Chapter 8
Chapter 8
yi masa izgili ta hanyar tsallake shagunan unguwa zuwa gurinsa,to idan sun zo d'in ma dai mai makon su jira ya basu,su da kansu suke d'auka suna masa wasa da kayan sana'a,idan yayi magana suci gaba da dariya suna tsokanarsa da fad'in maganganu marasa dad'i,abun ya fara damunsa a rai ya fara tunanin daina sana'ar tunda ita take kawo masa wulak'anci,sai kuma yayi tunanin shin idan ya bari d'in gurin waye zai dunga samun kud'in b'atarwa da biyawa kansa k'ananun buk'atu na yau da kullum.?? Wannan tunani yayi masa jagoranci wajen yin watsi da al'amuran mutane yaci gaba da bin shawarar zuciyarsa,and ya d'ora daga inda ya tsaya,,a lokaci guda yana sana'arsa kuma yana ci gaba da karatunsa,kullum cikin ranakun markaranta da safe zaije makaranta,da yamma kuma zai zauna gurin sana'ar sa,duk da tun farkon fara wannan d'abi'a tasa mahaifansa sunyi iya yinsu akan ya bari tunda komai na rayuwa akwai a gida amma sai yace shifa sam su kyale shi yayi,to ganin ba dainawar zai yi ba yasa suma kansu suka hak'ura suka zuba masa idanu tare da binsa da fatan alkhairi,,,bayan wani lokaci da fara sana'ar tasa Allah ya sake bud'a masa,lokacin da Alhaji zakar ya fahimci da gaske yake son yin sana'ar ya bud'e masa shop a nan jikin gidan,raba d'aya nasara ta kwankwaso masa k'ofa daga zube kaya saman tabarma ya koma babban container,yayi farin ciki sosai lokacin da yayi gamo da canjin da ya samu daga ubangiji,,akan haka rayuwarsa ta fara kullum cikin samun bud'i daga ubangiji akan harkar kasuwancin sa." Dan kallon Nuraz Annie tayi da yake ta kallonta tace "wannan duka ina tsakuro maka labarin abunda ya riga ya faru ne a tak'aice,kafin mu gangara kan asalin alak'ar data had'a mahaifanka. " A hankali gyad'a mata kai alamun ya gane,Annie taci gaba "Asalin alak'ar mu da juna,,,mun kasance tsakaninmu da mahaifinka neighbours ne mu kamar yadda na fad'a tun farko,mun taso cikin unguwa d'aya a cikin line guda,gidajen mu basu da wani nisa tsakani,hasalima sun kasance suna kallon juna,but mun samu bambancin tsagi,ina nufin mu muna wannan gefen suma gidan su mahaifinka suna d'ayan hannun,kasancewar mu a haka na tsayin shekaru yasa babu yadda za'ayi ace bamu san juna ba,duk wanda yake cikin line mu ko da jiya ya zo mun san juna mu da shi,mun kasance mu da kowane gida kamar y'an uwan juna. Gidan mu a gaba d'aya line ya kasance shi ne gidana farko da yafi kowanne tara mutane,bisa wannan dalilin yasa a kullum ba'a rabo da yin fad'a da y'an gidanmu,saboda yawanmu da jaye²n fad'a irin namu yasa muka yi fice a unguwar,dalili yawanmu kuwa shi ne babanmu yayi aure²,wannan yasa adadin y'ay'ansa muka kai ashirin maza da mata,to kuma dai da yake ba'a samu macen data zauna ba a cikin matan daya aura sai mahaifiyarmu,wacce ta zauna tare da shi tsayin lokacin har Allah ya karb'i rayuwar ta tana gidan,bayan mutuwarta sai wata bazawara daya sake aura,idan aka cire wad'annan matan biyu a tarihin gidan mu da aure²n babanmu sune kad'ai matan da suka zauna sama da shekara guda,duk wacce ta zo bata wuce haka,,sannan a yadda muke rayuwa gidan mu ya kasance yana da matsaloli,amma abu na farko daya nakasa gidanmu shi ne rashin had'in kai sai rashin wadataccen muhalli,wannan sune suka bawa gidan tallafin da kullum a kowace safiya yake kamar gidan haya,da zaran gari ya waye za'a fara hayaniya da fad'ace-fad'ace wannan ya tsokani wancan,kullum haka ake yini abu guda,idan har kaji baki ya huta tofa sai dai idan dare ne ya zagayo kowa ya kwanta hak'ark'arinsa,a nan d'inma gurin kwanciyar