Skip to content

Chapter 176

Chapter 176

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,257 words 0 views Progress saved
Download Book

"wancan lokacin ma ciki na na farko haka kace,muna zuwa shi kuma Dr Paredes d'in nan ya wani kama ya tabbatar da maganar" yayi murmushi yana d'ago fuskarta idanunsu a sark'e yace "I will be happy idan hakan ya tabbata" murmushi tayi masa bata sake cewa komai ba ta mayar da idanunta ta lumshe,forehead d'inta daya sumbata yasa a hankali tana tura baki tace "Just let me sleep,anjima sai muje ko?" Yace "an gama,sleep tight" tana kwance a jikinsa bacci mai dad'i ya d'auketa,ba ita ta farka ba sai yamma,har Nuraz d'in ma ya fita ya dawo,but kuma tun daga maganar da suka yi na zuwa hospital ranar sai taji bai sake yi mata zancen ba,for almost two days taga ya daina fita ko ina they were always together at home,Maysam kuwa tun ranar da tayi mata ta'adi da ya fita da ita bata sake ganinta ba,data tambayeshi yace tana gurin Lolly,she didn't bother to ask again because she knew where she was,za ta samu kulawar da ko tana gurinta iya abunda za ta iya yi mata kenan,da taga cikin kwanakin sai dai yayi aiki a computer,ta kalleshi lokacin yana zaune saman bed da safe ya mik'e k'afafu sanye da wani crazy white jean da farar sleeveless,ta kwantar da kanta a jikin kafad'arsa tana kallon abunda yake yi a computer tace "wai kwana biyu baka jin fita ne? Na ga sai dai kayi aiki a gida,ko fita muka yi ma bama wuce apartment d'in Hajiya ko su Mom daga can kuma ni banga kana fita ba" murmushi yayi mata then yace "ina ne mutum zaije,ana batun pandemic na virus a wasu sassan na duniya?" Saurin kallonsa tayi tana bud'e ido tace "kamar yaya?" Ya d'an rufe computer half yana kallonta yace "wai baki san me yake faruwa ba dama?" Ta bud'e ido tace "ni ina zan san wani abu da yake faruwa?" Murmushi yayi yana kallonta da mamaki yace "ba kya hawa social media ne?" Tana yamutsa fuska tace "ni fa kwanakin nan kawai nayi bacci shi ne karatun da nafi iyawa,wayar nawa ma ko ina nasa shi Ohoo" ya bud'e ido yana kallonta intently yace "lallai matar nan,anya ma ba baby za ki bani ba this soon kike bacci?" Bud'a hannu tayi tana dariya tace "ni dai kayi shiru ba ni da komai" da sauri ya ajiye computer saman couch yace "ban yarda ba gaskiya sai na duba" ta zaro ido da sauri tace "me za ka duba?" Yace "ni dai Allah sai na duba" da sauri ta tashi za ta bar kusa da shi yayi maza ya rik'o ta yana cewa "yi a hankali kada ki fad'i" ta kyalkyale da dariya tana kallonsa tace "ni fa ba ni da komai" murmushi yayi yana kallonta yace "Let's not argue akan hukuncin ubangiji,mu jira lokaci zai nuna mana" ta fara dariya ta hauro saman thighs d'insa ta zauna,ta rik'e kansa da duka hannayenta suna fuskantar juna tace "I just have nothing" ya daga gira had'e da tab'e baki yace "alright! Tunda kince haka,sai muyi deal kawai,idan akwai dama tunda kika yi musu yau sai na cinye ki,na cinye komai" yadda yayi maganar yana bud'a baki kamar wani carnival,ta sake kyalkyewa da dariya then tace "then,what if i don't have?" Yana d'aga mata gira yace "shi kenan sai ki cinye ni" ya fad'a and giving her a beautiful smile,dariya ta dunga yi masa yana kallonta,sai da tayi mai isarta ta dakata tace "then?" Ya bud'e ido yana kallonta yace "what?" Ta sake yin dariya tace "Mmm! U made this deal cleverly,and ban yarda ba ni