Skip to content

Chapter 105

Chapter 105

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,265 words 0 views Progress saved
Download Book

siyasa har zuwa manyan y'an kasuwa,yadda k'ofar gidan ya cika mak'il da mutane u wouldn't think a yau kad'ai ne aka yi sanarwar d'aurin auren ba,sai dai bayan gama d'aurin auren ne kuma wasu k'ananun maganganu began to arise as a result of a change in the name of the groom,instead of his surname ya sakasance sunan mahaifi sai aka ji sunan mahaifiya,nan take wad'anda basu san badak'alar da ta faru ba suka fara cece kuce,while those who are well versed kasuwarsu ta bud'e they begin to recount what happened since then,kafin lokaci mai tsayi labarin ya baza ko ina,abunku da maganar ya shafi manya kuma y'an siyasa. A ranar su Annie didn't get a chance to go back to Sardauna crescent a nan k'ofar Na'isa suka kwana kasancewar yadda mak'ota suke shigowa yi musu Allah ya sanya alkhairi so they decided to spend the next day,misalin k'arfe goma na daren suna zaune cikin bedroom Annie ta shigo lokacin dawowarta kenan daga kiran da Yaya Abdullahi yayi mata ta nemi guri ta zauna tana kallon Lolly dake cike da fargaba,yadda Lollyn tayi zugum tana tunani sai ka rantse da Allah tana da masaniyar abunda yake faruwa a can waje,ajiyar zuciya ta sauke da fad'in "Allah ya kyauta",dai² nan Nuraz yayi sallama a bakin bedroom d'in tare da Bareerah wacce Annie tace ya taho da ita lokacin da ta aike sa can gidan bayan an gama d'aurin auren because she felt that if they had left her alone there kamar basu kyauta mata ba,saurin d'agowa Nusrah tayi jin muryarsa a daf da k'ofar d'akin cikin kame² bcos a time d'in daga ita sai wani women sleeveless kanta ko d'an kwali babu,before she made any attempt ya shigo ciki,a daburce ta bisa da kallo,suna had'a ido taji gabanta ya yi wani mugun fad'uwa saboda kyau da yayi a cikin kayan da ko a mafarki bata tab'a tunanin yana sawa ba,milk color shadda ne a jikinsa babban riga da y'ar ciki banda kyalli da haske babu abunda yake yi uwa uba kuma k'amshin scent's d'insa da suka cika d'akin,har ya gama yiwa Annie bayanin aiken da tayi masa zai fita yana ankare da yadda take kallonsa,cikin zolaya yana daf da k'ofa zai fita he look back at her had'e da mata winking then ya fita,tana ganin ya fice ta had'iye saliva's da kyar tana sakin nauyayyun ajiyar zuciya,Annie ta kalleta tana tambaya "Daughter lafiyarki k'alau kuwa?" A d'an tsorace ta kalli Annien tana son tambayarta but she could not speak,ganin haka yasa Annie girgiza kai tana b'ata rai tace "Tashi ni ki ba ni guri tunda wankan yana miki wahala" sumi-sumi ta mik'e ta nufi bathroom,bayan shigarta Annie tana kallon Lolly and exclaims "Wai yau lafiyarki k'alau kuwa?" D'agowa tayi ta zubawa Annie ido ba tare da ta ce komai ba,Annien ta harareta tace "kin zuba min ido and u didn't even talk to me,i said are u okay?" Lolly gives her a kind of smile but kallo d'aya za kayi masa ka gane irin a babu yadda mutum zai yi ne ya yisa,Annie ta tab'e baki trying to talk to Bareera ta ji Lollyn ta furta "I just don't know what's wrong with me,but haka nan yau duka nake jin fad'uwar gaba" Bareerah tayi mata sannu,Annie kuma was advising her to pray,if something was about to get out of her window it will come to her with ease. In the morning gidan was once again filled with family and friends,but duk wannan taron ko kad'an babu Nusrah bare Nuraz kasancewar tun safen misalin k'arfe 11:00am suka fita,shi ya kaita gurin saloon da tace za taje tun jiyan,a can aka yi mata gyaran jiki da k'unshi,daga can kuma ana gamawa instead of da suka taho ya dawo da ita K'ofar Na'isa sai taga sun d'auki wani way d'in daban,a d'an tsorace take kallonsa ganin suna nufar Sardauna crescent,but ta kasa bud'e baki ta tambaye shi abunda za suyi a can har yayi parking,yana tsayawa kuma bai tsaya yi mata magana ba ya bud'e motar ya fice,tana nan a zaune tana kallonsa ya bud'e entrance d'in parlor'n ya shiga,after a long moment of silence he could think of calling her over the phone,tana d'auka yace "What are u doing outside?" A dake tace "Me.. Well.. what are we going to do here?" "Kamar ya me za muyi.?" Ya mayar mata da tambayar,tana sauke ajiyar zuciya a wahalce tace "I thought za mu koma can",tab'e baki yayi yace "Kinga ni ba na son aikin wahalar da kai,just come in i'm waiting!" Her hand where clenched to her chest as the pain in her face worsened,she quickly closed her eyes cikin in'ina tace "Dan Allah ka yi hak'uri ka zo mu tafi" lumshe idanunsa yayi yana shafa kwantaccen dark beard d'insa,in a low voice yace "What are u afraid of.?" Shiru tayi because literally she just can't seem to say what she is afraid of,katseta yayi da fad'in "Ke nake jira kada kisa mu b'ata lokaci a nan,since u want to go back there and don't let Annie to start making phone calls tana tambayar abunda ya tsayar da mu" yawun tsoro ta had'iye tace "To amma ai.." Saurin katseta yayi da fad'in "Babu wani to amma,abunda nace ki shigo ciki ki same ni,if u let me out abunda kike tsoro zai faru" a d'an tsorace ta bud'e ido za tayi magana ya katse kiran,she was silently thinking,ta d'auki tsayin mintuna biyar kafin ta yi shahada ta bud'e motar ta fita,she slowly walks as if she doesn't want to come har ta tsaya a bakin entrance nan d'inma ko kafin ta bud'e k'ofar ta shiga sai da tayi jim tana tunanin anya ya kamata ta shiga kuwa? Saboda yadda zuciyarta take cike da tsoro har ji take yi kamar tana jin fitsari,da kyar ta aro jarumta ta tura k'ofar ta shiga had'e da yin sallama,yana zaune saman armchair that he could see everyone who entered the parlor,yadda tayi wuk'i-wuk'i da ita sai da yaso yayi dariya,but ya danne dai bai yiba yace "have a sit please" she continue to lift her legs and sit on the armchair that was far away from him,the wicked smile released yana k'ura mata ido yace "Come back here" he spoke yana nuna mata kusa da shi,she watched him with her eyes da suka yi raurau suna shirin fara zubar da hawaye,kansa ya d'auke gefe as he feels that if he continues looking at her he may lose his senses and she can realizes what he means,idanunta duk sun cicciko da hawaye dan gani take yi wani abun zai mata shi yasa duk ta firgita,bai damu da yadda tayi ba yace "I have only one problem idan kika bi ni a yadda nake za kiji dad'in zama dani,but the truth is a rayuwata na tsani idan nayi magana sai na sake maimaitawa and u know that" Sadly she got up tana juya idanunta and returned to where he was,but then she sat down from the corner not letting them sit too close,ya kalleta and to look at the distance between them yana had'e rai ya furta "Now what is all this space? That is no secret between us? whenever i say

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180