bawai ina nufin za'a yi shi lafiya bane,dole sai an yada hali kafin baccin,wani lokaci idan ta d'auro cikin baccin ma sai an daki juna,,rayuwar gidanmu ta kasance rayuwa ce ake yinta kowa yana ganin hanjin kowa,zaman lafiya yayi mana k'aranci,kowa tak'amarsa shi kad'ai Babarsa ta haifa,kasancewar duk matan da suka shigo daga haihuwa d'aya ne zaman yake k'in dad'i wata ma bata haihuwar sai kaga an tafi,tafiyar da babu biko bare kome,,kowa shi kad'ai ne bashi da d'an uwa duka a cikin gidan,idan aka cire mu ni da mahaifiyarka da muka kasance ciki d'aya kuma baba d'aya,komai namu mun kasance tare muke yinsa tun tasowar mu duk da tsakani na da ita akwai nisan shekaru biyar (5),bata tab'a raina ni ba,tana bani girma na a matsayin yayarta,yadda ta d'auke ni take girmama ni a matsayina na y'ar uwarta da muka fito ciki d'aya,yana b'atawa sauran y'an uwanmu rai,a ganinsu ta yaya zamu kasance masu had'in kai al'halin duka gidan kawuna suna a rarrabe.? And duk wanda zai neme mu da fad'a bama kulawa daga ni har Hauwa,wannan hali ne wanda mahaifiyarmu ta d'ora mu akai,duk abunda zasu ce idan zasu kwana suna magana bama tanka musu,,kafin Allah ya yiwa mahaifiyarmu rasuwa tayi iya kokarin da zata iya na ganin ta had'a kawunanmu gaba d'aya,ganin lamarin ya gagareta ta hak'ura ta zubawa sarautar Allah ido,Innar mu mace ce mai hak'uri da kauda kai,ta rasu lokacin Hauwa tana da shekaru uku a duniya,,to da yake a gidanmu bamu samu wadataccen muhalli ba,kasancewar duka d'akuna guda hud'u ne,babanmu d'akinsa daban,matar babanmu ma haka,sai ya zama mu mata gaba d'aya muna d'aki guda,sauran d'akin kuma na y'an uwanmu ne maza,,a duka tashinmu halin babanmu guda biyu yake burgeni kuma nake matuk'ar so,duk da nasan da yawa mutane sukan yi mamaki da wannan halin nasa,amma agare mu ba abun mamaki bane,duk da kasancewar muna da yawa a gidanmu hakan ko kad'an baisa ya gagara ciyar damu ba,a kullum rana yadda ake d'ora tukunya a sauke sau uku a ko wane gida da suke jin suna da rufin asiri,muma haka nan ake yinsa a gidanmu,safe,rana da dare duk lokacin da mutum ya b'ukaci abinci zai same shi,,amma batun girmamawa ga juna ko soyayya irin ta y'an uwantaka wannan ne babu shi,haka ko a b'angaren karatu ma dai² gwargwado baba yana iyakar k'ok'arin sa wajen ganin mun wadata da ilimi,sai dai mu d'in a wannan fannin ba kowa ne hankalinsa ke kan karatun ba,duk wanda aka ce yau mahaifiyarsa bata cikin gidan mahaifinsa dole ne rayuwarsa ta samu nakasa dole ne kuma kaga bambanci da ratuwar wanda yake tare da tasa mahaifiyar,mahaifiya ita ce tushen tarbiyya ga ko wane d'a,shin mu da bamu da iyaye wane ne zai ce muyi ko mu bari.? Duk wacce baba zai auro wani lokaci sharrin yau da gobe ke sawa ya rabu da ita,dan har ga Allah babanmu mutum ne da yake da saurin yarda da magana,sannan duk duniya idan har kana son ganin b'acin ransa ka tab'a masa y'ay'a,a wannan lokacin na tabbatar duk yadda kuke da shi lallai za kuyi hannun riga,,ganin abunda muke so shi muke yi yasa itama matar gidan da aka auro take zaune da mu bata tab'a hana mu,idan ana hayaniya bata tab'a cewa mu bari,hasalima sai dai ta kad'e zaninta tayi wucewarta d'aki ta barmu nan,idan muna iyawa mu kashe juna ko mu hak'ura wannan duka ruwanmu ne,wad'annan dalilan yasa gaba d'aya kowa abunda ransa ya so yake yi,makaranta zuwanta sai wanda yaga dama ko yasa kansa,duk safiya baba zai sa mu shirya mu fita saboda yana ganin hakan shine babban gatan da zai mana a rayuwa,zuwa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180