Chapter 27
Chapter 27
entrance d'in parlor,suna gamawa bata tsaya tambayarsa kud'in da zata bashi ba ta bud'e envelope d'in ta ciro 5k ta bashi,ya kalli kud'in ya kalleta yace "y'ata ai kud'in sunyi yawa,tafiyar duka baifi ki bada seven hundred ba" Tayi d'an murmushin yak'e tace "ni na baka Baba,kada ka damu" Yayi mata godiya saboda fitowarsa kenan daga gida ya d'auko ta,itama tayi masa godiyar taimakon da yayi mata sannan ya tafi,ta shiga gidan ta duba taga komai akwai a gidan,well furnished home items masu tsada da kyau,ta yiwa Allah godiya sannan ta shiga parlor tsakiyar kujerun ta tsaya tana kallon kayan,duk da alamunsu ya nuna basu jima ba sosai ta d'an sake karkad'e k'uran dake kai ta kwantar da baby'nta sannan ta koma ta dunga shigo da kayan dake waje,gida ne madaidaici mai matuk'ar kyau da yaji interlocking sai varenda da entrance d'in ainihin gidan yake shi kuma an malale sh da tile's masu haske har ciki,da yake ba damuwarta kenan ba bata b'atawa kanta lokaci gurin gano kyaun gidan ba,bayan ta gama ta wuce bedrooms d'in ta duba kafin ta fara aikin tsaftacewa,har akayi azhar bata gama ayyukan ba,ta dai tsaya ta yi sallah sannan taci gaba,kafin sallar asr gidan yayi fes sai k'amshi yake saboda turaren data sa a electric bonner,ta koma tayi sallah sannan tayi wanka,tazo ta duba taga ko ya tashi taga har lokacin bai tashi ba,ta zauna ta zubawa d'anta d'aya tilo da ya zama ahalinta a kaf duniyar ido cike da so da tausayin halin da k'addara ta jefo su,a hankali hawaye suka sauko mata,bata yi k'ok'arin gogewa ba haka tayi ta kuka tana tunani har tsayin lokacin da taji zuciyarta da kanta sunyi mata wani irin nauyi,idanunta duk sun sake haurawa sun canja launi,saboda yawan kukan da take yi a duk rana yasa ko ita ta manta rabon da idanunta suyi haske,wajen maghreb ta fara jin yunwa a hankali ta sauka daga saman kujeran da take kwance ta nufi kitchen,store ta bud'e tun zuwanta data shiga ta gyara kitchen d'in taga akwai komai a ciki,ta daure da dafa couscous fari ta d'an sa masa mai saboda kada ya had'e,madara ta fasa na ruwa a bowl data d'auko,ta d'iba yadda take jin zata iya ci ta d'an sa masa gishiri kad'an sannan ta sa sugar dai² yadda take so ta fito daga kitchen d'in ta rufe k'ofar,ta dawo parlor dai² lokacin ta iske little Nuraz zaune yana murza ido yaro d'an watanni sha hud'u,har ta k'araso inda yake k'ok'arin zamewa daga saman armchair tana kallonsa,saman couch ta d'ora bowl d'in couscous d'inta kafin ta juyo inda yake ya fara tab'e fuska zai yi kuka,ta fara k'ok'arin d'aukansa da damuwa a fuskarta,dariya yayi mata ganin ta d'auke shi,a hankali ya rungume ta yana sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi kuka da yawa,dashi ta koma kitcken ta d'auko abu ta rufe bowl d'in,sannan ta kaishi bedroom ta d'ora saman bed,ta shiga bathroom ta had'o ruwa mai d'umi cikin baby tube,kayan jikinsa ta fara cirewa,sannan ta cire masa Pampers ta sashi cikin ruwan,dariya ya kyalkyale da ita saboda yana son yaji an barshi cikin ruwa kamar haka yayi ta wasa da shi yana dariya abun na yi masa dad'i,jinsa cikin ruwan ya fara wasa da ruwan yana watsi da shi,bata ce masa komai ta d'auko baby bath basket da kayan mayukansa suke ciki,ta fito da sponge d'insa da baby shampoo,still sai wasa yake da ruwan yana ta dariya yana magana amma bata ganewa,ta yi masa wanka ta nad'e shi a towel sannan ta shirya shi cikin kayansa masu sauk'in nauyi ta d'auko