Skip to content

Chapter 173

Chapter 173

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,282 words 0 views Progress saved
Download Book

yadda ya dace ba,shi kam wannan kowa yasan makomarsa,here sai muce Allah ya tsare mu da munanan d'abi'u,Allah ya k'ara tsare mana imaninmu,ameen. ***** Tsayin shekarun da suka gabata,tuni aka yi auren su Deejat da AATIF,su AFAF da KALTHOM ma duk anyi aurensu,sai dai su da yake dama Nigeria aka kaisu can suke zaune a Bauchi state,yanzun haka duka da yaransu,yayin da Aatif yake da two kids duka mata,d'aya yasa mata sunan Mummy'nsa suna ce mata Aairah sai mai sunan Mummy'n Deejat da take shayarwa ita kuma suna kiranta Beena,Kalthom also had two children but ita duka maza ne Abdullah da Abdulmalik,sai Hannah mai y'a d'aya sunan Aunty Khadijah k'anwar Inna amma suna ce mata Afreen,sai Afaf itama dake da y'arta mace da tsohon ciki,itama dai sunan Aunty Asiya ne aka sa mata amma Seeyama suke kiranta. That's how life goes on ka tashi a wani gurin sai rayuwa yayi maka changing gurin zama,su Afaf da suka tashi ba'a nigeria ba duk da yake itace asalinsu,yanzun gashi dalilin aure sun dawo zama cikinta,while Nusrah kuma da suka rayu a cikinta sai ga zaman ya mayar da su wani gurin na daban,ita ni'imar Allah dama yawa ne da ita,sai a dunga yi maka ganin ba komai ba,wata rana kuma Allah ya maida kai sarki,yanzun kam a kind of care Deejat take samu a gurin Mummy'n Aatif tun bayan da zama ya kawota cikin gidan will make u unable to determine itace ko dai wata na daban aka yi,all because of the way she regained her pride,ta bi ta rik'e family'nta da na Mr Sajid suna zumunci sosai,duk abunda ya taso kuma suna kan hanyar zuwa,sannan amincin dake tsakaninta da su Annie kamar dama can sun jima tare,sun had'a kai sun koma tsintsiya mad'aurin ki d'aya,yayin da suka rik'e yaransu a tsakiya,they forgets and forgive of all the events that take place and now everyone is in a relationship with each other. ***** A gefen Bareerah ma dai ba'a barta a baya ba,dan a yanzun haka she was already married to a friend of Abbah,lokacin duka da ya ganta a wani zuwan da suka yi ziyara Nigeria,nan ya sanar da Abbah because a lokacin matarsa had recently died shi kuma yaji yana son yin aure saboda yarinyarsa d'aya da bai aurar ba,shi ne yayi magana da Abbah,shi kuma sai ya samu Annie da batun,da farko Bareerah ta so tak'i,but da su Annie suka sakata gaba da shawarwari tare da Lolly da Mommy suka yi mata nasiha suna fad'a mata ai she was not too old to get married,while ita a nata hangen tana ganin ta d'ebi shekaru tana tare da su a matsayin widow and she had never met any person da yace zai aureta until then,Annie dai bata yi k'asa a guiwa ba tayi ta bata examples har da kanta ma because a shekaru ma bata kai Annie ba,so here they calmed her down ta yarda karb'i batun auren,babu b'ata lokaci aka yi aurenta yanzun haka tana zaune a Kano cikin rufin asirin Allah,su Annie su suka yi mata komai na kayan d'aki,ranar da aka kaita kam da taga irin gidan da Allah ya nufeta da zama,nan tayi kuka sosai because she couldn't think of live in such a privileged and prosperous life. Tunda ta shiga gidan kuma da yake mutumin da yake aurenta yana da yaransa 5 da matarsa ta mutu ta bari,though duka manya ne ba yara ba,dan har ya aurar da hud'u ma cikinsu mata biyu da manyan yayansa maza biyu,babban duka bazai wuce sa'an Nuraz ba,da yake kuma yaran sun samu tarbiyya mai inganci sai suke ganin Bareerah matsayin mahaifiyar su,while she herself