sai dai a canja wani" yana sakin murmushi yace "wanne kike so ayi?" Tace "sai dai idan za muje Nigeria,because ina son ganin su Afaf da dangin Mammana" murmushi yayi da wuri yace "already done! Whatever u say" tayi k'ara ta rungume shi tana cewa "Yay! Nima na yarda",hugging d'inta yayi back yana sakin murmushin mugunta,da ya samu ta sauka akan k'afafunsa ya ci gaba da aikinsa yana satar kallonta yana dariya k'asa²,yana nan a zaunen ya jiyo ta suna waya da su Afaf tana cewa za su zo Nigeria,wani ihun da Afaf tayi tun a wayar yasa da sauri ta janye wayar a kunnenta,can bayan ta mayar da wayar taji Afaf tana cewa "but private jet d'inku za ku biyo ku zo ne ko kuwa? Na ji fa an saka dokar hana zirga² since the issue of this virus has arisen?" Nusrah tayi saurin katse Afaf da cewa "what? Wai da gaske ake maganar virus d'in dama?" Afaf tace "It's been almost 1 month fa and half yanzun da fara maganar ma,kawai dai bai yi k'arfi ba sai cikin week d'in nan" hurriedly Nusrah ta juya tana kallon inda yake,yadda ta barshi a haka yake yana zaune sai murmushi yake zubawa because shi ya san dama babu inda za suje cikin lokacin tunda aka fara rufe stations sai anga yadda hali yayi tukun. A sad'ad'e tayi shiru bata ce komai ba har suka gama waya da Afaf ta kira su Kalthom suka sha hira,sai da ta bari ta gama komai,ta kalleshi ta b'alla masa harara because ta fahimci murmushin da yake yi mata then ta wuce bathroom,sarai ya ganta ya ga abunda tayi but sai bai yi mata magana ba ya ci gaba da murmusawa abunsa yana clicking computer,Nusrah kam tana shiga bathroom wurin first aid drawer d'insu ta wuce,dama ta bayar an siya mata abun gwajin ciki,tayi murmushi ta cire guda,ta fara yin fitsari bayan ta saka kan tsinken ta ajiye ta wuce ta cire kayanta,bayan ta gama wankan,she tied a towel and went to the place where she put the thing,idanunta suna sauka kai taga it marked two lines,ai bata san lokacin data fasa k'arar murna ta fara tsalle ba,Nuraz yana zaune yaji ihunta da sauri ya ajiye computer ya nufi hanyar bathroom yana kwala kiran "Roohii! What happened? Open the door please!" yadda ta jiyosa yana magana yasa ta d'an nutsu but continue to dance in the bathroom,yana tsaye bakin bathroom d'in rik'e da handle jin shiru bata zo ba yace "Open the door i said" murmushi ta saki tana yarfe hannu da d'an tsalle,then ta k'arasa jikin k'ofar ta bud'e,a rikice ya rik'ota yana lek'en cikin bathroom d'in yana fad'in "ihun na mene ne kike yi?" Murmushi tayi tana kallonsa sai ta sake fasa k'ara ta k'ank'amesa tana fad'in "I'm pregnant Hayat!" Wani irin zaro ido yayi na surprise sai kuma ya d'agata suka fara juyi a gurin in a state of ecstasy,sai da suka d'auki lokaci suna murna ya tuna ya sauketa yana kallon idanunta yace "ya akayi kika tabbatar?" Bakinta ya k'i rufuwa sam ta nuna masa stripes d'in tana cewa "I did the test" wani wawan runguma ya sake yi mata,a guje ya sureta yayi sama da ita,bai direta ko ina ba sai saman bed yana cewa "woah! Yarinya Allah ya kaman min ke,dama tunda kika yi musu yau zanyi shagali" wani zaro ido ta fara yi sai kuma ta had'e rai ta fara k'ok'arin sauka daga bed d'in tana cewa "Ni wallahi babu wani abun da zaka min" murmushi ya saki da sauri ya rik'o waist d'inta ya had'a jikinsu,yana kallon fuskarta da tayi kicin² yace "Didn't

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180