shi suka dawo parlor,ta zauna a kasa saman rug ta d'orashi kan cinyarta,hannunsa ya fara turawa cikin rigarta tana kallonsa ta cire hannun tana had'e rai saboda duk tana jin babu dad'i,ya sake mayarwa ta cire,yana shirin sake mayarwa ta rik'e hannunsa tana masa kallon k'asan ido,kuka ya fara mata yana kai mata duka da d'ayan hannun cikin gwaranci saboda ba sosai ake gane me yake cewa ba yana mata magana,tausayinsa ya kamata tayi saurin fito masa da nonon ta bashi,ya kama yana sha yana ajiyar zuciya duk da ba wani sosai yayi kukan ba,a hankali ta zuba masa ido tana kallonsa hawaye suka gangaro mata,tayi saurin d'auke kanta gefe,a hankali tayi kukanta mara sauti yana gama sha ta mayar ta d'auko bowl d'in data rufe ta fara sha tana bashi,bata wani sha da yawa ba taji ya fita a kanta taci gaba da bashi,shima bai sha sosai ba ya kautar da kansa gefe,data sake bashi ya girgiza mata kai alamun ya k'oshi,ya mika mata hannu yana k'ok'arin karb'ar spoon d'in a hannunta,sake masa tayi a hankali taga ya karkata spoon d'in ya deb'o ba mai yawa ba yana k'ok'arin kai mata bakinta,k'ura masa ido tayi tana kallo,shi kuma sai magana yake mata yana so ta bud'e bakinta ya bata,bata san lokacin data fashe da kuka mai k'arfi,ta rungume shi tana jin babu dad'i,,ta dakata da kukan ta barshi a nan parlor taje kitchen ta wanke kayan ta dawo ta d'auke shi ta wuce d'aki bayan ta kashe electronics,tunda ta shiga d'akin dashi ta sauya masa kaya itama ta canja zuwa nighty ta zauna shiru tana tunani,bai yi bacci ba har wajen eleven,da yayi bacci ma nan ya barta ita kam bata samu ta runtsa ba saboda tsoron dare da kad'aici daya cika mata zuciya,har wajen asubah bata iya yin bacci ba sai da gari ya waye,lokacin bacci ya fara fizgarta Nuraz ya tashi,nan ya dasa rigima,yana ta laluben abincinsa,da kyar ta daure tayi feeding d'insa ta shirya shi ta d'an kwanta lamo tana ta kallonsa,tana son yin bacci saboda a lokacin har kanta ya fara ciwo amma babu dama,a tak'aice dai haka rainonka ya kasance ga mahaifiyarka da dare baka bacci da wuri,tsoro da tunane² dake d'awainiya da ita kuma suka sa ko ta kwanta bata iya bacci,da safe hidimar ka and baka bari ta kwanta bare ta samu baccin ko yaya ne,kullum ya kasance mata da matsanancin ciwon kai take rayuwa,tun yana mata kad'an² yana damunta har ta saba ya daina damunta,ta rasa yadda zata yi ga tunanin gida da yak'i barinta ta huta,but tsoron abunda zata tarar yasa ta kasa samun sukunin zuwa,ranar da ta cika sati da komawa gidan,ta gaji ta yanke shawaran zuwa ta sake zuwa ta rok'i Baba gafara duk da ta san bata aikata abunda ake zaginta da shi ba,idan ya yarda shi kenan sai tayi masa bayanin komai da yadda ya faru idan kuma yak'i saurarenta zata ci gaba da hak'uri har zuwa lokacin da Allah zai sa ya sakko ya yarda ta koma gidan,,ta gama shiryawa ta fito ta kulle gidan ta samu napep da zui kaita k'ofar Na'isa,misalin 12pm ta sauka ta sallami mai napep,ta kama hanyar da zata sada ta da gidan mahaifinta,tunda ta tsinci kanta a k'ofar gidan mahaifinta take jin k'irjinta yana sake tsananta bugawa..... *#😢😢 Yah Allah ga baiwarka nan,kasa ko mene ne zai faru ya zo mata da sauk'i...* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *I just finished typing the page,,but don't know how wollahi na yi deleting,be patient with how the page comes to u my people.😢* Pᴀɢᴇ 11. #Uɴᴇᴀꜱʏ Gefe guda ta samu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180