambayar "is it wrong to take a bath with me?" She said "No! I just can't" yace "u will" ta girgiza kai za tayi masa musu ya rufe mata baki yace "though na san kin sani but let me remind u,as many hadith's confirm the Prophet (S.A.W) took a bath with his wife,is it wrong for us to have a bath together?" Ta girgiza kai,yace "What else?" Ta girgiza kai alamar babu,yace "Oyah muje" there was no doubt ta wuce but she immediately felt her heart beat faster because cikin kwanakin da suka gabata he hadn't done anything to her and that didn't mean she wasn't coming near him or lying to his body,hasalima idan suna d'akinsu shi da kansa yake d'orata a jikinsa tun tana jin kunyarsa har ta fara ragewa kuma da yake dama akwaita da son jiki sai hakan yake mata dad'i,amma yau kam from the point of view da irin kallon da yake mata ta fahimci dole ma sai wani abu ya faru,yadda take sand'a tana yin abu kamar ba ta so yasa ko da ya rage kayan jikinsa bai tsaya b'atawa kansa lokaci ba ya kamota yana k'ok'arin bud'e mab'allan rigar dake jikinta ta rik'e hannunsa cike da tsoro za tayi magana ya d'agata cak,bai sauketa ko ina ba sai cikin bathroom ya ajiyeta had'e da rufe k'ofar,tana gefe tana raba ido ya had'a ruwan yana juyowa bai tsaya magana ba because he realized it was just a matter of wasting time ya dawo gabanta zai cire mata riga she quickly raise her panic-stricken eyes her voice whispers "Please let me do by myself" yace "wasa kike yi daga yau ai banga dalilin da zai sa na sake gangancin barinki ki yi wanka ke kad'ai ba,Allah na tuba ni ba gauro ba amma a taimaka min ma ba za ayi ba,al'halin na san kina da sanin ki dai² gwargwado,Allah ya sani wad'ancan kwanakin da suka wuce ma na kyaleki ne

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180