also ta d'auke su ta rik'e a matsayin y'ay'a. ***** On Binitta's side ma dai yanzun za muce ne Alhamdulillah,because since that incident ya faru bayan dawowarta UK,their relationship with Annie da irin mu'amalar da Annie take yi mata,has attracted her to the point ta musulunta,because Annie ta kasance mace ce mai yawan alkhairi and ibadah sam baya tsere mata,a yanayin mu'amalar ta da mutane kuwa tsakaninta da duk wasu wanda suke k'ark'ashinta mutuntawa ne,babu tsana/tsangwama,or even nuna bambancin addini,wannan dalilin shi ne yasa Binitta taji lallai tana sha'awar kasancewa cikin addinin Islama,ba'a wani d'auki lokaci mai tsayi ba ta karb'i addinin gaskiya,and now her name has changed from Binitta to Fatima,itama dai shekaru biyu kenan da tayi aurenta da wani baturen k'asar,but shi asalinsa musulmi ne and she now has her daughter Fadeela..... #In any case dai sai muce Alhamdulillah... *#Let's meet in the final chappy...💥* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 54. #Fɪɴᴀʟᴇ K'aran takun takalmin Nusrah dake tahowa za ta shiga cikin study room opposite da na Nuraz,yasa baby Maysam y'ar kimanin shekaru hud'u da wasu watanni tashi da gudunta daga kan manyan books that she was assembling and tore up a pile of papers tana wasa da su,cikin rashin sa'a kuma kafin ta kai ga b'oyewa tuni Nusrah ta hangota kasancewar the building was made of bright curtain glass,za ka iya ganin na ciki shima zai ganka,da sauri Nusrah ta zaro ido hango Maysam wacce ke sanye da jumpsuits suspender trouser na yara black d'in trouser da pink d'in riga,her hair da akai split into two was tied with a pink ribbon ta yi bala'in kyau sak yarinyar turawa,tun kafin Nusrah ta k'araso ta kwala kiran "Maysam!" In a terrified voice that caught Nuraz's attention lokacin da yake shigowa cikin apartment d'in,a tsorace Nusrah ta wuce cikin sassarfa because ba'a jima ba ta saka bookmark ta fita,a time d'in she was doing research on their part (cardiologists) wani uzurin ya fitar da ita,Maysam who was trying to hide a k'asan table jiyo muryar Nusrah tana kwala mata kira bata san lokacin da ta zaro ido and covered her mouth with her little hands because ta san ta yi b'arna wa Maminta,Nuraz da shigowar sa kenan cikin apartment d'in yana jin yanayin kiran da Nusrah tayi ma Maysam yasan ba lafiya ba cikin sauri ya biyo bayanta,tana shiga bata yi wani jinkiri ba ta nufi inda Maysam take ta kamo hannunta data rufe ido da su cikin tsoro da siririyar muryarta tana fad'in "I'm sorry Mami,i won't do it again" wani irin takaici da haushi Nusrah taji ya kamata,following the pile of papers that had torn daga muhallinsu da wani irin kallon b'acin rai,da haushin abun ya ciyota she didn't know when she knocked on her forehead tana fad'in "zan ci ubanki yau ai,tunda ba kya jin magana" ta d'aga hannu za ta sake rankwashinta carab taji an rik'e mata hannu,ta waiwaya ranta a b'ace tana kallonsa bata san lokacin da wani irin kuka ya zo mata ba,ji tayi kawai ta kasa daurewa ta fashe da matsanancin kuka,da sauri ya jata jikinsa ya rungume yana kallon Maysam da tayi tsumu² tana raba ido tana kuka,a hankali ya kamota ya had'a su duka ya rungume yana fad'in "shhhiii! Kukan ya isa haka" Nusrah cikin takaicin maganar da ya fad'a ta fizge jikinta daga rik'on da yayi mata ta zabga ma Maysam harara then ta fice da sauri,tana barin wajen ya sunkuya a gaban Maysam yana kallonta yana b'ata fuskarsa yace "me yasa kika tab'awa Mami

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180